Chapter 153
Chapter 153
kira sunanta sau uku amma ba yadda za ta ji ba,dakarun shaid'anu da za mu wakilta suyi aiki,za su k'arasa sauran aikin,yayin da za musa taji kamar ana kiranta,a wannan lokacin ki tabbatar kina cikin gidan,da zaran ta ji za ta waiwayo,amfanin kasancewarki cikin gidan shi ne tana ganinki za ta rasa nutsuwarta,za tayi tunanin ke kika kirata,za ta amsa kiran,da zaran ta amsa,shi kenan buk'atar ki ta biya,sai ki binne layun a cikin gidan ki fito,aikinki ya kammala sai jiran sakamako!" Hajiya Mariya dake gefe ta washe baki "Wannan ai duk babu mai wahala a ciki,ko ni zan iya aiwatarwa indai shi kenan abunda za ayin" Boka dai bai sake cewa komai ba bayan nan ya salleamrsu da fad'in "za ku iya tafiya sai dai daga nan zuwa kwanaki biyu ina jiran zuwanku,shi kuma sakamakon aiki sai nan da wata guda!" suka amsashi sannan suka kama hanyar tafiya,har suka baro cikin surk'uk'in dajin babu wacce ta sake magana. Tafiyar awanni biyu da mintuna ta dawo da su cikin gari,tun da suka dawo Hajiya Mariya take zuga Hajiya Karima kan lallai kada tayi sanya,ta hanzarta a gobe taje ta aiwatar da aikin zuwa jibin su koma,Hajiya Karima tayi na'am da batun Gwaggonta,bcus ita kanta ta damu gari ya waye taje ta gabatar da aikinta kamar yadda bokan yace. At about 11:05am Hajiya Karima sun gama shiryawa,Hajiya Mariya tana kallonta fuskarta d'auke da makirin murmushi take yi mata kirari,literally duk mai hankali yaji ana yi masa irin wannan kirarin he most knows there's no love cikin yabon da ake yi masan,tare suka fito bayan sun yiwa Hajiya Amina sallama suka wuce gidan Abban,11:40am a bakin get d'in gidan yayi musu,tun daga nan suka fara rigima da get man saboda ya sanar da su Abbah ba ya k'asar,Hajiya Mariya ta d'age kai tace "da waye yace maka wajensa muka zo? Idan za ka bud'e get ka bud'e mu wuce,ina ce aikinka kenan gadi?" Da suka takura sai sun shiga tunda yaji suna cewa they would call Abbah and tell him ya hanasu shiga,sai bai yi tunanin komai ba ya bud'e musu get suka shige suna zaginsa uwa da uba,shi dai bai sake kula su ba har suka yi nisa da get. Suna tsayawa a varenda dai² bakin entrance,Hajiya Mariya ta waiwaya taga babu kowa tayi ma Hajiya Karima alama,da sauri suna waiwaye irin na mutumin da ba shi da gaskiya ta d'auko kwallin tasa then ta mayar jaka suka yi knocking,suna jin tafiya kafin azo bud'ewa Hajiya Karima ta kira sunan Annie as their witch says and ta gani jikin Invitation card,suna jin takun takalmi a kusa sosai suka kalli juna,they smile together and gazing into the parlor lokacin da ake bud'e k'ofar,idanu hud'u suka yi da Binitta,ran Hajiya Mariya ya d'an sosu,but ta yi k'ok'ari ta danne tana kallon Binitta tace "To azagwai har yanzun ashe ana nan? Ba mu hanya mu wuce ko?!" Binitta tayi murmushi tana kallonsu duka bata tanka maganar Hajiya Mariya na farko ba tace "Aunty sannu de zuwa" Hajiya Karima bata ce komai ba sai d'aure fuskar da ta sake yi,Binitta ta basu hanya suka wuce and walked up behind them,suka zauna cikin parlor d'in sai kallon yadda aka sake gyara gidan suke yi,suna jinjina uban dukiyar dake cikinsa,suka wani tab'e baki a tare had'e da yin tsaki,Binitta bata tsaya ba taje ta kawo musu drink da snacks,ta ajiye musu sai murmushi take yi da gani ka san tana cikin farin ciki yanzun,Hajiya Mariya ta kalleta tana yatsina fuska tace "Ina masu gidan?" Binitta tayi y'ar dariyar da ta bayyana hak'oranta tana nuna musu entrance,suka waiwaya a tare because they all thought su d'in ne a wajen,sai da suka ga wayam suka yi tsaki,cikin hayaniya Hajiya Mariya ta waiwayo kan Binitta "What kind of stupidity is this? Ana tambayarki kin mayar da mutane sa'annin ki?" Binitta bata ji haushi ba ta sake yin murmushi tace "Ai Hajiya baya k'asar,sun yi tafi da boss!" A tare suka zaro ido suna tambaya "Ehhh!?" Ta kad'a musu kai tace "Tunda akayi musu aure sunka yi tafi har yanzun basu dewo ba" a rud'e Hajiya Mariya ta kalli Hajiya Karima,saboda rud'ani da tashin hankali Hajiya Karima doesn't know when ta d'ora hannu akai tana fad'in "Na shiga uku!" Hajiya Mariya ta yi shiru duk ta rasa abunda za tace sai kallon yadda Hajiya Karima tayi take,da sauri tayi mata alama da ido,ta had'iye saliva's da kyar,k'ok'arinta ta saita nutsuwarta a gaban Binitta but abu ya fi k'arfin ta,sai wani irin abu take yi ita ba wacce ta samu matsalar kwakwalwa ba ita ba mai lafiya ba,haka suka tashi jiki babu k'wari ko sallama nasu yiwa Binitta ba,instead of da suka fito su hak'urewa k'arasa aikin,here Hajiya Karima ta dage lallai sai su binne layun,Hajiya Mariya tace a'a su yi waya su tambayi bokan,Hajiya Karima ta kafe lallai sai anyi saboda haka Boka yace su yi,ganin yadda take wasu irin attitude ba cikin nutsuwarta ba dole Hajiya Mariya barinta tayi yadda take so,tana gamawa suka fita daga gidan,but hankalin Hajiya Mariya ya kasa kwanciya saboda abunda take ganin Hajiya Karima na yi like she had a problem,da suka koma gida taji ta kasa nutsuwa so she calls the witch over the phone take sanar da shi what is about to happen,here ya bud'e musu wutar masifa akan me yasa suka binne layun? Da suka je basa nan da sun kira sun fad'a masa kafin su aikata hakan ai,Hajiya Mariya tace "Yanzun yaya za ayi?" Yace "Yanzun kam sai abunda kuka gani,tun farko na sanar da ku sharad'in aikin,kuka ce kun amince,so yanzun babu abunda zan iya yi muku" hankalin Hajiya Mariya ya tashi tayi shiru tana kallon Hajiya Karima tace to "uban shaid'anu yanzun kai babu abunda za ka iya yi mana ne na taimako?" Yace "babu! Sai dai ku jira sakamakon abunda zai faru nan da zuwan kwanaki talatin" Hajiya Mariya tace "me zai faru boka?" Strictly yace "duk abunda ya faru tsayin lokaci da duk wasu mugun k'ullin da kuka yi da hannunku,za ta tona muku asiri.." Bai k'arasa ba Hajiya Mariya ta kurma ihu tana fad'in "mun shiga uku,uban shaid'anu ka taimake mu,wollahi idan asirin mu ya tonu mun bushe" wata mahaukaciyar dariya ya fashe da shi har sai da Hajiya Mariya taji haushinsa,a fusace tace "dole mu bar garin nan,mu gudu kawai mu nemi wani wajen mu k'arasa rayuwarmu zai fiye mana sauk'i" Boka ya sake shek'ewa da dariya yace "hakan ba mai yiwuwa bane,saboda duk inda kuke wata rana dole asirin nan da kuke b'oyewa zai bayyana,dole wanda aka yiwa su sani,sai dai kuma idan mutuwa.." Bai k'arasa ba Hajiya Mariya ta zabgaga masa uban ashar ta kashe wayar had'e da jifa da ita,ta daki bango ta tarwatse. (A raina nace kin huta,da kin rik'e kya raka sauran rayuwarki da ita) Since that day incidence d'in ya faru kullum sai Karima ta fito da wasu sabbin attitude,abun nata tun baiyi k'arfi ba har al'amarin tan ya fara bawa Hajiya Mariya tsoro ta d'auke mata wuta ta daina shiga al'amuranta,da al'amarin tan yaci gaba da lalacewa ta fara surutai marasa kan gado,abun yana damun Hajiya Mariya sai take rufe ta a d'akin,duk neman da Hajiya Amina mak'ociyar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180