Chapter 54
Chapter 54
inda ya tashi ya sake tsugunawa kan k'afafunsa,shiru yayi na kusan mintuna biyu kafin ya samu k'arfin guiwar tambayarta "Did he asked u.!?" Ta sake d'ago jajayen idanunta ta sauke a kansa ta kad'a masa kai,yayi shiru yana tunani zuwa wani lokaci yace "What are u crying for,tambayar da yayi miki ne bakya so.!?" Tayi saurin sake kallonsa ya kawar da kansa kad'an yace "Whatever happens,try to tell him the truth of ur situation.. The lie does nothing but ruin ur dignity.. If he really care about u zai iya zama dake no matter who u are or what kind of life u face,every person who truly loves u idan har kin fad'a masa gaskiyar al'amarin ki will live with u till the end of life,,but sab'anin haka,surely ba so bane,muradi ne.." Ta kafe shi da ido ko k'iftawa babu har ya gama maganar,tace "to ni ai ban san ta yaya ne zan fad'a masa ba" Yace "Do ur best ko yaya ne ki fad'a masa,idan ba son ki yake tsakani da Allah ba za ki gane da kanki." Ta sake gyad'a masa kai a hankali tace "if i tell him shi kenan.!?" Ya gyad'a mata kai a hankali,ta fara share hawayenta tace "Ok.! I will tell him",ya d'aga kansa looking at the sky yace "Do u love him that much.!?" tambayar da yayi mata tasa ta kalle shi,a hankali tayi taking deep breathe ta gyad'a masa kai,ya d'an rik'e gefen lip d'insa kad'an yace "Ok.! talk to him,idan kun yi waya kice masa yayan ki yana son magana da shi,sai ki bashi number muyi magana" Ta tsaya kallonsa tace "What would u say to him.!?" Bai kalleta ba yace "Ba lallai ki san mene zan fad'a ba" ta marairaice fuska kamar za tayi kuka tace "To ni zan fad'a masa maganar.!?" Ya d'age shoulder yace "idan kina ganin ba zaki iya fad'a ba,ina ganin ki tsayar da alak'ar ku shi yafi alkhairi." Ta kalleshi za tayi magana ya tashi ya bar gurin,saurin tasowa tayi ta biyo bayansa tace "To ai baka bari mun gama magana ba" yana ci gaba da tafiya yace "What else do u want me to say.!?" Tace "To ai ni baka bani shawaran yadda zanyi ba" Ya tsaya bakin entrance yace "What.!?" Ta tsaya tana sakin ajiyar zuciya,yana kallonta ta gama saita nutsuwarta,suka had'a ido ya d'aga mata gira,tace "To baka ce komai ba ai" yace "Me kike so na fad'a kuma.!?" Tayi shiru kad'an a hankali tace "I don't know what to say first" ya tsaya kallonta da wannan idanuwan nasa yace "Thought na ce ki fad'a masa komai.!?" Ta gyad'a kai tace "Everything.!?" Ya lumshe ido ya bud'e a d'an fusace yace "Yes.! Haka nace",tace "Ok.! I will tell him" tab'e baki yayi kamar baya son magana yace "Ko ba zaki iya bane.!?" Tayi saurin gyad'a kai tace "No.! I will try" ya sake tab'e baki yayi knocking,Bareerah ta fito ta bud'e,ya fara wucewa sannan ta biyo bayansa,bedroom ya nufa fuskarsa a had'e kamar wanda yayi gamo da mutuwarsa,shi kad'ai yasan mene ne yake damunsa a rai,yana shiga ya fad'a bathroom ya sakarwa kansa ruwa,itama Nusrah bedroom ta shige sai dai ta kasa zauna,kamar wacce ta yiwa sarki k'arya haka taita zarya tsakanin walls na bedroom d'in,tana tunanin yadda zata iya fad'awa Aatif asalin labarinta,wata zuciyar tace "Ko dai na masa k'arya ne.!?" Da sauri ta tuna abunda ya fada mata,ta gyad'a kai tace "No.! I will tell him the truth" tafi mintuna goma tana yawo daga nan zuwa nan kafin ta tsaya kan magana d'aya,jikinta a sanyaye ta zauna saman study table,karatu take son yi though she have no test,but al'adarta kenan bata bari sai lokacin da zata yi exam ko test sannan tace za tayi karatu,inwardly tunanin maganarsa yak'i barin zuciyarta da ta motsa ko tayi tunanin ta b'oyewa Aatif gaskiya zata ji sautin maganarsa a kunnenta _"Whatever happens,try to tell him the truth of ur situation.. The lie does nothing but ruin ur dignity.. If he really care about u zai iya zama dake no matter who u are or what kind of life u face,every person who truly loves u idan har kin fad'a masa gaskiyar al'amarin ki will live with u till the end of life,,but sab'anin haka,surely ba so bane,muradi ne.."_ K'irjinta taji ya buga da sauri ta tambayi kanta "Did he loves me the most.!?" Tayi shiru tana tunani,a hankali ta sauke ajiyar zuciya tace "Yeah.! Ai ya fad'a min and i know it",ajiyar zuciya ta sake yi sannan ta d'auki wayarta data ajiye ta tura masa short text message mai tsuma zuciya. Sai dare sannan Aatif ya kirata,sun yi hira sosai,yadda take komai a sanyaye hatta maganarta ta canja,but bai tambayeta ba,sai dai yayi k'ok'arin sata farin ciki,sunyi hira sosai can dare ya fara yin nisa suka yi sallama,ta kwanta babu damuwar komai a ranta,da yake bai tambayeta ba sai itama bata damu ta fad'a masa ba,ta barshi zuwa sanda zai sake tambaya sai ta fad'a masa. In the morning,ya fito cikin shirin tafiya hospital,itama ta fito da shirin fita skul suka had'u a dining,bai kalleta ba ya zauna ya fara break cikin sauri,ta waiwaya bata ga Annie ba ta ajiye handbag d'inta a parlor ta nufo hanyar kitchen,yi tayi kamar za ta wuce ta saci kallonsa tayi murmushi kad'an tace "Good morning" yana ci gaba da abunda yake yi ya amsa "morning how are u.!?" Tace "Alhamdulillah" bai sake cewa komai ba daga nan itama haka,ta lek'a kitchen taga Bareerah suka gaisa tace "Annie fa.!?" Tayi murmushi tace "Ina tunanin suna tare da Aunty" tayi murmushi tace "Ok" ta juya ta koma dining,tana zama ya tashi da sauri ya wuce,ta fara break taga ya wuce d'akin Lolly,har ta gama bai fito ba,ta tashi ta tattara kayan ta kai kitchen sannan ta yiwa Bareerah sallama,handbag d'inta ta d'auka ta wuce d'akin Lolly,tayi knocking ta shiga da sallama,Lolly tana kallonta tayi murmushi tace "Baby har kin shirya.!?" Tayi murmushi tana zama tace "Good morning Aunty" tace "Morning dear,how are u.!?" Tace "Alhamdulillah.!" Ta kalli Annie da yake ita sun gaisa tuni,Annie tayi mata murmushi tace "Saura tafiya skul ko daughter.!?" Ta gyad'a kai tace "In sha Allah" Annie da Lolly suka musu addu'ar fatan alkhairi sannan suka musu sallama suka fito,yana gaba tana binsa a baya,shi ya fara shiga mota ta bud'e side ta shiga ta d'aura seatbelt,a hankali ya fara drivern,sun yi nisa da apartment d'insu ta cikin mirror ya d'aga kansa kad'an ya kallo baya,yaga wani motan kamar tana following d'insu ya tab'e baki ya d'auke hanya,almost five minutes again ya sake ganin motar,duk inda yayi sai yaga tare suke tafiya,idan ya k'ara speed sai yaga motar itama ta k'ara,idan ya tafi slowly still yaga dai motar ta yi slow,ya rasa gane ma'anar hakan,tambayar kansa yayi "Why do they following me.!?" Rashin wanda zai bashi amsa yasa yaci gaba da drivern but inwardly ya damu sosai da rashin sanin dalilin,sun yi nisa sosai har sun kusa da skul d'in ya juya ya kalleta k'asa² ya furta "Do u talked to him.!?" Ta waiwayo a hankali tace "A'ah" yace "Me yasa.!?" Ta juya tana kallon side tace "he didn't ask ai." Ya juyo da sauri
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180