Chapter 86
Chapter 86
back,har parlor ta shigo da ita tana kallon Nusrah da Bareerah da suka fara k'ok'arin tsaftace gidan though daga ganin alamun gurin ana sharewa,ta taimaka mata ta zauna and then sit next to her,nasiha tayi mata mai shiga jiki akan kada ta bawa tunanin abunda ya faru baya dama ya sake dawowa rayuwarta,idan ba haka ba zata fuskanci k'uncin daya zarta wancan,yanayin da tayi mata magana cikin sanyi yasa jikinta sake mutuwa,,after Nusrah and Bareerah had finished renovating the house,Nuraz da mai gadinsu suka fara shigo da kayan amfani,suna gama shigowa da su Bareerah started to prepare their evening meal,Nusrah kam tuni ta wuce tayi wanka,at the end of the day duka haka suka yi rayuwa sukuku babu wani hira kasancewar washe gari suke tunanin zuwa *K'ofar Na'isa* (Asalin gidan su Annie da Lolly). The next morning ya kama ranar Wednesday,at about 11:00am duk sun shirya suna zaune jigum² kowa da tunanin da yake ransa,Annie tayi ajiyar zuciya tana kallonsu d'aya bayan d'aya a sanyaye tace "Get up ya kamata mu tafi kada rana tayi mana" babu wanda yayi magana sai dai duk sunyi harama kamar yadda ta ba su umarni,suka yi sallama da Bareerah and then suka kama hanyar tafiya,,at 11:35am motar data d'auko su ta fara gangarawa cikin Unguwar dai² line Madaka,tun da suka fara shiga cikin unguwar kafin su kawo k'ofar mararraba gaban mutum biyun yaci gaba da fad'uwa but sun daure suna ta addu'ah a zuk'atansu,fuskokinsu kad'ai za ka kalla ka tabbatar da tsantsar tashin hankalin da suke ciki,idanun Lolly a rufe bakinta yana ci gaba da motsawa taji Annie ta furta "Idan ka samu guri ya isa" gefen wani irin rantsatstsen makeken gida suka yi parking,Lolly tana jin motar sun ta tsaya ta fara k'ik'k'ifta idanunta,kafin ta fara bud'e su a tsorace hawayen da suke kwance a cikinsu suka samu damar gangarowa,ta bisu da kallo ganin yadda suke fita daga cikin motar a sanyaye,Annie data rigata fita ta mik'a mata hannunta ta rik'e sannan ta janyo jikinta ta fito,Nuraz kad'ai shi ne mai k'arfin hali a cikinsu,bayan ya sallami mai motar yana kallon yadda suka rik'e hannun juna ya had'iye wasu irin terrified saliva's,a sanyayyen shima ya matso kusa da su,muryarsa a shak'e yana kallon k'asa yace "Annie za ku iya gane gidan ko sai munyi tambaya.!?" Annie watched him as she tried to hold back her tears ta girgiza masa kai alamun ba sai sun tambaya ba,he took a deep breath and looked around at the building's structure,lolly ta sake damk'e hannun Annie tana kallon fuskarta tace "Adda I'm scared" Annie ta zuba mata idanunta da suka yi kamar an tsoma a mai tace "Nima tsoro nake ji" Nusrah bowed her head down and wiped the tears that had flowed over,Nuraz adjusting his voice still da yake a shak'e yace "Annie muje tsaiwar da muke yi a nan ma is also a waste of time,duk abunda zai faru in sha Allah ba zai zo a yadda kuke tunani ba" They all said in despair "Za mu so ace hakan ya kasance,da mun fi kowa murna a ranar yau" He closed his eyes and let his heart speak "ya Allah kaine ubangijinmu,duk abunda ya faru a bayan mun sani bisa k'addarawa da amincewarka ne ya faru,ya ubangiji kamar yadda kasa rayuwarmu tayi tsayi har ka kawo mu wannan lokacin ya ubangiji kasa dukkan wani bak'in cikin mu yayewa,ya rabb lighted our hearts with the occurrence of the event that we did not expect" Nusrah ce ta katse masa zancen zucin da yake yi,ya d'ago ya kalleta da narkakkun idanunsa da damuwa ta sake k'awatawa,ta had'iye saliva's tana kautar da kanta tace "Let's go sun yi gaba fa" saurin kallon inda suke yayi yaga basa nan,ya sake bin hanya da kallo ya hango har sun d'an yi nisa,yayi blinking idanunsa sannan ya gyad'a kai,he didn't say anything suka fara tafiya tare. Tun daga street har house line has nothing left their brain,but once suka shigo cikin line they find everything has changed from their familiarity,daga tsarin gine-gine har fasalin line all changed,gidajen da suka sani na k'asa zuwa masu d'an dama were all transformed into the tall floors,k'ofar wani gida suka tsaya tunani da lissafin where their house would be but har suka yi suka gama basu gano komai ba,Nuraz remained silent and thought ganin iyayen nasa sun tsaya,Lolly ta kalli Annie tace "Adda i don't understand,all the houses have been changed" Annie dake lissafin gidajen tana son gane wanne ne nasu ta kalleta tana sakin ajiyar zuciya "Ni kaina na kasa ganewa,amma ina kyautata zaton nan inda muke tsaye a dai² nan gidan mu yake" Lolly cikin gajiyawa tace "Nima na san a dai² nan gidan yake,and lissafi na idan ban manta ba gidaje biyar ne kafin namu,yanzun kuma ki duba ki gani guda uku ne sai wannan na hud'u" jikin Annie a sanyaye tace "That's what i was think" Nusrah stood by and said nothing sai kallon gidan da suke tsaye a kusa da shi take zuciyarta tana hasaso mata wani abun,kusa da Nuraz ta d'an matsa kad'an tace "u don't think of anything.!?" Yayi saurin kallonta yana squeezing face yace "Like what.!?" Ta d'aga idanunta tana sake kallon gidan tace "Ni dai ina tunanin ko siyar da gidan Baba yayi suka tashi daga unguwar or something like that happened.!" Yayi shiru yana sake tsare ta da ido,can kamar wanda aka tsirawa abu yace "Ina dawowa" da sauri ya juya ya kama hanyar fita daga line,su Annie duka suka bishi da kallo. *** Jirginsu yana sauka babu jimawa Rafeek yayi waya da driver'nsa da yazo tafiya da su,Clark ya bud'e masa k'ofa ya shiga shima ya koma d'ayan side na mai zaman banza ya shiga,daga airport direct basu tsaya ko ina ba sai cikin unguwar ta K'ofar Na'isa,,tun da suka k'araso cikin line rantsatstsiyar motar da yake ciki ta Parker a k'ofar tangamemen gidansu da aka canjawa fasali,idan ba wanda yake nan ba ko ya san lokacin da aka yi aikin gidan was probably hard to find gidan *ASS.COMPTROLLER ALH ZAKAR LABBO* ne ya koma haka,because of it's magnificence and splendor,before and even though side d'in da gidan Alh zakar yake bai kai other side da gidan su Annie yake yawan gidaje ba but a yanzun the single-family home was converted into a halfway of the line,as they stood in the doorway driver yayi horn get man d'insu da kamar jira yake ayi horn ya zuge musu get motar ta kunna kai cikin tangamemen harabar gidan,,Subhanallah.! Glory,praise and thanks be to the master who created the soul that design this home that i can named as the new world,mai karatu in all the way nace zan zayyana muku had'uwar wannan gida da tsarinsa na tabbatar wannan d'an shafin littafin nawa yayi kad'an na iya gamsar da ku,but ku hasaso da kawunanku na tabar za kufi samun gamsuwa,,as soon their car stopped at the carport before Clark comes out guard dake tsaron gidan har sun k'araso,ana bud'e masa k'ofar motar ya fito cikin takunsa na wayayyen namiji mai ji da ilimi/k'udi had'e da iko,ta ko ina gaisheshi hadimansa suke yana tafiya yana amsawa har ya kai entrance d'in gidan,a nan duk wasu hadimai suka dakata
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180