Skip to content

Chapter 158

Chapter 158

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,259 words 0 views Progress saved
Download Book

d'agowa tayi tana sakin murmushi ya d'age gira yace "what?" Tayi murmushin yak'e ta d'auki wanda yace d'in da fad'in "dama dan naji me za ka fad'a ne" ta wuce da sauri tana masa winking,yayi murmushi yana kad'a kai ya d'auki sauran kayan yabi bayanta. Suna shigowa ward they see Bareerah coming out of the room da Annie take da alama kamar akwai wanda take nema,but har suka k'araso bata gansu ba sai da Nusrah tace "Bareerah Aunty! Who are u looking for?" Quickly ta waiwayo tana sakin murmushi tayi sauri ta matso inda suke za ta karb'i basket a hannun Nuraz tace "wollahi Abbah na fito nema,yanzun yayi waya yace suna hanya tare da bak'i,ashe basu k'araso ba" Nusrah tace "Ohh! Maybe yanzun su shigo" bata gama magana ba,Bareerah ta hango shigowarsu with about 10+ people,ta bud'e ido da sauri tace "ga su suna shigowa ma" Nusrah tace "Ohk let's wait them to come in,my hand starts to held" Nuraz kam tuni yayi gaba,Bareerah tayi dariya jin abunda Nusrah tace,tace "ke dai babyn Annie duk kin zama raguwa,anya bamu kusa samun baby ba?" Nusrah tayi murmushi shyly tace "Kai Aunty i have nothing fa" daga haka tayi gaba k'asan zuciyarta tana addu'ar Allah sa abunda Bareerah ta fad'a ya zama gaske,surely da ta kasance cikin infinite joy,haka kawai sai ta tsinci kanta da shafa cikinta a fili tayi furucin "I wish maganarkin nan ya tabbata,i know Hayat would be more than happy,dama ya fi ni damuwa da maganar cikin",tura k'ofar tayi tana sakin murmushi da sauri kuma ta mak'ale a tsaye tana kallon Annie dake jingine da bed tana feeding baby,wani k'ara tayi like a rattle da d'an gudu ta k'arasa ciki tana ihun murna,Annie ta bita da kallo tana sakin murmushi,Lolly da su Hajiya began to laugh at her for being so young,placing the basket dake hannunta towards the bed ta nufi gadon,kusa da Annie sosai taje ta zauna ta fara lek'en fuskar baby'n,sai kuma ta tab'e baki ganin ba baby girl d'in bace da fad'in "Annie! I like that baby girl" Hajiya tayi murmushi tace "sai ki yi k'ok'ari ki haifo mana" turo baki tayi tace "tou ni Hajiya y'ar k'arama da ni sai na haihu yanzu?" Hajiya glanced at her tace "kuji min ja'ira idan banda Allah bai nufa ba,ai yanzun da kin haihu ma ko kin kusa" turo baki ta sake yi tana k'unk'uni duka suka saka mata dariya,Annie tayi murmushi tana cire breast d'in a bakin baby'n tace "Don't worry baby u will not have to give birth until kin k'ara girma" ta washe baki tana dariya Nuraz da hankalinsa ke kan phone kamar bai ya jinsu ya furta "Uhn! Sai dai idan ba kya gidan ko?" duka suka kallesa,jin d'akin yayi shiru da sauri ya d'ago,yaga shi suke kallo,sai ya sauke kansa yana sakin murmushi dai² lokacin da su Abbah suke shigowa,he is at the forefront sai Baba da wasu mutane mata da maza kyawawa dasu,dukansu da suke cikin d'akin suka bisu da kallon rashin sani but no one showed it clearly until their sallama were answered,fuskar Abbah a sake yake fad'in "Bismillah ku k'araso ku zauna ga guri" dukansu dai gwanin burgewa daga mazan har matan kana kallonsu za ka tabbatar akwai jin dad'i tare da su,and idan batun naira ma ake yi itama ba bak'on su bane,bayan sun zauna and greeting each other in a friendly manner,Nuraz da ya tashi ya basu waje suka zauna ya kalli Nusrah kad'an fuskarsa a had'e ganin wani cikin samarin da suka shigo ya kura mata ido sai kallonta yake,fuskarsa babu walwala ya furta "Annie bari na lek'a office na dawo amma ba jimawa ma zanyi ba" Annie ta kad'a kai tayi masa addu'ah fuskarta a sake,har ya juya ya fara tafiya yace "Roohii! Zo muje office mu dawo" ta d'ago a shagwab'e babu kunya za tace ya barta ita dai yaje ya dawo Bareerah tayi mata ido,sai ta mik'e a hankali tana turo baki tana cewa "Hajiya mun tafi sai mun dawo" Hajiya ta raka Nusrah da ido tace "Oh! Ji min gulma,ni wannan sakaliyar matar tasa wai nan wani sabon iyayi zata ma mutane harda tura baki ita dole ba ta son zuwa ne ko me?" Lolly tana dariya tace "Kai Hajiya tou kiyi musu addu'ah,kina gani ma daga ke sai Annie kad'ai suka iya yiwa sallama" Hajiya ta tab'e baki tace "Tou Allah dawo daku lafiya,idan sun bada sallama kuma sai ku tarar da mu can gidan" Nusrah tana dariya ta d'agawa Lolly hannu tace "Bye Aunty" ta k'arasa fita a room d'in da sauri,a tsaye ta gansa yana jiranta fuskarsa cif babu fara'a,yana ganin ta tsaya rike da k'ofar bata rufe ba ya rik'o hannunta da sauri ya k'arasa rufewa,Nusrah dai ta bisa da kallon mamaki because ita dai ta san lafiya k'alau suka fito daga gida,yanzun kuma ta ga mood d'insa was changed,suka fara tafiya yana rike da ita a jikinsa,suna fita daga room d'in already Hajiya ta ga abunda ya faru ta furta "Magulmata biyu" Baba yace "A'a dai Hajiya kada ki tab'a min mata a kan idona" hajiya tace "Mata!? Wannan d'in?" Baba yace "K'warai kuwa baki ganta kyakykyawar gaske ba? Wannan da kike gani ko cikin jinsin aljanu ba za'a samu kamarta ba" gaba d'aya aka yi dariya,Hajiya ta tab'e baki tace "haba dai yo ko ni tsohuwa ma ai nafi wannan kyau" Annie dake k'ok'arin bawa Bareerah baby tace "A'a fa Hajiya ni dai kawai na gane kishi kike yi da babyna ta kwace mijin" Hajiya ta kyab'e baki tace "wane mutum,ko ta kwace ma zai dawo ne,aro na bata",bayan an tab'a barkwanci sosai Baba yayi sallama duka suka amsa,in a serious tone yace "Alhamdulillah alaa kulli halin" sai ya kalli Abbah yace yayi addu'ah,bayan Abbah ya gama kwararo addu'o'i,Baba ya waiwaya ya kalli Annie yace "MARYAMU!" Annie ta d'ago da sauri ta kalleshi,taga yana yi mata murmushi,bata san na mene ne ba kawai sai ta mayar masa,Babah yana ci gaba da kallonta yace "Kin san wad'annan bayin Allah'n?" Ya nuna mata su duka,haka Annie tayi ta kallon fuskokinsu but ta fi kallon mutum uku daga cikin matan y'an dattijai da suke zaune kusa da Hajiyar su Rafeek,kai ta kad'a a hankali bayan ta gama kare musu kallo bata gane abunda Baba yake nufi ba ta furta "A'a Baba ban gane su ba" su duka suka yi mata murmushi,a hankali Baba yace "Tou kema baki sansu ba ina kuma ga HAUWA'U?" Annie ta sake k'ura musu ido tana kallo da tunanin inda ta san wani fuskar mai kama da nasu,within thirty seconds ta bud'e ido sosai ta furta "Na tuna!" Baba ya kalleta yana murmushi yace "me za ki iya tunawa game da su?" Hawayen da suka kawo idanunta suna saukowa ta furta "Su ne da gaske Baba?" Lolly tayi saurin kallonsu ta kalli Annie tace "Annie! Su d'in su waye?" Sautin kukan Annie ya fara fitowa tana kallonsu har lokacin tace "K'annen Innarmu" a rikice Lolly tayi saurin mik'ewa tana yi musu wani irin kallo,da sauri kuma sai ta koma kusa da y'ar uwarta ta dafa kafad'arta da fad'in "Da gaske su ne wad'annan?" Annie ta kad'a mata kai tace "of course su ne! Su

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180