Chapter 76
Chapter 76
ji,wai mene ne yake faruwa ne.!?" Tayi murmushi tace "Kema dai Auntyn nan ki ji ki da wani magana,kuma shi kenan ba zan ji kunyarta ba.!?" Bareerah tace "Amma da ai banga hakan ba,when did u start.!?" After she sat back tace "Yesterday" suka sake yin dariya. Har ya wuce bayan sun gaisa da su Annie ta kira shi,ya tsaya kad'an yana jiran yaji me za tace,tana kallonsa tace "Ka je ka duba shin.!?" Ya girgiza kai yace "No,,i have no time to leave the hospital sai yanzun,amma idan Allah ya kaimu gobe i will go" tace "Ai suna gida ma yau da safe Maimunatu ta kira ta fad'a min sun koma gida" ya dawo ya zauna kad'an yace "Jikin nasa yayi sauk'i kenan.!?" Annie ta girgiza kai tace "Da sauk'i dai za'a ce amma yadda yake haka yake" lolly ta zuba musu ido tana sauraren hiran nasu,Nuraz ya tab'e baki yace "Allah ya basa lafiya" ya mik'e tsaye yana had'a kan wayoyinsa zai wuce,Annie tace "Ameen" yana juya baya k'asa² yace da Nusrah "please help and bring me some coffee" she slowly nodded tana b'ata fuska,yana barin gurin lolly ta fara harhad'e rai,Annie ta kalleta tayi dariya k'asa² tace "Ya dai madam.!?" She was quiet and did not say anything until maganar ta ciyo ta tace "Wai dama Adda shi kuka je dubawa tare da baby.!?" Annie tace "Ehh! What happen.!?" Ta tab'e baki tace "Nothing" Annie tace "A'a ki fad'a if there was" ta sake tab'e baki tace "Kawai banga amfanin zuwan naku ba ne" Annie ta tsaya kallonta tace "Really.!?" Tayi shiru bata ce komai ba,Annie ta jinjina kai tace "Allah ya kyauta,though i am not surprised da kika ce haka,amma ko babu komai ya ci albarkacin yaron mu" Nusrah tayi saurin tashi ta wuce kitchen,even before she asks herself mene ne alak'ar su Annie da gidan da suka je but she find nothing about,and as soon as she hear the conversation begins to find out,tana shiga kitchen ta d'auko coffee powder ta ajiye tasa ruwa a kettle tana tsaye har ya tafasa ta had'a masa cup d'aya tasa a saman midi tray ta d'auka ta fita,suna zaune har lokacin suna maganar ta zo ta wuce,tana shiga bedroom d'insa lokacin shi kuma ya fito daga wanka yana sanye da bathrobe,ta ajiye masa za ta fita yace "Ahmn! Baki ji ba" ta tsaya a inda take kamar wacce aka dannawa pause,yace "Thanks" ta gyad'a masa kai ta wuce a hankali tana tafiya,har ta kai bak'on entrance bai daina kallonta ba,za ta fita yace "I want to see u if u have nothing to do" hannunta rik'e da handle d'in k'ofa tace "when.!?" Yace "now if u don't mind" ta girgiza kai tace "Okay.!" Tana fad'a ta fita,quietly yayi ajiyar zuciya,he turned around and took the cup ya fara sipping,sai da ya shanye sannan ya juya ya shirya cikin kanan kaya yana gamawa ya bud'e k'ofar da zata sada shi da balcony ya fita,tsaye ya hangota jikin realer looking outward ya tsaya da mamakin when she had come,ya k'araso inda take a hankali yace "Ba dai tun d'azun kike jira na ba.!?" Ta waiwayo a hankali tana sauke ajiyar zuciya ta girgiza kai tace "A'ah" ya lumshe idanunsa ya bud'e yace "ok then can we go and sit.!?" Ta girgiza masa kai bata ce komai ba,he began to adjusting his position and placing his hand on the realer yayi shiru yana kallon sararin samaniya da tunanin abunda zai fad'a. Tun daya zo she didn't look at him duka sunyi shiru babu wanda yayi magana,sai da taga shirun ya yi yawa tace "Why didn't u go and visited him.!?" Bai kalleta ba yace "Aiki ya min yawa" tace "Amma ko na mintuna 10 da ka je ai" yayi murmushi yace "I'll go ai" tace "when.!?" Kai tsaye yace "babu rana bare wata" tayi saurin kallonsa tace "Kamar yaya babu rana.!? Mahaifinka ne fa.!?" Ya girgiza kai yace "I know" she was silent as she looked at him,ya d'ago idanunsa daga kallon fulawowin gurin ya sauke akanta yace "Ya akayi ne.!?" Ta girgiza kai ta juya slowly ta fara tafiya daga gurin,ya bita da kallo kafin yace "Baki ji ba" ta waiwayo tana harhad'e rai,ya kalli yanayin ta yace "Me aka yi miki ne.!?" Ta girgiza kai a hankali tace "Babu komai" ya tab'e baki kad'an yace "Ko dan na ce ba yanzu ba.!?" Ta kalleshi sosai tace "No this is not" yayi murmushi yace "To mene ne.!?" Tace "Babu komai" yace "Ok then" daga haka bai sake magana ba,ta koma bakin pool ta zauna tasa k'afafunta a ciki,carefully yake watching how she had quieted duk ta had'e rai kamar ba ita ba,yayi dariya a ransa yace "Idan sai na je zai samu sauk'i ya shekara yana jinya" *2 Month later...* Since the incidence has taken place yau tsayin watanni biyu kenan Annie take bin Nuraz yaje ya duba Rafeek amma kullum sai kwacewa yake,kuma har wannan lokacin jikin Rafeek d'in dai ga shi nan ne,he is constantly undergoing treatment amma jiya tana nan a matsayin yau,though he came back from a long faint (suma),amma an rasa gane kansa kullum bashi da maganar data wuce a kira masa lolly da d'ansa ya nemi gafarar su,Hajiya ta gaji da kiran My son da yake ta kira Annie a karo na babu adadi kamar za tayi kuka tace dan Allah ta lallab'a Nuraz yazo,tace she would send him off if God willing,daya dawo daga hospital da dare ya iske su a parlor kamar kullum ta fad'a masa kai tsaye yace "Dan Allah Annie ki rabu da su,ni wollahi bana son ganinsa" Annie ta rasa yadda za tayi da shi,duk ta inda ta b'illo masa sai ya bi ya toshe da nashi hujjojin,even though she told him Rafeek's situation was worse than amma ya bad'e ido da toka yace "Shi bai san me zai yi musu ba da suka damu yaje" maganganun da ya farfad'a basu yiwa Annie dad'i ba,ita kanta NUSRAH they made her feel bad,but she tried to look at him,after then she simply didn't say anything ta mik'e ta bar wajen,ya bita da kallo har ta shige bedroom,daya koma bedroom d'insa ya kira ta saboda ya ga irin kallon da tayi masa,kasancewar a tsakanin kwanakin alak'arsu ta d'an fara k'wari,sai dai tak'i d'auka daya dameta da kira kai tsaye ta tura masa sak'on "Ita ya rabu da ita kawai since he is humiliating his father,what will she do to him.!?" Gabansa yaji ya fad'i he was completely unprepared ya bud'e k'ofa ya fita balcony,a dai² bedroom d'insu ya tsaya da yaga da haske a ciki yayi ajiyar zuciya cos yasan har lokacin tana nan,sai dai baya ganin komai saboda curtains d'in duk sun rufe wall glass d'in gurin,wayar ta ya sake gwada kira yana tsaye a gurin har ta katse bata d'auka ba ya koma jikin door d'in yayi knocking,Nusrah dake zaune saman bed ta juya a hankali ta kalli gurin,shade d'insa da ta gani tsaye yasa ta sauka taje ta bud'e k'ofar,yana tsaye yana kallon yadda ta had'e rai tak'i kallonsa yace "what.!?" Bata yarda ta kalleshi ba tace "Nothing" yace "Fad'a min mana" ta d'ago za tayi magana aka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180