Chapter 129
Chapter 129
yasa ta saki cup d'in dake hannuntan,da sauri Rafeek dake tsaye tun lokacin da ta shigo kitchen d'in ya shigo jikinsa sai rawa yake because as she quickly went back and closed her eyes to know that it would be difficult coffee d'in da ya zube a jikinta bai k'onata ba,yayi sauri ya kwance mad'aurin robe d'in tana k'ok'arin cirewa ya taimaka mata,maganarsa har sark'ewa take wajen tambayarta bata k'one ba? She slowly opened her eyes ta saki wani fitinanniyar ajiyar zuciya mai tattare da sheshshek'a,hakan da tayi ya bawa k'irjinta damar d'agawa incidentally boobs d'inta suka yi rawa,idanun rafeek akanta lokacin da hakan ya faru,nan take zuciyarsa ta shiga zullumin da har bai san lokacin da yayi ajiyar zuciya ba,ya sake tsareta da idanunsa,ganin haka yasa da sauri ta matsa daga wajen ta d'auko abun shara to took out the broken glasses,he was standing there tasa mop tayi scrubbing wajen,tana gamawa ta wuce za ta bar wajen ya bud'e ido yana kallonta har ta fita,yayi ajiyar zuciya ya lumshe idanunsa ya bud'e a hankali,bai jima sosai a kitchen d'in ba ya d'auko robe d'inta data manta,lokacin da ya zo k'ofar bedroom d'in he pretends not to go in ya d'auki mintuna a tsayen yana tunani kafin ya daure yayi sallama,tana tsaye a arean closet za ta canja wasu nightwears d'in ta ji maganarsa,da sauri ta juya ta hango shi yana kallon bedroom d'in da alamar itan yake nema,tayi shiru tana tunanin abun yi ta hangoshi ya zauna saman resting chair,can dai ta daure tace "I'm coming" he turned around to look at where he heard her words,quickly ta d'auko wasu pyjamas set na crushed velvet masu launin lake blue,tana gama shiryawa ta fito ta nufo inda yake,tun kafin ta k'araso ya k'ura mata ido,har wani had'iye saliva's yake yi saboda yadda kayan suka yi mata kyau sai yake ganin kamar yanzun ta fi d'azu yin kyau,yayi ajiyar zuciya lokacin da ta k'araso,a hankali ya yi murmushi ya mik'e tsaye had'e da mik'a mata robe d'inta yace "u forgot it there" ta karb'a had'e da cewa "Na gode" ya gyad'a kai ya juya yana yi mata sallama,da ido ta bishi because she had learned enough of his concern,so she should feel very pity for him as she knew him a matsayinsa na mutumin da yake da cikakkiyar lafiya dole ne ya b'ukaci mace,musamman da taga irin kallon da yake mata tun a kitchen ta san he made the effort to remain unmarried tsayin shekarun da suka rabu da LYDIA,har ya fita bata sani ba tana can duniyar tunani,Rafeek kuwa lokacin da ya ganta ta fito daga arean closet k'ok'ari kawai yayi ya bawa zuciyarsa hak'uri but ganinta da irin shigar nan yau ya lalata duk wani shirinsa da hakur'in sa,yana fitowa ya wuce bedroom nan ya zauna gefen bed yana tunanin ta yadda zai ci gaba da hakur'i har ta gama dawowa dai²,duk da ma yana yin azumi Monday to Thursday saboda rage sha'awa but his mood was just over normal,yana zaune yana tunani aka yi knocking ya d'ago a hankali and saw a mini tray in her hand with two cups,tayi masa murmushi ta shigo,he just stared at her har ta k'araso inda yake ta fara ajiye tray d'in sannan ta d'auki cup d'aya ta mik'a masa,ya karb'a yana ci gaba da kallonta,ta sunkuyar da kai saboda kunyar irin kallon da yake mata,she didn't look at him again ta d'auki cup d'in da yayi saura ta fara shan coffee d'inta,har ta gama bata yi magana ba,shi kuwa Rafeek gaba d'aya al'amuranta sun gama jefa zuciyarsa cikin tsoro,musamman idan ya tuno baya sai ya ga kamar tana son yaudarar sa ne,har suka gama babu hiran da suka yi sai satar kallon juna da suke yawan yi,wani lokaci su had'a ido,,ta kalleshi ta gefe ganin yayi shiru ya kasa cewa komai a hankali ta had'a cups d'in za ta fita tace "Good night",ya bita da kallo yana jin kamar yaje ya dawo ita but he lost his confidence,daf za ta fita ta juyo tace..... *#Ku yi hak'uri da ni idona ya fara ciwo kwana biyu that's why na ajiye typing.* #Share pls. #Asli Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 *Allahumma ballighna ramadhana bil iimaan..👏* Pᴀɢᴇ 44. #Fᴀʀɴᴇꜱꜱ Tace "if there's anything u want please let me know" he was wondering about what he was going to say,ta sake cewa "ok! Sai da safe" ta juya za ta tafi bakinsa har b'ari yake wajen cewa "Please i need some water" she turn around and nodded,without saying anything ta fita,even though ta ga ruwa next to him and kana fitowa daga d'akin kad'an akwai water dispenser,she smiles after ta je kitchen ta wanke cups ta mayar da su gurin ajiyewa ta d'auko ruwa ta dawo,maimakon ta shiga bedroom d'insa sai ta fara shiga room d'inta,kai tsaye ta wuce arean closet,wani k'aramin box mai kyau ta bud'e idanunta suka sauka akan wani farin kwalba mai kyau,tayi shiru like tana son tuna wani abu,she slowly looked at herself again ta sake kallon kwalbar then ta bud'e,duka gab'ob'in jikinta ta dunga binsu tana applying perfume d'in,da ta zo k'irjinta ta shafa a k'asan boobs d'inta and between them,tana gamawa ta mayar da kwalbar ta rufe akwatin ta sake adana shi inda ta d'auko,tana gamawa ta fito ta nufi bedroom d'insa,lokacin ya fito daga wanka kenan ta shigo,yana sanye da white bathrobe ta shigo da sallama,tun kafin ta k'arasa shigowa fragrance na scent's d'inta suka kaiwa hancinsa ziyara,wani irin fad'uwa gabansa yayi haka kawai,yayi tsaye daga inda yake a gaban mirror yana kallon tahowarta,ta k'araso without saying anything ta kawo masa ruwan har inda yake,ya bita da kallo lokaci kad'an yaji kansa ya yi wani irin juyawa gab'ob'in sha'awa suka fara motsawa,tana k'arasowa fuskarta a sake tace "Ga shi",he just nod ba tare da ya iya yin magana ba ya rik'e har hannunta da ta mik'o masa ruwan,yana yi mata wani irin kallo that's so full of meaning ya fara matsowa kusa da ita,she bowed her head shyly,his breathe began to change musamman da suka yi kusa da juna,k'asa² ya daure ba tare da ya san abunda yake yi ba ko yake shirin aikatawa yace "will u stay here?" Lolly was silent and said nothing sai kanta da ta sake sunkuyarwa,shirun da tayi yasa hankalinsa ya fara tashi ya sake watso mata tambayar "will u stay here please?" A hankali jin numfashinsa ya fara fita da sauri² ta girgiza kai,hankalinsa a tashe to see that she said no yace "why?" Ta daure even though she began to immerse herself in some sort of natural reaction because of the medication she had been taking before ta sha coffee,tace "Zan je bedroom d'ina" quickly ya tari numfashinta da cewa "stay here please" ta rausayar da kai like she doesn't want tace "Hajiya fa.." Yayi saurin cewa "don't worry she won't know" ta d'ago kanta tana kallonsa,yayi wearing fuskar damuwa yace "Please.!",fitinanniyar ajiyar zuciyar da ta saba yi tayi,his eyes fell on her chest da ya d'aga,very hardly yayi ajiyar zuciya yana kai d'ayan hannunsa gefen fuskarta,ta lumshe ido tana jin yadda yake wasa da thumb d'insa har cikin kunnenta,ta sake yin sheshshek'ar ajiyar zuciya while idanunta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180