Chapter 32
Chapter 32
but a kullum na kasance mai addu'ar hasken da zai tunkaromu nan gaba ya kasance mafi girma daga cikin hasken da muka samu a baya... Wannan shi ne tak'aicce cikin labarin rayuwar mu..!" *BACK TO STORY...* Dogon ajiyar numfashi suka yi a tare Nuraz ya kalli Annie a hankali idanunsa sunyi ja hawaye suna zuba yasa handkey yayi whipping d'insu yace "Annie me yasa bayan rasuwar mijinki baki yi wani auren ba!?" Murmushi tayi wanda iya kacinsa saman lips tace "Habibiiy.! Shin ta yaya ne ni da nake da patient zanyi wani aure,sannan kai kuma na kai ka ina.!? Kada ka manta ba ko wane namiji ne yake son rik'on d'an da ba nasa ba.. Besides ma ko da ace zanyi aure a wannan lokacin ko wane ne yazo da niyyar aurena ba zai tab'a yarda da aure ni ba." Yace "Me yasa to Annie.!?" Tace "Ka manta a baya na fad'a maka korata babanmu yayi kamar yadda ya yiwa Hauwa.!? Saboda haka ka ga babu namijin da zai yarda ya auri wacce take *KORARRIYA*,bcos zai ta zargin me tayi haka mai muni iyayenta suka rabu da ita.!? Ka ga kenan rayuwar aurenta kawai dai zai kasance ne ta yi auren amma baza su tab'a samun nutsuwar zuciya ba,,sannan a duk ranar da aka samu sab'ani zai iya goranta mata,hakan kuma zai iya kaisu ga rabuwa.." Gyad'a kai yayi yace "Na fahimci uzurinki Annie.." D'an murmushin yak'e tayi ta goge fuskarta,a hankali tana kallonsa cikin salon son ta canja hiran ganin ya yi shiru yana tunani tace "Yaushe zaka koma ne.!?" Ya d'ago kansa da sauri dake k'asa yana tunanin irin hukuncin da zai yiwa mutane biyu da suka canja tarihin mahaifiyarsa yace "Ina kenan Annie.!?" Tace "School nake tambayar ka.!" Ajiyar zuciya yayi yace "Maybe sai wani satin." Tayi saurin kallonsa tana had'e rai tace "Kai bana son shashanci,da karatun yazo k'arshe saura baifi one month ba shi ne zaka fara delaying wajen komawa,,thought cewa kayi k'arshen satin nan zaka tafi.!?" Ya gyad'a kai yana marairaicewa "please Annie ki bari na zauna sai wani satin.?" Kafin ya kai aya tace "Bafa zan bari ka zauna ba,,gara ka wuce,da can me yasa baka tab'a zaman ba tsayin shekaru bakwai sai yau ne zaka fara min shirme.!?" B'ata fuskarsa yayi yayi kicin² a tunaninsa zata ce ya zauna sai yaga ta tab'e baki ta mik'e tsaye,d'auke kansa yayi gefe,Annie ta kalleshi tace "Za kayi kuma zaka gama,,in dai nice ka san maganata d'aya nake bana biyu.. Komawa ne babu fashi k'arshen sati idan Allah ya nuna mana zaka tafi da yardarsa.." Tana gama fad'a ta wuce kitchen tana yiwa Bareerah magana,yayi ajiyar zuciya bayan tafiyarta,lokaci guda fuskarsa ta rikid'e zuwa yanayin damuwa,,a hankali kwakwalwarsa ke masa reversing labarin data gama bashi,mik'ewa yayi tsam a gurin yayi hanyar d'akin da take,zaune ya ganta unlike d'azun,ta tasa bowl da kallo,Dr Waseem yana zaune saman table yana ta aikace²,abinci ya bata ta ci tun tashinta,but sama da hour guda tak'i sai kalle² take,idan taga kamar zai juyo sai ta firgita,shi kuma har lokacin bai san me take ba yana y'an rubuce²,sai da Nuraz ya shigo ya d'ago yana niyyar yi masa magana yaga ta zabura za ta sauka a gadon,kallonta yayi ya kalli bowl d'in yaga yadda ya bata haka nan yake,da mamaki a fuskarsa yace "Me kike jira baki ci ba.!?" Saurin kallonsa tayi tana rarraba idanu,ya had'e rai yace "tambayar ki nake yi fa.!?" Ta sosa kanta ta sake kafe shi da idanunta,tasowa yayi daga inda yake ya ajiye aikin yace "tunda ba zaki amsa ba yau allura saba'in zanyi miki kafin na tafi,anjima idan na dawo kika k'i ci nayi miki wasu.." Kallon Nuraz tayi saurin yi kamar za tayi magana ta kuma kallon Dr Waseem,a hankali ta fara girgiza masa kai hawaye na sakkowa saman fuskarta,yace "idan ba kya so maza kici abincin ki,nima zan fasa yi miki allura.." K'urii tayi masa da ido ta kasa d'aukan spoon d'in ta ci,Nuraz ya tako kusa da ita yayi d'an murmushi da gefen lips yace "Dr kullum haka muke yi da ita sai dai a bata,amma idan ba haka ba bana tunanin za ta yarda taci da kanta." Dr Waseem yayi murmushi yace "Ai naga alama Dr kun maida ita y'ar gata,kusan kullum haka muke fama,but nafi so ne ko yaya ta dunga gwada ci da kanta,idan ba haka ba nan gaba fa akwai rigima.." Murmushi suka yi tare,Nuraz ya zauna kusa da ita ya d'auki spoon d'in yace "lemme help" ya deb'o ya mik'a mata,bud'e baki tayi ta karb'a a hankali tana waiwayen inda Dr Waseem yake tsaye yana kallonsu,ya dunga bata tana karb'a har ta ci da yawa,Dr Waseem ya koma ya k'arasa aikinsa,suna gamawa Nuraz ya d'auki kayan ya fita da su ya dawo,allurai Dr Waseem yayi mata babu jimawa ta sake komawa duniyar bacci,suka fita suna d'an tab'a hira but mafi yawa daga ciki akan abunda ya shafi lafiyarta,basu yi taking long time ba tare Dr Waseem yace zai tafi,Nuraz ya raka shi har bakin motarsa suka yi sallama,yace zuwa dare zai dawo,bayan tafiyar Dr Waseem ya dawo cikin gida ya kwanta,tunanin yadda al'amura suka faru a baya yasa shi tashi ya zauna a hankali kwakwalwarsa take sake masa highlighting pictures d'in yadda suka dunga faruwa kamar yanzun ne suke occurring. Da dare bayan Dr Waseem ya dawo ya sake dubata ya tafi,basu jima ba shima ya yiwa Annie sallama,tun da Nuraz ya shiga bedroom d'insa ya kasa bacci,tunani duk ya cika zuciyarsa ya tashi ya zauna saman study table d'insa ya fara operating computer ya shiga bincike,har wajen 1am bai tashi a gurin ba,da yaji bacci ya fara zuwa masa ya tashi ya fita,sai daya shiga room d'in da take ya dubata ya gyara mata rufa ya d'auko files d'inta ya kai d'aki,sannan ya sake fita zuwa kitchen yayi making one cup na coffee ya dawo ya sake zama a gaban computer yana sipping yana kallon screen d'in,ya sha kusan half cup ya ajiye yaci gaba,har asubah ya kai yana aiki da rubuce²,yana sake zurfafa bincike akan asalin matsalar,shi kansa sai yanzun a bayan samun asalin labarin su ya gano inda damuwar take duk da result d'inta ya jima da gwada masa asali faruwar komai trauma ne amma bai san yaya girman damuwar yake ba sai a yau,,da asubah Annie ta lek'o saboda bata ji fitarsa ba ta ganshi zaune yana aiki,da mamaki sosai a fuskarta tace "don't tell me u are still awaken.!?" Ya juya ya kalleta ya gyad'a kai,ta jinjina kai tace "me kake yi baka yi bacci ba.!?" Yace "ina wani assignment ne,and ina so na gama da shi kafin na tafi." Ta sake jinjina kai tace "okay.! Allah ya taimaka,,amma dai ka dunga ragewa kanka aiki,kana kwanciya kana hutawa,idan ba haka ba aikin zai fi k'arfinka.." Ya jinjina kai yace "sure Annie" Ta juya zata fita tace "ka bar aikin haka nan,kayi sallah ka kwanta,idan na dawo naga baka yi abunda nace ba zan tafi da computer na ajiye a gurina" Yayi murmushi kad'an da gefen baki yace "zan ma bari Annie" tace "better" sannan ta fita,tattara komai yayi ya ajiye bayan yayi sallah ya bi lafiyar bed,har around 11am yana ta bacci,Annie
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180