Skip to content

Chapter 6

Chapter 6

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,264 words 0 views Progress saved
Download Book

tamkar dama can wani abu bai faru da shi ba sannan ya dakata yana sake fuskantar Annie da itama shi d'in take kallo tun d'azun ganin yayi shiru da idanunsa a rufe..... #Posting wannan karon yana wattpad da yardar Allah,but idan na ga babu voting zan ajiye na koma whatsapp & facebook kamar last novel. #Vote, #Comment & #Share pls. #Real Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Alkhairin Allah ya kai miki uwa ta gari *Hajiya Maryam Alhassan (Oum Feedy & I)* ina mik'o gaisuwa,da addu'ar fatan alkhairi gare ki,Ubangiji ya raya zuri'ah,ya albarkaci rayuwarsu. Pᴀɢᴇ 3. #Tʜᴇ Bᴇɢɪɴɴɪɴɢ Duk abunda yake idanunta na kansa,duk da niyyarta da farko data kira shi,ta shirya yi masa nasiha ne akan damuwar da yake sawa kansa cikin kwanakin,but ganin da tayi masa a yanzun da maganganun da yake yi lokacin data shiga d'akin,yasa taji duk guiwoyinta sunyi sanyin da har tana ji a ranta baza ta iya sake b'oye masa komai dan gane da rayuwarsa ba,,sun d'auki lokaci zaune shiru babu wanda yayi magana tun zamansu ko wannensu da tunanin da yake zuciyarsa,fitowar Dr Waseem yana tambayar Annie abincin da aka dafa mata ya taimaka wajen dawo dasu cikin hankulansu,jikin Annie a sanyaye ta kira maidservant d'insu Bareerah dake taimakonta ta b'angaren kulawa da gidan ta kawo masa ya karb'a ya wuce,hannun Nuraz ta rik'o cikin nata a hankali bayan sun kasance su biyun tana sauke nauyayyun ajiyar zuciya tace "Samahniiy ya ibniiy..!" A d'an dake ya kalleta yace "Annie what's going wrong kike neman yafiya ta.?? Ni mene ne kika yi min,a iya sani na tun dana taso ni baki tab'a min komai ba.. Daya wuce kyautatawa." Hannunta tayi saurin d'orawa saman lips d'insa tana girgiza masa kai tace "Skutiiy habibiiy.. Kada kace komai.!" "Annie.! Stop this drama,ni na san baki yimin komai bafa." "A'a habibiiy kada kace haka,,tabbas a gareka na kasance mai laifi,kai ne dai da baka san na aikata hakan ba kake k'ok'arin nuna min bani da laifi a gurinka,,but idan har baka yafe min ba tabbas ban san yaya zanji a rayuwata ba,ban san ina zan kai girman hak'k'in ka akaina ba." Ajiyar zuciya yayi ya sake damk'e hannunta a nasa fuskarsa bayyane da damuwa yace "Annie.! Dan Allah ki bari,nifa babu abunda kika yimin,,idan ma akwai ni ina so ki k'addara a ranki tun kafin kiyi na yafe miki,bcos baki cancanta da zama a sahun wad'anda za'a ga laifinsu ba idan sunyi KUSKURE..I knew KUSKURE ne ba don kina sane ba.." Sai da tayi murmushin samun sukuni ta shafo gefen fuskarsa sannan tace "Shukhraan'kthiir habibiiy,,sai dai sam fa ba yadda kake tunani bane.." "Uhn!" Yace yana sake zuba idanunsa akanta,kallonsa itama ta sake yi tace "Je kayi breakfast tukun kazo,akwai maganganun da nake son muyi da kai a yau idan rabb ya nufa." "Really Annie.!?" Tace "Haka nake tunani idan rabb ya ara mana lokaci!" A hankali ya jirkita kansa gefe sannan yace "Okay" ya tashi ya nufi dining,Annie nata kallonsa har ya fara bud'e warmers dake gurin,shi yayi serving kansa,bayan ya zauna ci kawai yake amma sam baza ka tab'a gane yanayin dake kan fuskarsa ba,kad'an yaci ya ture plate d'in da mug daya had'a tea,ya taso ya dawo kusa da ita yana fad'in "Annie na gama.." "Uhn!" Tace,,haka nan tunda ta amsa ya tsinci kansa da sake nutsuwa idanunsa a k'asa yana ta addu'ar Allah yasa ko mene ne zata fad'a masa a dai² lokacin yazo masa da sauk'i kuma ya kasance alkhairi,muryar Annie ta katse masa tunani data kirashi "Habibiiy.!" A sanyaye da irin muryar data kira shi yace "Na'am Annie",jim tayi kafin tace "I want to tell u something,,though i know it's extremely ugly.. But ina fatan baza ka k'arawa kanka damuwa ba bayan kaji abunda zan fad'a." Gabansa yaji ya fad'i da sauri ya d'ago ya kalleta yana marairaicewa "Annie.! Please idan dai zai tada mana hankali kawai ki barshi ba sai kin fad'a ba,ni banga amfanin ace a yanayin da muke kuma muna sake sharing wani damuwar ba,kawai a hak'ura ba sai kin fad'a ba,dama haka Allah ya nufa.." "Ya zama dole ka sani habibiiy,,wajibi na ne na fad'a maka,ko dama ace na b'oye maka a yanzun,dole ne wata rana nan gaba kad'an kai da kanka ka sake tambaya,wannan dalilin yasa tun kafin zuwan lokacin na yanke shawaran sanar da kai,ni na huta da dako kaima ka huta tunani da damun rayuwarka akan son binciko gaskiya." "Amma Annie.!" "Kayi shiru ka saurari abunda zan fad'a,idan na gama kaji koma mene ne daga nan sai ka yanke hukunci,, amma kada kace na bari,a yau na riga nayi niyyar sanar da kai ne bisa umarnin zuciyata ba tare da ka tambayeni ba." Ajiyar zuciya yayi yace "Shi kenan Annie,tunda har kin yanke hukunci,Allah yasa hakan ya zama mafi alkhairi a gare mu." Shiru gurin ya d'auka for a while kafin Annie ta sauke dogon ajiyar zuciya tace "HABIBIIY.! Nasan ka jima kana bibiyata da son sanin wane ne asalin mahaifinka.. A ina yake.? Wanene shi.?" Kai ya gyad'a yace "Ehh! Annie but u already told me he was pass away" Kai ta fara gyad'awa a hankali cikin wani yanayin damuwa muryarta tana rawa tace "Tabbas na fad'a maka haka a bayan saboda wani dalili nawa,duk da na san this is not true habibiiy.." Da mugun mamaki yace "But Annie kefa kika ce haka.?" Kai ta gyad'a tace "I knew a baya na fad'a maka cewa ya mutu ba don komai ba sai don ina son ka nutsu ka cire shi a cikin rayuwarka kamar yadda ya yanke ka daga jikinsa,,but a yanzun kuma ina sake shaida maka he's alive.." Wani gagarumin gumi ne ya fara yanko masa,yana ci gaba da kallon Annie da mugun mamaki yace "Annie! Kin san abunda kika fad'a.?" Kai ta gyad'a tace "yeah! I knew,kuma ina cikin nutsuwa ta ne nake sanar da kai mahaifinka da kake damuwa da son sanin wane ne shi yana raye..!" Kamar bai yarda da abunda kunnensa yake jiyo masa ba yace "Annie.! Yana raye fa..!?" Tace "K'warai yana raye bai mutu ba,abunda nace kenan..!" Zuba mata idanu yayi ko k'iftawa ya kasa yi,mamaki kwance akan fuskarsa na abunda yaji,haka nan duk sai ya kasa motsawa but ya tsinci kansa dai da cewa "Annie.! Idan har yana raye kamar yadda kika fad'a a ina yake..?? Kuma wane ne shi.!?" "Zan sanar da kai yanzun da izinin Allah.. Saboda haka ka saurare ni kawai.." Nutsuwarsa gaba d'aya ya sake tattarawa ya mik'a ta gurinta duk da yana cikin rud'ani,a hankali ta kalleshi sannan ta fara da cewa "Mahaifinka ya kasance wani hamshak'i,wanda zan iya ce maka duniya gaba d'aya ta san da zamansa,shahararsa matsayi da yake da su kad'ai yasa shi mallakar lasisin shiga duk k'asar da yaso a lokacin da ya so.. Duk da na tabbatar ba lallai ne duk wanda zan fad'awa ya yarda da abunda zan fad'a ba kai tsaye,but wannan itace gaskiyar kuma ita nake shirin zan bayyana,,,mutum ne shi shahararre da duniya ta aminta da shi,haka nan shahararsa ba iya nahiyarmu kad'ai ta tsaya ba,sai da ta had'a da zagaye duniya,al'ummah ta sanshi ta yarda da ingancinsa,duka wannan maganar da nake yi ina yinta ne akan mutum

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180