Chapter 167
Chapter 167
as if he doesn't know how to laugh yace "me nayi ni kuma?" Ta zabga masa harara tace "idan ba iya shege ba tunda ka zo ka wuce mu a nan,da kaje kaga jikin nasu ai sai ka fito ka sanar da mu halin da ake ciki,amma ka shiga ka zaune kusan awanni biyu kenan" tab'e baki yayi ya wuce yana fad'in "yanzun ai gashi za ku gansu,na yi zaton wani abu ma za kice na yi daga zuwa na" yana fad'a ya wuce zai koma duk suka bishi da kallo su Annie dai sai dariya suke yiwa Hajiya,tana ganin zai shiga shi kad'ai tayi maza ta rik'osa tace "ai sai ku wuce muje mu gansu ko kuwa dai gadi aka kawo mu yi nan d'in?" Bai tanka maganar da take yi ba ya bari suka fara wucewa then ya biyo bayansu,Hajiya ce kan gaba suna shigowa ta fara magana "fisabilillahi ace tun d'azun yarinyar nan ta haihu amma sai yanzu ake barinmu mu gansu,yo Allah na tuba ni na d'auka ma baza'a bari mu shigo ba ai" Nusrah dai da ta kalleshi sau d'aya taga yana had'e rai tayi murmushi,Annie dake shigowa ta kalli Nusrah tace "sannu baby ansha fama ko?" Shyly Nusrah ta sunkuyar da kai tana yi mata barka da zuwa,Lolly ta shafa gefen fuskarta tace "sannu daughter! Allah ya k'ara lafiya" ta amsa a hankali da ameen,Hajiya aka fara bawa baby tana kallonta tayi murmushi tace "ikon Allah Maryam kalli nan ki fad'a min da waye take kama uwar ko uban?" Annie ta kalli baby tana murmusawa tace "Hajiya gane kamannin yaro a yau kuma?" Hajiya ta b'ata rai tace "Is it unrecognizable?" Annie tayi sauri tace "ana ganewa amma ni kam yanzun ba lallai na gane abunda kike son cewa ba" Hajiya tace "yo kamannin ubanta mana,ni ba don mace bace wannan ai sai nace Noor ne yana jariri,sak fa shi kamar an tsaga kara haka fuskarta yake" Annie tayi murmushi kawai bata sake cewa komai ba,basu d'auki wasu awanni masu nisa ba aka sallame su daga hospital d'in,suka tattaro suka yo mansion kowa sai murna yake ana d'aukan baby,ana dawowa gida Hajiya tace ai sai Nusrah ta wuce su tafi apartment d'inta a can za tayi jegon,Nuraz ya kalleta ya kalli Nusrah dake dariya,fuskarsa a had'e babu kunya yace "ina za ki kai min mata?" Hajiya tace "wanka za'ayi mata na gaskiya,yo muma duk da yake y'an da ne ba don munyi wankan ba ai da baza a ganmu da kyanmu har wannan lokacin ba" bata gama fad'a ba yace "babu inda za taje wani wanka,shi Dr cewa yayi lallai sai anyi wankan?" Hajiya ta bud'e ido tana kallonsa tace "O'ohhh Allah ya kawo mu wani irin zamani na rashin kunya,yanzu Noor wankan da za'ayi mata ne baka so? Gata ne fa za ayi muku?" Ya tab'e baki yace "ni dai na ce bana so,idan kuma lallai sai anyi to bismillah amma ku d'auki baby'n ku barmin mata na" yana fad'an haka ya wuce bai sake cewa komai ba,Hajiya ta bishi da ido ta rasa abun fad'a,Lolly,Bareerah da Annie sai dariya suke saboda yadda Hajiya tayi kamar wata statue ta bi Nuraz d'in da kallo,can ta tab'e baki tace "yo a baka matar taka mana sai me,ni dai Allah ya so uwata ta yi min wanka na gaskiya mai inganci,don ka ce baka so a yiwa matarka waye ya rasa?" Dariya su Kalthom suka sa,Afaf dake kusa da Hajiya kasancewarta d'alibar likitanci tace "Hajiya ba lallai ne sai anyi wankan ba fa,da yawa ma yanzun sun fi son haka,tunda akwai magani sannan mutum zai yi amfani da towel ya gasa jikinsa,ganyen ne dai kawai ba'a amfani da shi,amma ana yin wankan" Hajiya ta tab'e baki tace "ina fa wanka a nan,mu dai munyi wanka yarinya,ku yanzu me kuka iya banda shegen k'arya" suna ta dariya su dai suka wuce cikin apartment d'insu,abun mamakin kuma tunda ya fito yace baya so a kaisu ko wane gida,duka family d'in sai suka goya masa baya suka bar masa matarsa a nan d'in because a yanzun sun riga sun tarbiyyantar da zuciyarsa abunda yake so shi suka rik'e a matsayin maudu'i,dai² da second d'aya basa so yace ga abunda yake so a canja da wani,sun san irin illar da suka yiwa rayuwarsa a bayan even though suna da tabbacin ba zai yi wani abu na ba dai² ba yanzun,but suna yi masa haka ne ba domin su sangartar da rayuwarsa ba,sai don su ba shi dukkan kulawa/gata that they could not gave him at that time. *2 days later...* Tun bayan da aka sallamosu daga hospital suna dawowa gida,da Nuraz ya janye Nusrah daga cikin hayaniyar su ya barsu da baby,kusan kullum saboda yadda gidan yake cika da bak'i sai ya zama sam ba ta samun hutu,wani lokacin tana zaune bacci yake fizgarta amma duk da hakan ba ta kwantawa,sai idan ya gaji shi da kansa zai zo ya janyeta daga cikin mutane,yau ma d'in shigowarsa kenan yana sauri har ya wuce yana amsa gaisuwar su Afaf idanunsa suka sauka kanta,tana gyangyad'i kanta a lankwashe,he didn't speak and babu kunya ya zo ya d'auke ta ya wuce da ita master bedroom d'insa,suna shiga ya ajiyeta ya fara rage mata kayan jikinta ta kalleshi za tayi magana idanunta har sun fara sauya launi ya rufe mata baki da nasa,sai da ya gama sarrafa abarsa then ya kwantar da ita yace "ya kamata ki kwanta ki huta" tana kallonsa idonta cikin nasa tace "Hayat su Afaf fa suna nan" ya d'aga shoulder yace "me za suyi idan suna nan?" Ta langab'ar da kai tace "it was not right na zo na kwanta and to leave them alone" ya tab'e baki yana saurarenta har ta kai aya,ganin za ta wuce da sauri ya rik'o shoulder d'inta ya zaunar da ita gefen bed,yayi kneeling a gabanta hannayensa a saman thighs d'inta yace "yanzun ki fad'a min yaya kike so ayi?" Ta sake langab'ar da kai tace "ka bari idan sun tafi sai na kwanta d'in" wani irin kallo yayi mata da tunda take da shi bata tab'a ganin ya yi mata irinsa ba,can kuma sai ya tab'e baki ya mik'e daga durk'uson da yayi a gabanta,a hankali ya juya ya nufi closet ba tare da ya yi magana ba,ta daure duk da gabanta yana fad'uwa tayi calling nasa out "Hayat!" K'in juyowa yayi bare tasa rai zai yi mata magana,har yaje ya rage kayan jikinsa,daga shi sai towel dake d'aure a waistband d'insa ya fito,yana tafiya inda yake takawa har wani sound yake fitarwa,ta bishi da kallo jikinta yayi sanyi,shi kam ko kallon inda take bai sake yi ba ya wuce bathroom,har yayi wanka ya fito tana zaune inda ya barta sai dai yanzun ta yi flexing legs d'inta had'e da yin tagumi,unlike d'azun da take kallonsa,ta gefen ido ya kalleta ya wuce,k'amshin shower gel da yayi wanka suka dawo da ita tunaninta,da sauri ta sauke hannunta ta tashi ta nufosa,yana kallonta yak'i magana har ta kusa k'arasowa,a hankali cikin rashin kuzari tana isowa kusa da shi ta d'auka lotion za ta tsiyaya a hannunta ya sauke mata narkakkun idanunsa,ta kalleshi tana langab'ar da kai kafin tayi magana ya karb'e man daga
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180