Chapter 104
Chapter 104
from doing so,he just preferred to keep quiet because he knew that it would be the best for them,Baba yana shafa kansa yace "A'a Noor if u are worried gara ka fad'a mu sani da wuri sai mu san yadda za mu b'illowa lamarin",d'auke kansa yayi daga kallon Baba,as he focused on Rafeek ya furta "Nothing,i just feel bad" the way he speaks ma kad'ai ya isa abun dubawa bare ya fito ya fayyace musu abunda ke k'asan ransa,sannu Baba yayi masa ba wai dan bai fahimci matsalarsa ba,sai don ganin shima Nuraz d'in da yake yaro baya son ayi maganar shi yasa shima Baban sai bai sake tambayarsa wani abu game da zancen ba,Abbah who was sitting next yana kallon Nuraz softly ya saki murmushi and then began to say "If there is nothing can i say something.?" Baba ya jinjina masa kai ba tare da ya ce komai ba sai dai hankalinsa yana kan abun da zai fad'a,Abbah ya fara magana yana yi yana kallon Nusrah who sit next to him da sunkuyayyen kai "In fact if this is the case da zai janyo anyi delaying a maganar auren,i just support the statement of two of us a matsayina na mahaifin Nusrah,saboda haka ko k'uri'a ya kama ayi ina bada goyon baya idan hakan zai sa a samu masalaha" Baba heard no surprise at what Abbah said ya yanko masa tambayar "Ko za mu iya sanin dalilinka na bin wancan ra'ayin.?" Abbah yace "Duk da ba wai zan maimaita abunda ya riga ya gabata ba,but if we look at their statements suna kan gaskiya and in my opinion ina ganin wannan ba abune da zaisa mu tsaya b'ata lokaci ana maimaita yinsa bane,batun neman aure ne da yadda za'a nemi auren ko.? If this is the case kuma sai da amincewar iyaye,a matsayina na mahaifi who is responsible ya zab'awa y'arsa miji a yanzun and in front of ur eyes,i just agreed na bada auren Nusrah ga Noor based on the legitimacy da ya yiwa rayuwarta na ba shi ita duniya da lahira,even if i was not alive i wanted u to testify,and from now on whenever he wants na ba shi damar neman aurenta a gurin aminina!" Sosai maganar Abba'n Nusrah ta bawa duk wanda yake zaune a gurin mamaki,bcos babu wanda yayi tsammanin faruwar hakan daga gare shi,Baba yana kallonsa da matuk'ar mammaki yayi saurin tarar numfashinsa "Amma ba ka ganin aikata hakan zai iya zama matsala.? Ka ba da auren yarinyarka ba tare da ka yi shawara da wani a cikin danginka ba,and ka yi bincike ba,shin ka san halin yaron kafin ka bashi damar neman auran y'arka?" Girgiza kai Abbah yayi cike da gamsuwa ya furta "If yarda ita take sawa a amince da mutum,tabbas na jima da zama convinced akan *NOOR*,and if the good worth of the man is to be assured,the good worth of Noor will be enough for any father to hope for becoming a son-in-law to him" jinjina kai baba yayi cike da gamsuwa yace "But don't u think ya kamata ace wasu cikin relatives d'inka they should know about the marriage.?" Abbah yana girgiza kai yace "A ko da yaushe mahaifi shi ne mafi girman hak'k'i ya nemawa y'ay'ansa miji,and in my opinion Noor is the best choice i can make for Nusrah,saboda na tabbatar ba za ta tab'a yin nadama akan zab'in da nayi mata ba" Baba yace "Kenan ka yarda da shi d'ari bisa d'ari?" Abbah was nodded and saying "If there is more than one hundred there is absolutely nothing that can stop me from mentioning it as my pleasure",Baba yana sak'e jinjina kai and to look at Nuraz beside him yace "Masha Allah! Idan kuwa har haka ne then i think it will not take long for us to think that everything will be fine tunda Allah ya sa al'amarin ya zo a haka." "In Allah ya yarda,muna fatan haka" is what everyone saying,zuk'atan su Annie taf² da farin ciki suke as they see the matter come to light har ji suke yi kamar za su cire zuciyoyinsu suyi kyauta da su (lolz),Abbah yayi murmushi yana kallon yadda Nusrah ta sunkuyar da kai ta kasa d'agowa ta kalli kowa k'asa² yace "Baby da gaske yanzun ma sake tafiya za kiyi ki barni.?" She smiled and hid her face in his arm tace "Abbah ai kaima za ka sake yin aure",Baba yana kallonsu cike da sha'awa yace "Well,shin yanzun ina ne za muje neman auren? Ya kamata mu sani da wuri" Abbah yana sakin murmushi ya d'ago ya kalli Rafeek yana fad'in "Here is her father,since he is a relative of mine ina ganin ba sai anja da tsayi ba" saurin kallonsa Rafeek yayi da mamakin furucin Abba'n yana fad'in "Ni kuma.?" Abbah ya girgiza masa kai yace "Sure kai ne waliyyanta,saboda haka kai za ka bada aurenta" lumshe ido Rafeek yayi a hankali bcos bai tab'a zaton wannan karramawar da gaggawa ba,ya bud'e idanunsa a hankali yana kallon mutanen parlor'n d'aya bayan d'aya,after a while he swallowed some of the tears of joy da suke son zubo masa,Baba ma da kansa sai da yayi murmushi yana jinjina karamci irin na Abbah yace "is this ur decision.?" Abbah ya gyad'a kai alamun haka ne,Baba ya sake yin murmushin jin dad'i ya furta "Ina tunanin ya kamata ku matan ku bamu guri,u should go inside and wait for us to decide.. Kai kuma Abdullahi sai kaje ka samo shaidu yanzun ba da b'ata lokaci ba saboda ayi komai akan idanunsu" With a happy look on their faces suka amsa sannan duka suka mik'e suka nufi ciki,Yaya Abdullahi kuma yayi waje domin neman wasu daga cikin dattawan unguwar,bayan fitarsa nan ya bar Baba yana waya da wasu daga cikin amintattun abokansa na kusa,kafin wani lokaci parlor'n har ya sake cika da sababbin fuska,a nan Baba ya maimaita musu dalilin kiran na su da niyyar yaji shawaran da za su bayar,kusan duk bakinsu a had'e yake kowa ya tashi magana sai dai kaji ya bada shawaran abunda side d'in su Yaya Abdullahi suka fad'a shi yafi cancanta a bi saboda samun masalaha,cikin k'ank'anin lokaci sai duk ga shi an tafi akan wancan maganar kuma ko da akayi k'uri'a sunfi yawa,dole Baba ya hak'ura ya sakko daga kan nasa ra'ayin ya bi wancan,karo na farko kenan a tarihi da Baba yayi magana ya canja,bayan wasu y'an mintuna duka aka ware waliyyan ango da amarya a nan Baba ya bada sanarwa ga limamin unguwar bayan sallar isha'a za ayi d'aurin auren bcos yana son auren yayi albarka duk da ya so ace an bari sai washe gari Sunday,but the divine plan for the wedding was to be on that day. Lokacin da aka idar da sallar maghreb aka yi sanarwar d'aurin aure a unguwar kowa mamakinsa da tambayar da yake yi shi ne auren waye za ayi a gidan *ALHAJI BABA MUHAMMAD* former parliament yake,bcos zuwa lokacin duk wasu y'ay'ansa na cikinsa maza da mata duk ya gama aurar da su,,kamar yadda aka tsara bayan an fito daga sallar isha'a aka d'aura auren *NURAAZ BIN HAUWA* and his bride *NUSRAH ABUBAKAR KUMO* auren da ya tara d'umbin jama'a,ka-ma daga kan y'an
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180