Skip to content

Chapter 17

Chapter 17

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,248 words 0 views Progress saved
Download Book

da Hauwa tayi masa shi,abunda ya janyo jikinsa ya mutu kuwa ba komai bane face nasihar data masa akan marin Maimunatu da yayi da tunatar da shi lahira,but bayan tafiyarsa tun kafin ya isa k'asar Ghana al'amura duka suka warware bisa khud'ubar da shaid'an yayi masa akan lallai ya raba Hauwa da gidansu tun kafin ta raba shi da gidan. Tunda ya koma yake tunanin yadda zaiyi ya raba ta da gidan amma ya kasa,daya tuna ai akwai waya ya kirata ya sanar da ita sak'on sa babu b'ata lokaci ya aika mata da sak'on kira,lokacin da Hauwa taga kiransa tayi tunanin kamar yadda Hajiya ta sanar musu ne bayan sun dawo daga skul,shi yasa ta d'auka da fara'a sosai a fuskarta tayi masa sallama,ta samu ya amsa sallamar amma gaisuwa sai ya basar da ita kamar bai jiba,daurewa tayi ta sake gaishe shi still yayi banza bai amsata ba,hakan yasa ta sha jikin jikinta akan lallai ba kiran lafiya yayi mata ba,abunda bai tab'a yi ba tunda suka yi aure ranar shi yayi,ina nufin kiran sunanta kai tsaye,amsawa tayi babu damuwar komai a ranta dan ita kanta a lokacin ta gama shiryawa duk wulak'ancin da zai mata idan taji baza ta iya ba tofa tabbas za tayi tafiyarta dan bazata tsaya auren wanda yake zarginta ba,maganarsa ta dawo da ita hayyacinta "Hauwa! Shin gidan da kike zaune na wane ne.!?" Kai tsaye Hauwa tace "gidan surukaina.." Girgiza kai yayi kamar tana kallonsa yace "ba wannan na tambayeki ba" "Me ka tambaya ne.!?" Yace "cewa nayi gidan da kike na wane ne.!?" Ta sake maimaitawa kamar farko,cije lips d'insa yayi na k'asa ya sake tambaya,gane abunda yake nufi a wannan karon yasa ta bashi amsa da "gidan iyayen mijin da yake zargin naci amanarsa" duk da yaji amsar data bashi kamar yadda ya buk'ata hakan bai hana shi jin fad'uwar gaba ba,but ya dake yace "good.! Kenan ba gidan ku bane ko.!?" Tace "Me zai hana ya zama gidanmu tunda ina da iyaye a ciki da y'ar uwa.!?" Murmushi yayi yace "amma ta dalilin waye kika same su.!?" Tace "Ubangiji ya azurta ni da samunsu ba tare da wayo ko dabara ta ba.!" Yace "Bayansu kina da iyaye ko A'a.!?" Tace "ina da su,kuma kaima ka san ina da su" murmushi yayi mai kyau yace "good.!³" yana clapping hannunsa,jim tayi tana saurarensa gabanta sai tsananta fad'uwa yake ta daure tace "me kake nufi ne wai.!?" Sai da yayi ajiyar zuciya a hankali yace "abunda nake nufi kike son sani.!?" Ta gyad'a kai tace "Uhn" k'wafa yayi sannan yayi shiru na wani lokaci continuously yace "tabbas nasan kina da iyaye,to amma mene ne dalilin da ya hanaki tafiya gidanku ki raini cikin ki a can!?" "Kafi kowa sanin dalilin da yasa ban tafi ba ai tunda kai ka ajiye ni a nan,and u know ba zaman kaina nake ba." "Okay! Zaman waye kike yi.!?" Tace "Zamanka nake" yace "Really.!?" Tace "Sure" murmushi ya saki soundly followed by "Idan har zamana kike zan iya cewa iska na wahalar da mai kayan kara.! Ke me ya kai ki jiran abunda bazai amfani rayuwarki ba.?" Abunda yake bakinta ta had'iye da kyar tayi yak'e da fad'in "kamar yaya.!?" Yace "ina nufin.!" Sai kuma ya yi shiru bai k'arasa ba,sun d'an b'ata lokaci shiru kafin yaci gaba da magana cikin kaushin murya "Ina son kiyi min wani abu guda d'aya,and not to seek favour in u" Ya fad'a da wani irin murya,cewa tayi "ina saurarenka fad'i kawai" yace "ina so ki bar gidan mu",gabanta na fad'uwa tace "ko mene ne dalilin ka na yin hakan.!?" Yace "saboda ke da kanki kin bawa kanki amsa nan inda kike gidanmu ne ba naku ba,so ina son ki tattara ba tare da kin fad'awa kowa ba ki bar gidan" murmushin k'arfin hali tayi tace "shi kenan zan tafi in sha Allah kamar yadda ka buk'ata,amma da farko ka fara fad'amin" cikin hayaniya yace "me zan fad'a miki ne.!?" Tace "saurin mene ne kake yi haka.!? Ai zan fad'a maka" Yace "Ina saurarenki" "Da farko ina son jin bisa shawarar waye kake son na tafi.!?" Yace "bisa ra'ayin kaina", tace "Da kyau.! To amma ka sanar da su Hajiya ka ce na tafi.!?" Kasak'e yayi yana saurarenta yace "kamar yaya.!?" "Kamar dai yadda kaji na fad'a" yace "dole sai na fad'a musu za ki tafi.!?" Tace "Sure sai sun sani,saboda kaika kawo ni gurinsu ka ga idan zan tafi ma bisa umarninka ne,kuma dole sai sun san zan tafi" Yace "really.!?" Tace "sure" girgiza kansa yayi kad'an yace "but yanzun mene ne kike ganin zaisa ki tafi ba tare da sun sani ba.!?" Bata yi tunanin wani abu ba tayi masa shiru,murmusawa ya sake yi cike da mugunta yace "kina ganin idan misali yanzun nace na yanke alak'a da ke,zaki sanar musu.!?" Danne tsoron daya cika mata zuciya tayi tace "sure",tsaki yayi saboda ba haka yaso yaji daga bakinta ba,yana shirin yin magana ko me ya tuna kuma ya fasa,can ya sake daurewa yace "Hauwa!" Ta amsa "Na'am" yace "Ni RAFEEK ZAKAR LABBO a yau ina son shaida miki na yanke alak'a ta dake" cikin tsananin tashin hankali tace "me kake nufi.!?" Yace "abunda kika ji" tace "kana nufin ka rabu da ni.!?" Yace "sure",, "ka rabu da ni.!?" Ya sake maimaitawa "na sake ki nace" Murmushin takaici tayi tace "Rafeek! Ya kamata kayi tunani kafin ka yanke hukunci,, idan ba ka tunanin baya akwai gaba fa,ka tsaya ka yi nazari." Tsaki yayi yace "kinga Malama ni ban tambayeki wannan ba,abunda kawai nace shi ne.. Na sake ki.! Idan kin samu wanda zai iya aurenki yayi k'ok'arin zama dake da halinki kina iya yin aure.." Yana gama fad'a ya katse kiran,,wani irin nauyi taji k'irjinta yayi mata,ta toshe bakinta tana girgiza kai,har lokacin gani take maganar sakin da Rafeek yayi mata kamar mafarki take tana farkawa zata ga a bacci hakan ya faru,da yake a zaune take cikin d'akinsa data mayar nata tun zuwanta sai ta mik'e tsaye ta fara zagaye d'akin cikin tsananin firgici da damuwa,lokaci guda maganarsa ta dawo mata _"Na sake ki.! Idan kin samu wanda zai iya aurenki yayi k'ok'arin zama dake da halinki kina iya yin aure.."_ Zuciyarta ta harba lokaci guda bayan gano ma'anar abunda kalamansa suka k'unsa,a slow ta tsaya inda take tana dafe kanta da take jin kamar ana kwad'a mata guduma,cikin hayaniya take tambayar kanta kamar yana gurin "Yanzun Rafeek na cancanci irin wannan hukuncin daga gareka.!? Me nayi maka da zaka min haka.!?,kana nufin ni karya ce bani da daraja.!?" Shiru tayi kamar wata zararriya ta shiga girgiza kai "A'a.! A'a.!! A'a.!!! Wollahi ba haka bane,ni ba karya bace,ina da mutunci na,kuma kaima ka sani,kai shaida ne akan mutunci na..!" Shiru ta sake yi tana kallon guri guda fuskarta d'auke da murmushin takaici tace "Me yasa zaka min haka Rafeek.!? Me yasa zaka yi zargin bani da kamun kai al'halin kafi kowa sani idan ina da shi ko bani da shi.!? Me yasa zaka ce ka sake ni.!? Me yasa zaka ce cikina ba naka bane...!?" Wani irin shiru ta sake yi jikinta yana kyarma ta k'urawa guri d'aya ido kamar mai tunani,haka tai ta juya words d'in a

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180