Chapter 53
Chapter 53
Alh i think u know the best of ur daughter's character,,u should not make decisions without investigation,don't ever use what people say's.. Sure sharri suka yi mata,u have to study it carefully,,but now tunda ka yi furucin ka hak'ura da ita i'll go back with her,whenever wants ur daughter come back to u,u can contact us.."_ _"I will never be able to track what already happened."_ _"Of course if u investigate definitely u will find the truth,and u will make sure ur daughter doesn't do what u are talking about,,u know her best,if she does and if she doesn't,u all know by ur self.."_ Maganar Mommy taji a kunnenta cikin wannan hayaniyar nata _"To yace baya buk'atarta shin dole ne sai ya dawo da ita gidan nan.!? Ta bayyana cewa itan fasik'a ce,and we said we removed it from our house.!? Malam ka ga tun da wuri ku tattara ku fita mana a gida,mun yafewa duniya ita,idan ka ji baka iya rik'onta kaima daka d'aukawa kanka wahala kana iya sallamarta tayi gaba,duniya da fad'i duk inda take so zata iya zuwa ta rayu.. Wa ya sani ma ko garin yawon ta kwaso wani mugun ciwon shi yasa ta lallab'a ta dawo gida,shi kenan bamu sani ba tazo d'aya bayan d'aya ta goga mana.! Na tabbatar ruwa baya tsami banza,dole akwai sharrin data k'ullo shi yasa ta dawo.. An yi gadon bak'in hali.."_ _"Ni naga damar cire ta daga jikina babu ruwan Hajiya,saboda haka idan iya wannan maganar ta kawo ku,heard my words,,,wish u could go and leave my house.."_ _"Alh ya kamata kayi tunani dai gudun wata rana kada ka zo kana nadamar abunda ka aikata.!"_ _"There is no thought to waste my time on it,it is a final decision banga dalilin da zaisa nayi nadama ba kuma."_ Maganganun ne suka had'e mata a guri d'aya cikin wani irin yanayi suna sake yi mata amsa kuwwa da k'arfi a cikin kanta,hawaye sun gama wanke mata fuska cikin tsananin damuwa ta kama kanta ta rik'e,ji take kamar zai fashe saboda yadda maganganun mutane ukun suke repeating mata kansu babu sassauci,durk'usawa tayi saurin yi tayi kneeling saman k'afarta cikin tsananin damuwar da bata san mene ne zai iya faruwa a gaba ba ta fasa k'ara mai ban tsoro..... *#thank u my people,u don't worry about it,as u express ur concerns in sha Allah i'll not be ashamed of u,it has already passed,so let by gone be by gone.. I love u all.♥* #Share pls. #Real Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Pᴀɢᴇ 21. #Mɪɴᴅꜱᴇᴛ Bayan fitar Hajiyarsa a apartment d'in tunani yayi ta yi yana jin yadda zuciyarsa tayi masa nauyi saboda damuwa,yayi shiru shi kad'ai kamar wanda aka tsikara ya kira Clark,ya shigo cikin girmamawa ya ce "Here i am sir" RAFEEK ya kalleshi idanunsa sun k'ank'ance sun canja launi yace "Ina report na binciken dana sa kayi min.!?" Clark yayi ajiyar zuciya yayi tunanin wani abune daban yasa boss d'in kiransa,yace "Sir ana nan ana binciken,but kamar yadda ka buk'ata,duk binciken mu ya tabbatar mana babu wani namiji a gidan sai wannan likitan mahaukatan" Rafeek ya kalleshi cike da son k'arin bayani,yace "Ka tabbatar babu.!?" Ya gyad'a kai yace "Sure sir" yace "Sai kuma me ka samu.!?" Yace "Sir. Maganar matar da kayi,gaskiya tunda muke zuwa bamu ganta ba,amma dai muna yawan ganin shi Dr Psycho d'in tare da wata" Rafeek ya zuba masa ido yace "Wata kamar yaya.. Aure ne da shi.!?" Clark yace "Ban sani ba sir,but kullum tare suke fita,wani lokaci tana dawowa ita kad'ai a cab,ko su dawo tare da shi" ya tab'e baki yace "Bana zaton yaron nan yana da aure,but abunda za kayi shi ne idan ka sake ganinsu sun fito ka bi bayansa kaga inda yake kai ita waccan d'in da kace suna fita tare" Clark ya amsa da girmamawa,Rafeek yace "jeka idan ka samu wani abu ka sanar da ni.!" Ya amsa sannan ya fice dai² lokacin da Hajiya take k'ok'arin shigowa,ya koma ya kwanta yana rufe idonsa,Hajiya ta k'araso tana kallonsa,sai data zauna sosai sannan ta tab'a shi,ya bud'e idonsa a hankali ya sauke su kan mahaifiyarsan,tace "Rafeek waye ka sa ayi maka following footstep nasa.!?" Bai damu ba yana sake rufe idanunsa yace "My kid" tayi squeezing face looking tana neman k'arin bayani,tace "Ka samu inda suke zaune ne.!?" Ya gyad'a kai ba tare daya bud'e idanunsa ba,tace "Me yasa to baka je da kanka ba.!?" Yayi saurin bud'e idonsa yana kallonta da idanunsa a waje,a tsorace yace "Hajiya naje fa kika ce.!? Idan tana da aure fa.!? Shi kenan na jefa kaina a masifa.??" Ta girgiza masa kai tace "Ba nufi na kaje gidan ba,ka je ka nemi yaron kuyi magana da shi" ya girgiza kai fuskarsa tana turning zuwa wani irin yanayi yace "Hajiya ba zai tsaya muyi magana ba" tace "Me yasa.!?" Duk hiran da aka yi da shi d'azun daya gani ya kwashe labarin ya sanar mata,Hajiya tayi shiru tana tunani kafin ta d'ago kanta ta kalleshi tace "Duk da haka dai kayi k'ok'arin ka samu kusanci da shi" yayi shiru yana tunani kafin ya amsa,bcos baya son ya sake yin musu da maganarta,bai san mene ne zai gani ba kuma gaba yace "Shi kenan Hajiya in sha Allah zanyi yadda kika ce",tayi ajiyar zuciya bata sake cewa komai ba,sai can ta tuna tace "Kun yi magana da Maimunatu.!?" Ya girgiza mata kai yace "A'ah" tace "Ok.! D'azun munyi waya tace zata kira ka,da na fad'a mata ka ga Hauwa'u,amma baka gano inda take ba" yayi ajiyar zuciya yace "Bamu yi waya ba" tace "Wata k'ila zuwa anjima ta kira" bai sake magana ba ya sake rufe idonsa saboda maganar ma wahala take bashi idan yayi,ji yake k'irjinsa yana masa wani irin ciwo da kyar yake samu yake fitar da numfashi ma a time d'in. *** Ihunta shi ne ya janyo hankalin Nuraz da sauri ya d'aga kansa ya kallo inda ya barta zaune d'azun daya shigo,mik'ewa yayi saurin yi ya d'auki robe d'in yasa da gudu² ya tsallako realer wajen duk tsayinta ya sakko ya nufo gurin,a durk'ushe ya ganta saman grasses tana kuka mai tsuma zuciya,ya k'araso inda take ya tsuguna yana kallonta fuskarsa d'auke da damuwa ya fara tambayarta "What happened.!?" Ta d'ago jajayen idanunta da suka rikid'e tana ci gaba da kuka mai tsanani,sake tambayarta yayi ta kasa magana gaba d'aya,banda kuka babu abunda take yi,yayi still yana kallonta har na wani lokaci,ganin bata da niyyar yin magana yasa shi mik'ewa zai bar wajen,taku uku yayi ya jiyo maganarta ya dakata kad'an yana saurarenta "I don't know what to do.! How can i tell him the story.!?" Yayi saurin juyowa yana jifanta da wani irin kallon bai fahimci abunda take fad'a ba "He said he wanted to hear it,i didn't know how to tell him what had happened to me.. How could i tell him that my father drove me out of his house.? Ba ni da wani y'an uwan da suka fi min ku a rayuwa ta,idan ya sani zai iya aure na a hakan.!?" Kasa sake motsawa yayi ya zuba mata idanu yana kallon yadda take yi kamar za ta cire ranta ta jefar,a hankali ya dawo
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180