Skip to content

Chapter 166

Chapter 166

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,253 words 0 views Progress saved
Download Book

da baby'n yana kallon yadda take sauke numfashi a hankali,yayi murmushi ya shafa fuskar Nusrah da fad'in "Hello! Mr's Noor" idanunta ta motsa kad'an tana shak'ar k'amshinsa tayi maza ta waresu a kansa,tattausan murmushin da yake yi itama shi tayi masa,sai kuma ta fara k'ok'arin tashi ta zauna,yayi sauri ya d'an dafe ta yana kad'a mata kai,ta lumshe ido ta bud'e tana kallonsa muryarta a k'asa² tace "Sannu da dawowa" bai amsa ba sai kallon da yake mata yana sakin murmushinsa mai kyau,ta ji bai yi magana ba ta d'aga kai ta kalleshi a hankali ta taso daga kwanciyar and lean against him tana lek'en fuskar baby'n,murmushi ya kufce mata ta kalleshi sosai tana gyara ma baby'n fuskarta da towel ya rufe,tace "Hayat baby girl ce?" Yayi murmushi ya kad'a mata kai,farin cikinta ya kasa b'oyewa saboda tana son baby girl tace "woah! I love the baby girl so much" yace "Nima haka fa,kinga addu'ar mu ya amsu ko?" Ta kad'a masa kai da sauri tace "yeah! Allah raya mana" yace "ameen" shiru suka yi na wani d'an lokaci ya d'ago baby'n kad'an ya kai bakinsa dai² kunnenta,addu'o'i ya fara yi mata then yayi mata khud'ubah,yana gamawa ya kalli Nusrah wacce banda murmushi babu abunda yake kan fuskarta tana jikinsa a mak'ale tace "wane suna kasa mata?" Yayi murmushi yace "wane suna kike so?" Ta d'ago kai a hankali tana kallon idanunsa da sauri tace "Ni dai sunan Annie nake so" yace "Maryam kenan,sai kuma ana kiranta da wane sunan?" ta d'aga kai alamar tunani da sauri tace "Sai muna ce mata *MAYSAM"*,yayi murmushin sa mai kyau yace "Yeah! That's what i want" a tare suka yi dariya Nusrah tace "Ya akayi komai nace kaima haka?" Yace "ya baza ayi haka ba tunda mun kasance abu d'aya?" Dariya tayi tana kallon baby'nsu dake yamutsa fuska looks like tana son yin kuka,ya kalleta yana jira yaji me za tace,ganin yadda tayi kamar statue sai ya kalli inda take kallo,a hankali ya d'ago baby'n ya sumbaci baby pink lips d'inta yace "tou madam a ji damu kafin mu fara rigima,i know kukan yunwa ne zai zo yanzun" he didn't finish ta fara kuka Nusrah ta zuba mata ido tana kallo,sai da ya sake magana sannan ta karb'eta,tana gyara ma baby'n kwanciya a kan thigh's d'inta ya sauke mata zip k'asa,and helping her ta cire breast d'inta da suka yi wani irin cikowa,they made a bismillah together ta dangwala teat d'in a bakin baby,as soon as ta kama kamar za ta ci babu,tana fara jan milk Nusrah tayi k'ara ta cire da sauri tana runtse idanu,baby Maysam itama jin an mata dangwalili tana ta wuru²n neman abincinta ta bud'e murya iya k'arfinta ta fara kuka,da sauri Nuraz yace "what happened?" Duk ya rud'e ganin daga uwar har y'ar kowa da abunda yake damunsa,idanuta a rufe tace "wollahi ba zan iya ba ni dai" yace "mene ne baza ki iya ba?" Kamar za tayi kuka tace "shayarwar mana" ya zaro ido yace "ban gane ba" tayi saurin bud'e idanunta da hawaye suka cika tace "ka ji zafi kuwa da ta kama?" Kamar zai fashe da dariya saboda yadda tayi sai ya daure yana kad'a mata kai yace "How do i feel? Daurewa za kiyi ki bata haka ta sha,idan ba haka ba kuka za ta ci gaba da yi" tayi rau² da idanu tace "ni dai gaskiya a samu wani dabaran amma" yace "but what?" Tace "ba zan iya ba fa" yayi murmushi yace "alright! Ya kike so ayi yanzun?" Ta kalleshi tana turo baki tace "a samu mai raino ni dai" dariya ta bashi yace "mai raino fa kika ce? So what is the benefit here kina son baby ba za ki iya kulawa da ita ba?" Tace "tou ai haihuwa daban wannan daban" yace "A'a madam duka abu d'aya ne,idan suna da bambanci me yasa Allah (S.W.T) ya ambacesu da cewar rainon ciki da shayarwa watanni 30?" Shiru tayi tana kallonsa,a hankali ya rik'o breast d'in zai sa a bakin baby tayi sauri ta kalleshi za tayi magana yace "hold it madam,kina kallo kuka take yi ba?" Tace "it's paining me wollahi" yace "daurewa za kiyi ta sha a haka,zai daina daga baya" ta fara kumbura fuska za tayi magana yace "alright! Idan baza ki bari tasha ba ni zan sha mata" tana ji yace haka bata san lokacin da ta gwalo ido ba,tace "what?" Ya kifta mata ido d'aya yace "Yeah! Ai kin ji ni" kallon k'asan ido tayi masa mai kama da harara,tana tura baki a shagwab'e tace "Itama da ta kama na ji zafi bare kai?" Yayi murmushi yana kallon k'irjinta da suke cike yace "Kin san idan na kama kuwa ba zan bari ba sai na shanye duka" dariya ta fashe da shi tace "ni dai kawo ta tou na gwada,amma Allah da zafi dan baka ji ba kamar ana zuba min wuta" yace "ta ina zanji tunda ba ni ne ke ba?" Ya k'arasa maganar yana mik'a mata ita lokacin duk ta tura hannunta a baki tana tsotsa yace "kin gani ko saboda yunwa har ta fara tsotsan hannu,please Roohii kada ki mata horon yunwa,ba na son wannan tsotsan hannun,idan ya kasance sai yunwa yaci karfinta zaki feeding d'inta zai zama jiki a wajenta and ba a nan problem d'in yake ba sai ta fara girma,lokacin abun zai dame mu muyi kokarin hanata ita kuma baza ta iya bari ba because ya zama d'abi'ar ta" kad'a masa kai tayi saboda yadda yake maganar cikin sanyayyun kalamai tace "in Allah ya yarda zanyi k'ok'arin ganin ban barta da yunwa ba Hayat" ya kad'a kai yana sakin murmushi yace "thank u,Allah ya baki ikon kulawa da mu" tace "ameen" tana dariya because ta kamo tasharsa. Bayan nan Dr Paredes ya sake dawowa ward d'in zai shiga ya dubata su Annie duk suna zaune har sunyi waya da y'an uwa sun sanar an samu k'aruwa ta b'angaren Nuraz,Hajiya dai ta kasa daurewa tana kallon Dr Paredes dake niyyar shigewa room d'in da tsadadden speech d'inta tace "Dr ko dai mu hak'ura mu koma gida? Ganin mai jegon bazai yuwu ba?" Murmushi ya sakar mata ya shafa kai yace "I'm sorry Aunty yanzun za ku gansu" Hajiya tace "Aah to ai maganar gaskiya ce,ace tun d'azun muna zaune a nan,an ce ta haihu munyi waya da dangi amma shiru har yanzun bamu ganta ba bare abunda ta haifa" shi dai Dr Paredes tuni yayi knocking ya shige ciki ya bar Hajiya tana mita su Kalthom sai dariya suke yi mata,yana shiga ciki da murmushi a saman fuskarsa ya kalli yadda masoyan suke cikin farin ciki,baby'n a hannun Nuraz yana jijjigata,Dr ya gama dubata da ya tabbatar komai lafiya yace daga yanzun zuwa nan da y'an wasu mintuna zai yi discharged nasu,Nuraz yayi masa godiya,suka yi musabaha ya mik'a mata baby'n bcus lokacin da Dr Paredes yayi knocking bata wani sha sosai ba shi yace ta bari sai ya fita,ta karb'eta shi kuma ya biyo bayan Dr Paredes,fuskarsa ya a d'aure cikin takunsa mai tattare da nutsuwa ya fito,da Hajiya suka fara yana fitowa tace "Kai dai Noor kana wani abu da bai dace ba" saurin kallonta yayi yana sake had'e rai

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180