Chapter 72
Chapter 72
gidansu tare bayan sun taho a hanya sun tsaya a wani photo studio har yace ayi mata passport,ta sake kallon pictures d'in a fili ta tambayi kanta "To ai passport aka yi min ranar,,where did he got these.!?" Zuciyarta tace "idan baki manta ba kayan da suke jikinki a lokacin sune wad'annan ai" tana jinjina lamarin har ranta tace "kenan a ranar aka d'auke ni ban sani ba ko yaushe ne hakan ya faru.!?" Murmushi tayi kad'an tace "Ikon Allah" a saman page d'in idanunta suka sauka inda ya rubuta "I had hidden my love for her ba tare da tunanin abunda zai faru da rayuwata ba,continuously hoping to have the power to express my love for the first time,ita ce kad'ai nake ji a cikin jini na,,but i don't know why all the time i tried to express my love i couldn't tell her that few words.! Abunda ban sani ba ashe abunda zai faru da rayuwata kenan,,,na b'ata tsayin lokaci ina ci gaba da kasancewa b'oyayyen masoyin da ba'a san da zamansa ba and mara amfani..!" Next page ta sake bud'ewa "The day i was about to express my love for her,i just came back ina zumud'i bcos my mind was telling me that i was going to be the lucky,but lokacin dana ganta tsaye da wani,naji zuciyata ta yi rauni.. I felt like my heart were explode,na bawa kaina laifi and na tuhumi kaina why i hadn't said it before,that *I love her.!?"* Ido Nusrah ta zaro tana fad'in "Then who is she.!?" Ta fad'a tana saurin bud'e d'ayan page d'in like ance mata idan ta duba gaba za tayi finding out amsarta. "Ke ce.!" Taji an fad'a as his voice crossed her ear's,murmushi tayi tace "Ni kuma.!? How did i become his love.!?" Sai da tayi maganar sannan kuma tayi saurin d'ago kanta because she made sure that the speaker was near her and hakan da yake fatuwa was not a dream or a thoughts,tana d'agowa karaf idanunta suka sauka a kansa,yana tsaye daga bakin k'ofa his hands were pouring into his trouser pocket,wani irin yawu ta had'iya cikin in'ina da kame-kame irin na mara gaskiya,ba tare data furta komai ba tayi saurin rufewa ta ajiye,ya lumshe idanunsa ya bud'e slowly ya fara takowa to where she was,a tsorace ta d'aga kai ta kalleshi yadda fuskarsa take babu wadataccen annuri yasa taji y'ay'an cikinta suna kad'awa,sai da yazo daf da inda take sannan ya zauna daga gefen bed d'in yana kallonta,as she silently bowed her head to the ground ya bashi dariya sai dai ya gimtse yak'i yi and instead of ya tambayeta daya zauna sai yayi mata shiru,a tsorace ta daga kai ta sake kallonsa,so take tayi magana amma ta kasa saboda yadda ya tsare ta da idanunsa,can dai da taga no way out ta daure tace "I'm sorry.!" Ya sake gimtse fuska yace "Me yasa kika tab'a min abu.!?" Kai tsaye tana runtse idanunta tace "I'm so sorry ba da gangan nayi ba" ya girgiza kai yace "how long have u been here.!?" Tace "D'azu ne babu jimawa" ya gyad'a kai yace "What did u come in for.? Ko dama kina zuwa ki yi min bincike idan bana gida.!?" Tayi saurin girgiza kai tace "A'a!" Yace "Uhhuumm! Tell me" tace "Ban tab'a shigowa ba sai yau" yace "Really.!?" Tayi saurin girgiza masa kai tana kallonsa,idanunsa ya lumshe yace "Uhmmm.! What did u see in it.!?" Tace "Nothing" yayi saurin bud'e idanunsa yace "Really.!?" As he spoke ita kanta bata san yaushe ta saki murmushi ba,he adjusted his position zuwa yanayin kwanciya yace "Since u don't see anything karanta min from the beginning!" Saurin zaro ido tayi tace "What.!?" One eye brow ya d'aga mata ba tare da yayi magana ba,pages d'in data wuce ta tafi haskowa ta juyo ta kalle shi tace "There are many fa.!" Yace "What.!?" Tace "Pages d'in" tsayawa kallonta yayi yace "Ohh! Ashe kin karanta kenan.?" ta gyad'a masa kai,yace "Well,,have u finished ur research Miss.Researcher.!?" Ta sunkuyar da kai saboda kunya ta kasa amsawa,yayi shiru yana kallonta da tunanin ya bari ta ga abunda yake ciki ko dai ya fad'a mata da kansa.!? Zuciyarsa tace "Kawai tunda ka samu dama ka fad'a da bakinka zai fi ma'ana,idan ta karanta babu tabbas ya burgeta" ajiyar zuciya yayi nan ya tsinci kansa da fad'in "U know what.!?" Tayi saurin kallonsa tana girgiza masa kai,sai yayi shiru ya kasa magana,yayin da wani sashi na zuciyarsa kuma yana fad'a masa ya kyaleta kawai tunda bata gani ba,jin yadda yayi shiru yasa ta d'ago kanta suna had'a ido tayi saurin d'auke nata ta mike tsaye zumbur as she continued playing with her middle finger tana kame²,ajiyar zuciya yayi yace "Where do u think to go.!?" Tana in'ina tace "Am! Dama ina son tafiya ne" ya gyad'a kai yace "Baki isa ba yarinya" ta marairaice fuska kamar za tayi kuka tace "Amma ai na baka hak'uri" yace "Ina ruwana da hakur'in da kika bayar.!?" Ta juya tana kallon k'ofa yace "Get seated,babu inda za kije sai kin karanta min abunda kika gani" tayi shiru ta sunkuyar da kai,ya kalleta ta gefen ido ya d'auko diary d'in yana juya shi a hannunsa yace "Ko dai na ara miki ne.!?" Tayi shiru bata ce komai ba,ya tab'e baki yace "Shi kenan tunda ba kya so za ki iya tafiya" tayi saurin katse shi "Ina so mana" yace "Really!?" Ta gyad'a masa kai,yace "Ok let me think" tayi shiru kamar zatace "Wane irin tunani.!?" Sai kuma ta fasa jikinta babu wadataccen kuzari ta juya ta fara tafiya,har taje bakin k'ofa bai ce mata komai ba ita kuma tana jin jikinta yana bata kallonta yake yi,sai da yaga tana shirin fita ya dage ya furta *"I LOVE U.."* Kamar wacce aka dasa haka taji duk jijiyoyin jikinta sun tsaya she quickly turned to him,itan shima yake kallo a yadda ta ga irin kallom da yake mata babu tantama shi yayi maganar,continuously looking at him zuciyarta cike da tsoron abunda ta jiyo,yana kallonta babu shakka ko tunanin wani abu a ransa ya maimaita fad'ar *"I love u.!"* Wani mugun fad'uwa gabanta yayi cikin k'ank'anin lokaci jikinta ya shiga rawa,she could not believe kunnenta sun ji dai²,hannunsa ya mayar k'asan kansa ya tallafe yana lumshe idanunsa da bud'ewa ya sake sauke su akanta yace "I really *Love u"* saurin jingina tayi da k'ofar she felt her legs were too weak har tana jin kamar suna neman kayar da ita saboda tsabar shock da kalamansa suka sa ta shiga,kafin kace me yayi saurin tashi ya tarota ta k'arasa sauka a jikinsa,ta runtse idanunta tana jin yadda zuciyarta take beating,sassauta murya yayi dai² yadda za ta ji shi yace "I don't want to play with ur heart,wannan shi ne gaskiya ta" wani irin kuka ne ya kwace mata da k'arfi,quickly yayi saurin covering bakinta da hannunsa yana cewa "Shhhhh! Don't let Annie hear u tana parlor" ta d'ago idanunta tana kallonsa but ta kasa magana sai hawayen da suke sauka,ya mik'e tsaye yana rik'e da ita ya furta "Do u love me.!?" Tayi shiru saboda bata san amsar daya dace ta fad'a masa ba,ita dai ta san so but she doesn't make sure
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180