Skip to content

Chapter 101

Chapter 101

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,262 words 0 views Progress saved
Download Book

za ta sake kwana cikin gidan ba,he will divorce and drive her away with a humiliating sakin da ba za ta tab'a komawa ba,sannan duk wasu kulle² da tayi a baya duk za su warware da kansu,bata gama tunanin da take yi ba Abbah ya katse mata hanzari "Karima! Me kike yi a gida na.!?" Abbah asked in a silent tone,sosa kanta tayi ta fara in'ina daga Nuraz har Nusrah nan suka koma y'an kallo,Abbah shouted at her in anger and asked again "I'm asking what are u doing in my house!?" Jiki na b'ari tana soshe² tace "Umm! Arhm! Dama..!" Then she kept silent,Abbah looked at her with his eyes full of suspicion yace "Dama me.!?" Tace "Dama.. Dama.." Yace "Ba na son iskanci,ki bud'e baki kiyi min bayani,idan kika sake cemin dama zan miki hagu yanzun ni kuma" (Kasancewarsa lefty,he's doing everything left),she said "We've been married for years.." Bata k'arasa ba Abbah cikin k'araji yace "Married with whom.?" Tace "Da kai.!" "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un.." It was the first thing that came out of his mouth,yana jinjina kalmar auren da tace sun yi ya kalleta yace "Burinki ya cika,kin aure ni ko.?" Tayi shiru,Abbah cikin bakin ciki ya girgiza kai yace "Ba ni kika yiwa mugunta ba kanki kika yiwa,da kin zauna a matsayinki da na taimaka miki kamar yadda nayi *ALK'AWARI* amma tunda aka yi haka maza ki fice ki barmin gidana na sake ki saki.." Bai k'arasa ba ta kurma wani uban ihu tana durk'usawa k'asa take fad'in "Dan Allah Alhaji don't let me go,wollahi.." Yana jifanta da wani irin kallon tsana yace "Na sake ki,saki uku..",ihu ta sake runtumawa Nuraz dake zaune ya d'ora k'afa d'aya a saman d'aya suna had'a ido ya sakar mata wani mugun smirk,Hajiya Karima tayi saurin janye idanunta a kansa tana kallon Abbah take fad'in "Alhaji dan Allah ka rufamin asiri.." Kafin ta k'arasa Abbah ya d'aga mata hannu "Karima sunan ki ko.?" Ta d'aga masa kai alamun haka ne,yana nuna mata hanyar fita yace "Kin ga nan.!?" Ta sake d'aga kai yace "Maza follow here before i finish researching what u have done that has led me to ur marriage,if there is any thought in ur head i would advise u today to hide urself whenever u hear my name is mentioned,if not... Make sure the day will not be good for u",Abbah yana gama fad'a ya haura sama da sauri yana tafiya yana fad'in "Kafin na dawo make sure u leave this house.." Kamar yadda idonta suke a k'ek'ashe haka ma zuciyarta,a yadda take ji da gani there's no signs of remorse or sadness,as she is sure if she returns to her witch ko dai da babu aure tsakaninta da Alhaji Abubakar yanzun,but she might have another chance,mik'ewa tsaye tayi tana hura hanci Nuraz yana kallonta kamar yadda Nusrah take yi da mamakin mene ne asalin labarin alak'ar *Hajiya Karima* da mahaifin nata? Suka tsinto muryarta tana fad'in "Idan kuka ga kun zauna lafiya tabbas daga wannan ranar ba suna na *Karima* ba,har ni za'a ciwa mutunci? Ni Karima? Shi kenan ga gidan nan zan bari sai dai kamar yadda zan fita haka kwanciyar hankali da zaman lafiya za su tattara su fita daga gidan nan.." Tana gama fad'a ta wuce za ta bar gurin,Nuraz smiled softly and began to speak in his husky voice "There is nothing u can do,as i said to u that in the past,u began to see the consequences of ur evil deeds,if u had the sense that u could repent kafin lokaci ya k'ure miki!" She angrily turned to look at him,but since they were too focused ta kasa furta komai,so she turned quickly ta fara haurawa sama a zafafe,they were about to clash with Abbah who was trying to come down,immediately ya matsa baya staring at her cike da mamakin abunda ya kawota saman ya daka mata tsawa "Hey! Hey!! What brought u here?" Tab'e baki tayi tana kallonsa and ignored him,as she passed her bedroom Abbah was shaking his head and started calling the DPO of the police station nearby,Hajiya Karima dake cikin bedroom heard him yana maganar a zo a fita da ita,she picked up her luggage's and began to loaded her belongings,tana gamawa ta fara jansu tana fita da su,making sure she had taken all her belongings and left to get a taxi that take her home,lokacin da yayi saura akwati d'aya ta gama fita and she knows she won't come back idan har bata koma gurin bika ba,tana kallon gidan da masu gidan take fad'in "I'm gone.. But I'll be back..!" Nusrah dake kallonta bata iya magana ba,Yallab'ai ya karb'e zancen da fad'in "Allah ya kiyashe mu tab'ewa.." Hajiya Karima dai bata tanka musu ba ta fice daga gidan zuciyarta cike da mugun nufi. Bayan tafiyarta suna zaune shiru Abbah ya sakko yana kallon Nusrah da tayi shiru tana tunani ya kira sunanta,a hankali ta d'ago ta kalleshi after he sat next to her ya rik'o hannunta,Nusrah ta bi hannun da kallo cikin sanyin jiki,they were all silent and thoughts in missing of the words that Abbah had to say to her sak'o ya shigo wayar Nuraz,a nutse ya ciro wayar daga aljihunsa yana kallon sak'on jikinsa ya bashi akwai abunda yake faruwa,da sauri ya mik'e ya fara tafiya,Nusrah ta bishi da kallo kafin ta tambayeshi inda zai je ta ga ya juyo suna had'a ido ta fahimci akwai matsala,kallon Abba'nta tayi ta sake kallonsa kafin yayi magana ta riga shi tana tambayarsa "Is there a problem?" Lumshe idanunsa yayi ya bud'e a hankali ya furta "I'll go back to k'ofar Na'isa,na barki a nan or shall we go.?" Abbah yana kallonsu duka su biyun ya furta "What's going on Noor.?" Girgiza kai Nuraz yayi then yace "Wollahi Abba ban sani ba,amma dai an turo min sak'o naje yanzun babu lafiya,ina son zuwa naji me yake faruwa" Abba ya gyad'a kai yace "Idan babu damuwa ai sai mu tafi tare ko tunda baka san wane irin matsala ne take faruwa ba" jikin Nusrah a d'an sanyaye tace "Haka ne Abbah,Allah yasa komai lafiya" Nuraz said nothing daga nan suka fita tare su ukun suka bar Binitta working in the kitchen da suka hargitsa. ***** A k'ofar Na'isa kuwa dai² wannan lokacin da suka d'auko hanyar zuwa,Baba ne zaune yayin da yaya abdullahi da Rafeek ke zaune suna sauraron rikicinsa tun bayan da su Lollyn suka sanar da shi sun zo su yi musu sallama za su koma UK,shi kuma nan Baba ya kafe kan lallai babu inda su Annie za suje,shi bai yarda su tafi wata k'asa su zauna ba al'halin ba aure suke yi a can ba,Annie dake sauraron fad'an da yake yi ta kalli y'ar uwarta da tayi tagumi,bayan ta tabbatar ya gama fad'an Annie ta d'ago tana kallonsa cikin tausasawa tace "Amma Baba ni sai nake ganin da ka yi hak'uri mun koma d'in ko ba dan saboda mu ba,yaran nan su ne abun dubawa tunda yake ba aure suka yi ba,why should we let them go alone,ko a bayan dalilin da yasa muke zaune a k'asar gudun fad'awa matsala ne yasa muke tare da su,even if they are not at the moment

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180