Chapter 106
Chapter 106
something u must be kind to me to repeat it or what does that mean.?" Quickly hawayen da take tarawa a idanunta suka fara gangarowa,he looked at her with great vigor ya furta "Have i done anything to u before? Uhn! Lallai yarinya da sauran ki" saurin sunkuyar da kanta tayi tana goge hawayen,yana matsowa kusa da ita ya furta "What are u doing? Ke baki san wasa ba duk sai ki firgice?" She looks up at him with amazement,ya d'aga mata gira yasa handkey d'insa yana goge mata fuska,tayi k'uri tana kallonsa da mamakin abunda yace,kallon idanunta yayi yana sake d'aga mata gira yace "What.?" Saurin girgiza kai tayi ya tab'e baki yana fad'in "Any way! Magana ne nake son muyi,ina son sanin abunda kike buk'ata game da kayan lefe" nauyayyen ajiyar zuciya ta saki wanda yasa shi kallonta,ta d'auke kai gefe tana sakin murmushin samun nutsuwa,jin ta yi shiru ya kalleta yace "Baki ce komai ba,al'halin na san kin ji abunda nace" tana rausayar da kai gefe tace "Me zance ni.?" Ya d'age shoulders yace "How do i know what u want to say.?" Juyawa tayi tana kallon hanyar bedroom d'insu tace "Duk abunda ka yanke ni ba ni da matsala da hakan" tana fad'a tayi saurin mik'ewa za ta bar wajen,he quickly took her hand and looked at her yace "Sit we haven't finished" a marairaice ta juyo tana fad'in "i'll be back" yace "Ina ne za kije da kika tashi.?" Tace "Please akwai abunda zanyi" yace "what is it.?" She was silent because she was ashamed to say that fitsari za taje tayi,even though she knew he was doing it but da kunya ta fad'a,he looked at her with a shy look yace "Fitsarin ne ba za ki iya cewa shi za kiyi ba.?" A mamakance ta kalleshi but ta dauje tana fad'in "I'm not going to do it" yana had'e rai yace "Tunda ba shi bane zauna mu gama maganar" marairaicewa tayi tana fad'in "Please ka bari to na dawo" yana sake had'e rai yace "u don't need to go anywhere else" kamar za tayi kuka saboda ta san ya gane what she was going to do tace "Please ba don ni ba ka bari naje" how her face was yasa shi sakin hannunta da sauri ta bar wajen,tana tafiya yayi murmushi to find that she was just not able to tell fitsari take son zuwa tayi,baya yayi ya kwantar da kansa yana sakin murmushin da na kasa gane ma'anar sa,almost three minutes with his eyes locked then he got up and followed her,as he was coming in ita kuma tana fitowa daga bathroom ya bita da kallo mai cike da tuhuma,sunkuyar da kai tayi tana blushing because ta fahimci irin kallon da yake mata,bata ankara ba taji yana tambayarta "Yanzun kuma me za kice Mr's NOOR.?" She started nodding and leaning against the bathroom door tana yin murmushi,shima murmushin yayi yana matsowa inda take tsaye,a daf da ita ya tsaya irin bai fi three inches su had'e ba,yace "Tambayarki nake yi me kika yi.?" Ji tayi kamar ta tsaga k'ofar ta shige ciki dan kunya,yasa hannu ya d'ago chin d'inta yana kallon kyakykyawar fuskarta da aka yiwa light make up,cikin wahalallen murya ya furta "Are u a deaf.?" Tayi murmushi tana sake runtse ido,ji tayi ya furta "Well,since u stop talking to me,let me do something da zai sa ki bud'e baki kiyi magana" girgiza kai tayi alamun a'a bai saurareta ba ya dafe door d'in da take jingine a jiki da hannunsa d'aya,d'ayan kuma ya rik'o chin d'inta da shi yana matsar da fuskarsa dai² nata,jin saukar numfashinsa a saman fuskarta a tsorace ta bud'e idonta tana zaro ido,dariya yayi wanda yasa hak'oransa bayyana yana d'age mata gira d'aya yace "what.?" Tayi saurin girgiza masa kai,yana sake sakar mata murmushinsa mai kyau yace "Oyah! Close ur eyes to tunda babu komai" da sauri tace "What would u do for me idan na rufe.?" Dariyar da yake yi ya tsayar yace "Ke dai ki rufe za kiga abunda zan yi ai" girgiza kai tayi za tayi magana yayi saurin rufe mata baki da hannunsa tana sake zaro ido taji ya sumbaci hannunsa dake bakinta a hankali kuma ya juya yana fad'in "Matsoraciya kawai!" Dariya ta samu kanta da yi ganin ya bar gurin tana lumshe ido ta dungure kanta da fad'in "Gaskiya na ji tsoro sosai" saurin juyowa yayi yana kallonta yace "Me kika ce?" Saurin bud'e ido tayi tana girgiza masa kai tace "nothing" tsayawa yayi kallonta da tunanin anya hakan ne kamar yadda ta fad'a d'in duk da ya so jin abunda ta fad'a,a hankali kuma dai sai ya juya yana kama hanyar closet d'insu yake fad'in "Zo ki d'auki abunda kike buk'ata mu tafi." Bayan sun gama d'aukan abunda za ta buk'ata shi da kansa ya d'aukar mata kayan suka fita suka kama hanyar komawa K'ofar Na'isa inda yan uwa suke ta faman hidimar yin wunin biki. ***** Da daren ranar bayan taron biki ya watse suna ta shirin komawa Sardauna crescent Baba ya aiko ayi kiransu,and at that time they were alone Annie tana yiwa Nusrah Nasiha,Lolly and Bareerah by their side suna saurarensu,so they stopped what they were doing in response to Baban's call,lokacin da suka shigo sun tarar da parlor'n a cike da y'an uwansu maza sai Abba'n Nusrah dake zaune next to Rafeek,and he's also sitting next to Yaya Abdullahi,Lolly ta kalli inda yake as she wondered why he was being invited to a meeting where they thought dan su da y'an uwansu kad'ai aka yisa,tamke fuska tayi ta d'auke kai daga kallon da yake mata tana sakin siririn tsaki,bai daina kallonta ba har ta zauna sai da Abba'n Nusrah ya tab'a shi cikin rad'a yace "Aboki ba kallonta za ka tsaya yi ba" saurin kallonsa yayi da fuskar tambaya Abbah yayi masa alama da ido k'asa² yace "K'ok'ari za kayi ta dawo gare ka,shi ne kawai za ka samu damar wanke laifinka" lumshe ido yayi yana fad'in "Kana ganin za ta yarda da ni kuwa.?" Abbah ya gyad'a masa kai yana fad'in "for sure she still loves u,but she's just angry at what u did to her" sake kallon gefen da take yayi yace "I don't think har yanzun tana.." Maganar Baba ce ta dawo da hankulansu kansa,inda yayi sallama had'e da yin addu'ah,duka suka amsa masa cikin had'in baki,Baba yana kallonsu d'aya bayan d'aya then he began to say "Dukkan nau'ikan godiya sun tabbata ga Allah,wanda yayi nufi mu had'u a wannan ranar a kuma dai² wannan lokacin,sai dai na san wannan had'uwar ta mu dole ne wasu daga cikinmu zai zamar musu wani iri while the other's kuma za su yi farin ciki bisa ga abunda zan fad'a ba da b'ata lokaci ba!" Gefen da su Annie suke ya kalla ya..... *#Gwargwadon yadda kuke comments haka za ku koma ganin update,because ba zai yiwu kullum na zauna ina hana kaina sukuni ku kuma kuna sa ni damuwa ba,fatana ko da yaushe baya wuce na faranta muku,amma tunda ba kwa ganin hakan shi kenan mu ci gaba da tafiya a haka,idan azumi ya zo na sake samun hutu zuwa bayan sallah idan Allah ya kaimu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180