Skip to content

Chapter 152

Chapter 152

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,271 words 0 views Progress saved
Download Book

ta samu damar shiga gidan har akai ga yin haka?" Bokan ya sake kecewa da dariya "Wannan duk ba damuwa bane,idan har tana son cikar burinta,dole sai ta shiga gidan nan,ita da kanta za tayi wannan aikin,amma akwai taimakawar shaid'anu!" Calmly Hajiya Mariya ta washe baki "Aikin sun ma ai zai fi sauk'i fiye da mu da sai mun faki idanu,me zai sa baza mu biya ba,sai su aiwatar da aikin kawai" Boka yana kallon Hajiya Mariya da wani irin muryarsa mai ban tsoro yace "Ba ita za tayi ba,su za mu sa su aiwatar!" Kan Hajiya Mariya ya kulle jin abunda ya fad'a tace "Ta yaya kenan uban shaid'anu?" Ya sake kecewa da dariya,bayan ya d'auki lokaci ya dakata yace "Wannan ba huruminki bane,kada ku shiga abunda ba ku da ruwa cikinsa!" Hajiya Mariya cikin gamsuwa tace "An gama shu'umi uban la'anannu!" Hajiya Karima was sitting on the side tana tunanin yadda aikin zai kasance,da farko bokan yace aljanu ne za su yi ba ita ba,and yace she had to look for closeness with someone cikin family'n Alh Abubakar Kumo,how can she get this chance? Duk ba ma wannan ba,ita yadda za ta shiga gidan shi ne abunda ya d'aure mata kai,a bayan auren sun ta raba shi da kowa nasa shin ta yaya ne wani d'an uwansa zai bari ta rab'e shi a yanzun? "Where's Umar Farouk?" Zuciyarta ta tambaye ta dai² lokacin da take neman mafita,wani irin cafka ta kaiwa wayarta,da sauri ta d'auka ta fara lalube,in less than three minutes ta hango lambarsa da tun wancan lokacin bayan ta samu damar had'a connection da shi zuwa ga Abbah har ya aureta take ajiye da ita,bata jira gama yanke shawaran abunda ya kamata tayi ba ta danna masa kiraa,wayar tana shiga Farouk ya d'auka had'e da fara zuba mata kirari,Hajiya Karima ta furzar da iska mai zafi maimakon abun ya burgeta kamar ko wane lokaci sai taji wani irin k'unci ya lullub'e zuciyarta,har a lokacin suna zaune gaban bokan nasu da gaggawa ta furta "Farouk kana ina ne?" Daga gefen Farouk ya amsa "Hajajju wani abu ne kike nemana da gaggawa?" Hajiya Karima tace "Idan babu damuwa ina son ganinka" Farouk yana jin ta ce haka yace "Tabbb' d'i jan! Ai wollahi Hajiya ba na kusa,maganar da muke yi da ke yanzun haka ma ina shirin barin k'asar ne" Hankalin Hajiya Karima a tashe ta tari numfashinsa "Zuwa ina?" Farouk yace "Wollahi daga gida aka yi min waya mahaifiyata ba ta da lafiya jikinta yayi tsanani" Hajiya Karima cikin tsananin tashin hankali tace "Idan ka tafi sai yaushe za ka dawo kenan?" Farouk yace "Gaskiya babu lokaci,dawowa na sai lokacin da Allah yayi kawai" Hajiya Mariya ta tab'a Hajiya Karima tana tambaya "Me yake faruwa ne?" Hajiya Karima ta kalleta idanunta sun k'ank'ance tace "Shi kenan Farouk,sai ka dawo d'in za muyi magana",har suka gama maganar suna shirin ajiye waya Farouk yaji bata tambayi mai jiki ba,har zuciyarsa sai yaji babu dad'i,za ta kashe wayar kenan Farouk yace "Hajiya wai kuwa kina da labarin Yallab'ai ya yi aure?" Hajiya Karima tana yamutse fuska tace "Wane ne yayi aure?" Farouk yana sakin murmushin mugunta a ransa yace "Bari nayi miki abunda ba za ki ji dad'i ba tunda tsayin rayuwarki baki san mai miki mutunci ba" a fili yace "I'm talking to ur ex-husband Alh Abubakar Kumoo!" Wani irin zabura tayi tana zunduma ashar,Hajiya Mariya tayi saurin rik'o ta,a fusace ta fizge hannunta tana fad'in "Kan uba! When did he get married?" Farouk yace "Ina tunanin wata d'aya kenan yanzun" hankalinta a mugun tashe take girgiza kai jikinta duk sai rawa yake,kallo d'aya za kayi mata ka tabbatar da tsananin tashin hankalin da take ciki,ko gama sauraren Farouk bata yi ba,da taji ya ce bari ya turo mata I.V d'in dan ta tabbatar ta yanke kiran sai huci take idanunta sun sake k'ank'ancewa,duk abunda yake faruwa a gaban Bokan sun aka yi aka gama,lokaci d'aya fuskarta ta yi jaa because she never thought Abbah would get married this soon shi yasa ta sakankance,bata kai ga ajiye wayar ba sak'on Farouk ya shigo,tana bud'ewa idanunta suka sauka kan sunan Abbah,hankalinta ya sake tashi fiye da farko,ta d'ago idanunta da suka k'ank'ance sunyi wani irin jaa mai ban tsoro tana kallon witch d'in ta furta "Duk abunda zai faru sai dai ya faru amma ko zan yi yawo tsirara sai na raba auren nan,Abubakar baka isa ka rabu da ni sannan kayi tunanin zan bari ka zauna da wata mace daban ba!" Boka yana jin furucin da tayi ya kece da dariya,ta zuba masa ido tana kallonsa zuciyarta tana sake tunzurota da mugayen k'uduri,cike da fusatuwa tace "ina so a raba auren sun nan!" Boka yana ci gaba da dariya yake nunata da hannu,sai da yayi mai isarsa sannan ya tsagaita da watso mata tambaya "Me kike so ayi musu?" Tace "Ni dai komai ma ayi,amma kada su zauna k'ark'ashin inuwa d'aya!" Wasu irin d'alasiman tsafi ya fara furtawa idanunsa a rufe,bayan wani lokaci yayi saurin bud'e idanunsa,yana kallonta da wasu irin jajayen idanunsa yace "Canza wani buk'atar wannan bazai yi ba" a razane ta kalleshi tace "Kamar ya bazai yi ba?" Yace "Abunda na gani kenan,su duka suna tare da tsari daga ubangijinsu,raba su abu ne mai matuk'ar wahala" Hajiya Karima ta runtse idanunta felt like a chilli powder was poured on tace "Ni dai kawai ayi duk yadda za ayi a raba su" sake rufe idanu yayi yana ci gaba da sambatu,ba'a d'auki lokaci ba ya bud'e idanunsa ya sauke kan Hajiya Karima da fad'in "Akwai hanya d'aya idan kin amince,sai dai akwai had'ari!" Bai k'arasa fad'a ba ta amsa da fad'in "Whatever a danger na amince!" Bokan ya jinjina kai ya juya gefensa dama da hagu sannan ya kalleta yace..... #Ku k'ara hak'uri da ni please,all these days wayana take ba ni matsala. #Share pls. #Asli Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 🎉 *U stood with me every time i snapped,u made my every childhood experience a memorable one,u are my best friends since all these years,and u are the reason i believe in myself. Thank u for all the awesome times we shared 😍,wish u a very happy birthday habibtiiys.♥* *NI'IMATULLAH (Aunty Hassy) & RAHMATULLAH (Aunty Hussy).🎂* Pᴀɢᴇ 50. #A ɴᴇᴡ ʙɪʀᴛʜ Yace "Sharad'in aikinki shi ne duk abunda muka yi idan bai yi tasiri akan su ba zai dawo gareki!" Idanun Hajiya Karima's were closed and she saw nothing except d'aukar fansa,ba tare da tunani ba tace ta ji ta amince,sun yi hakan da shi ya fi a lissafa tace ita dai ta amince,Boka yace "d'aga hannunki na hagu sama!" Tayi kamar yadda yace,sai ga abu kamar tandun kwalli na k'arfe da wasu irin layu da aka rufe da jar fata,a tsorace ta d'aga kai tana dubawa,taga babu kowa a kusa da ita,lamarin ya girgiza su sosai har ita Hajiya Mariya,Boka yayi dariya kafin ya d'ora mata bayani "lallai ki tabbatar kin adana wad'annan kayan,idan kin yi wasa da su shaid'anu za su dawo mana da su,ranar da za kije can gidan,za ki tafi da su duka,shi kwallin idan kika je shiga za ki saka a idonki na hagu kad'ai,kina shiga ki

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180