Chapter 82
Chapter 82
ya sake shiga wani halin" babu yadda Maimunatu za tayi haka ta bar maganar,da yake tunda Rafeek ya kwanta jinyan kusan kullum suna zuwa gidan and ba su suke barin gidan ba sai dare sannan suke tafiya ita da yaranta,,ranar ma sai bayan sun koma gida ne sannan Annie ta kirata akan maganar Aatif,da kamar za ta fad'a mata abunda ya faru sai kuma ta tuna maganar Hajiya,haka ta danne damuwarta suka yi magana da Annie suka ajiye waya. *** Jinjina kai Annie tayi ba tare da ta cewa Nuraz komai ba sai dai tana jin fad'uwar gaba sosai daya tuna mata matsalar da tayi silar raba su da gida,bayan dogon lokaci tayi ajiyar zuciya mai nauyi and not knowing a fili take magana tace "Allah sarki Baba,Ubangiji ya gafarta maka,yaji k'anka,ya k'ara maka lafiya,ya kula da bayanka." Shiru Nuraz yayi yana kallonta da mamakinta,maganar komawar su gida kad'ai yayi but he can see the situation she has been through cikin k'ank'anin lokaci,lallai k'aunar da suke yiwa mahaifin nan nasu mai girma ce,duk girman laifin daya aikata musu ya raba su da jikinsa but a gare su har yanzun yana nan a cikin zuciyoyinsu,indeed the love between parents and their kid's only Lord alone knows it's weight (Yah Allah ka jik'an masoyanmu mahaifanmu,ka yi musu rahama,afuwa,ka yalwata makwancinsu,sannan ka tabbatar da mu da su a cikin bayinka y'antattu,ameen). Mik'ewa yayi jikinsa a sanyaye yace "Annie good night" ta gyad'a kai a sanyaye tace "Okay Allah ya tashe mu lafiya",ya amsa "Ameen" sannan ya fita,,direct yana fita bedroom d'insa ya wuce,daren ranar tunanuka yayi ta yi ba shi ya samu daman kwantawa ba until he made sure that he had finally made the decision that he thought was right. Two days in between duka gidan sun rasa gane kansa,Annie tayi tambayar duniya amma yak'i bata gamsashiyar amsa,ita kanta gimbiyar wani salon shareta ya d'auka idan za su b'ata sama da awanni biyar zaune a guri d'aya baya tab'a kallon side d'in take,kuma itama a lokacin duk abunda zai yi she didn't care sai da taga anci gaba da tafiya,nan lamarinsa ya fara d'aure mata kai,and at the end of the day she was wondering ko tayi masa laifi ne bata sani ba,cikin kwanakin da suka wuce tana ta tunanin ko yanayin aiki ne ya sako shi gaba amma da ta tsaya ta fahimci lamarin sai taga sam babu abunda ya had'o aikinsa da shirun daya tsiro,and at first she thought she was the only one affected,sai da taga ya gwada a gabanta sannan ta fahimci ba wai ita kad'ai yake sharewa ba nata not dai yafi mata ciwo,sannan tsakaninsa da su Annie gaisuwa,to ita ko gaisuwar idan tayi yana tafiya yake amsawa shima a ciki ba yadda za taji ba,,yau dai taji ba zata iya jurewa ba ta zauna jiran ganin ta inda zai b'illo amma shiru har after 11:00pm bai shigo gidan ba,by then she was the only one a parlor'n duk mutanen gidan sun tafi sun kwanta,tana ta zaman jiransa har bacci ya fara fizgarta ta gyara zamanta zuwa yanayin kwanciya,daga haka bacci mai nauyi ya sace ta ranar a nan tayi rabin kwana sai about 3am ta farka,kanta ta d'aga ta kalli agogo nan idanunta suka hango mata 3:09am ta mutsike idonta a tunaninta ko itace bata ga daidai ba,but the clock showed her 3:09:45am,wayarta dake kusa da ita ta duba still taga hakan dai take nan ta tabbatar dai² agogon yake tafiya,she was silent tana tunanin ko ya dawo.? Slowly ta mik'e ta isa kusa da window da yake ana iya hango harabar gidan,ta janye curtains d'in gurin tana lek'awa ta hango motarsa parke a gurin,mamakin lokacin daya dawo har ya wuce bata sani ba ya kamata,a hankali tayi ajiyar zuciya tana mamakin sauyawar da yayi cikin kwanakin,she looked back at the clock before ta wuce da tunanin zuwa da safe za ta rutsashi sai ya fad'a mata gaskiyar abunda yake faruwa bcos ta gaji da sharetan da yake yi,dole ya fad'a mata idan ma laifi tayi masa bata sani ba sai ta bashi hak'uri,bcos ita dai Allah ya sani baza ta iya wannan rabin gabar ba,,da wannan tunanin ta samu damar shigewa bedroom,kayanta kad'ai ta iya canjawa ko fluorescence bata yarda ta kunna ba saboda gudun Annie ta farka tati mata fad'a,tana gama abunda take yi ta nemi kusa da Annien ta kwanta,idanunta suna kallon sama zuciyarta duk babu dad'i a haka ta daure tayi addu'ah,ta shafe jikinta had'e da rufe idanunta a tunaninta baccin zai sake d'aukarta but yanayin damuwar da take ciki ya hana ta sake jin bacci,all of which came after she did not really care like what happened just now,saboda ta san dole ta parlor ya wuce kuma ta san zai yi wahala ace bai ganta ba,shi laifin me tayi masa da zafi haka daya hana shi tashinta.!? Tunani iri² tayi ta yi zuciyarta cike taf da damuwa a haka har alfijr ya keto bata samu ta runtsa ba,da taga lokaci yana tafiya and ba baccin take yi ba,ta tashi ta shiga bathroom ta d'auro alwala,,bayan ta fito ta shimfid'a pray mat ta fuskanci mahaliccinmu,sai da ta fara yin raka'atayyil fajr sannan tayi subuh,after ta idar da sallah tana zaune tana azkar har wajen 6:00am da taji bacci yana neman daukarta a zaune ta tashi ta tattara komai ta mayar muhallinsa ta kwanta. In the morning at about 7:00am ya fice daga gidan,ba shi ya dawo ba sai can misalin 10am,Nusrah dake zaune a parlor tana fama da assignment taji alamun shigowar sa,ta d'ago ta bishi da idanunta,kallo d'aya ta yiwa fuskarsa ta gane he wasn't in the mood,as he did not speak haka nan itama bata kula shi ba har ya wuce,ko me ya tuna kuma taga ya dawo da baya,tana ganin ya juyo ta d'auke kai,ya kalleta kamar zai yi magana again ya fasa ya juya yayi shigewarsa,girgiza kai tayi ta maida hankali kan abunda take yi,zuciyarta ta sanar da ita "Kije yanzun kafin ya sake fita" da sauri ta tashi and left behind tana jin zuciyarta tana yi mata babu dad'i,knocking ta fara yi tana tsaye taji shiru ta sake yin knocking,Nuraz dake tsaye ya had'e rai yace "Who's there.!?" Nusrah ta gyad'a kai tana danne b'acin ranta tace "Ni ce" shiru yayi bai sake magana ba,har ta yi kamar za ta koma taji ba zata iya tafiya ba ta tura k'ofar ta shiga,a bakin bed ta hangosa tsaye ya rik'e waist kamar mai tunani,ta mayar da k'ofar ta rufe,da sauri ya waiwayo jin an shigo ya tsare ta da idanunsa,ta tsaya daga inda take bata k'araso ba,tana sauke idanunta daga kansa saboda kallon da yake mata if she kept looking at him to know that za'a samu matsala,he was silent and waited for her to speak but for about five minutes she could not say anything,he turned slowly and continued to look at what was in front of him,ajiyar zuciya tayi and then ta fara k'ok'arin yin magana "I want talk to u" bai juya ba yace "Ok!" Ta kalle shi as he turned his back ta daure tace "But u turned away from me,how can i speak.!?" Yace "Ina sauraren fad'i abunda kike son cewa" kasa daurewa
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180