Chapter 133
Chapter 133
looked at him,ya gaji yana rik'e da ita lokacin za su fita yace "What's up?" Ta girgiza kai tana b'oye hawayen da suke son zubo mata,da sauri yace "What are u going to do?" Ta sake girgiza masa kai,though she wanted to talk but she completely felt ta kasa,inwardly kuma she just feel ta fasa tafiyar because tana ji a jikinta kamar akwai abunda yake shirin faruwa,da sauri ta rungume shi ta fashe da kuka,yayi murmushi muryarsa k'asa² yace "Why are u crying? u're just going to tour and u'll be back,what's the point here?" Cikin kuka tace "I don't want to go" saurin d'agota yayi yana b'ata fuska yace "Za ki fara ko?" Ta girgiza kai da sauri,yace "please banda kuka kin ji,idan kin tafi za muyi video call za ki ganni,nima zan ganki and kina tare da Abbah na san ba zai bari ki shiga damuwa ba,so please kada ki sawa ranki damuwa,kin tuna abunda Dr Paredes ya fad'a ko?" Ta gyad'a kai a hankali yace "well ki kiyaye please,i'll keep calling u and asking about ur health,but i won't ask u zan tambayi baby naji idan kin yi tunani da yawa ko kin sawa kanki damuwa,u know he'll say it to me right?" dariya tayi da ya bayyana hak'oranta ya lakuce mata hanci yana yin dariya,a nutse yace "Oyah let not to miss a flight",babu musu tana jikinsa suka fara tafiya yana yi mata hirar yadda zai yi kewarta tana yin murmushi. Suna fitowa suka tarar da Rafeek da Lolly suna jiran fitowarsu,so they later went out together,sun fara shiga apartment d'in Hajiya suka yi sallama da Nusrah then suka yi accompany d'inta to airport,lokacin da jirginsu zai tashi kamar kada su rabu a haka ta wuce suna d'aga mata hannu har jirginsu ya tashi,later on suka kamo hanyar dawowa while ita kuma they continued to pass through the clouds..... After a few hours.... *NIGERIA...* #Share pls. #Asli Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 *Allahumma ballighna ramadhana bil iimaan..👏* A biggest thank to u *HAFSAT ABBAS (SAWWAMA) & MR'S J.MOON*,u are so special and kind to me,thank u so much.🙏 Pᴀɢᴇ 45. #Nɪɢʜᴛᴍᴀʀᴇ *NIGERIA...* Lokacin da jirginsu ya sauka a airport na Malam Aminu Kano tana sauka ta kunna wayarta,sak'on Nuraz ne ya fara shigowa,tayi murmushi kafin ta bud'e message d'in sai ta fara k'ok'arin kiransa,but har kiran ya katse bai d'auka ba,kafin ta sake kira here he calls her back,tayi ajiyar zuciya ta amsa sallamar da yayi mata,yace "have u landed?" Tace "yeah! currently ma i'm at the airport" ya gyad'a kai kamar tana ganinsa yace "Hope kun isa lafiya?" Tace "Alhamdulillah" tana lumshe ido for the tiredness dake cin jikinta,yace "Idan kin k'arasa gida za muyi magana" tace "Ok bye" suna yin sallama ta ci gaba da jan trolley d'inta,tana fitowa before ta k'araso ta hango Abba'nta,she smiled softly at him,quickly kuma ta k'araso inda yake ta rungume shi tana yin ajiyar zuciya,Abbah ya rik'eta tightly yana yi mata murmushi yace "Welcome my dear" ta sunkuyar da kai ta gaishe sa,yana kallon yadda ta koma ta k'ara kyau da y'ar k'iba yace "Baby me suke ba ki ne kika zama k'atuwa?" She hide her face a cikin palms d'inta tace "Abbah har kaima tsokanata kake yi?" Yana yin dariya yace "Isn't that what i saw?" Tayi murmushi lokacin drivern Abbah ya karb'i trolley d'inta,so they began to walk while Abbah was holding her hand,suna tafiya suna hira gwanin sha'awa har suka fito suka shiga mota,a back seat suka zauna dukan su daga nan driver ya ja mota suka wuce gida. Suna k'arasowa tun kafin su shiga ciki ta ga an sake renovating gidan,she smiles a ranta tace "Abbah kenan akwai son kyale²" gidan ta ko ina yayi kyau an canja komai na ciki wasu guraren an fashe an sake,Nusrah dai bata daina mamaki ba because ta san halin Abba'n tun ba yanzu ba,but yanzun ne dai lamarin na sa ya koma better than before,tace "ko dan ba shi da kowa da zai basa shawari yanzun shi yasa yake yin haka?" Here ta tuno Hajiya Karima stepmother d'inta da Abba'n ya saki four months ago,tayi ajiyar zuciya a hankali suna shigowa parlor tace "Abbah! Can i ask u something?" Abbah who was about to pass ya waiwayo fuskarsa da fara'a yace "yeah! U can" tayi k'asa da idonta tace "Abbah! I hope my question won't hurt u?" He smile again yace "Just go on" tace "Abbah who is *HAJIYA KARIMA?* I want to know her story"* wani irin busashshen murmushi yayi kamar an yi masa dole yana kallonta yace "Baby what do u want to know about her story?" Tace "Abbah da ma ai wancan lokacin ka ce za ka fad'a min,but sai muka tafi kuma" he nod his head yace "Well! I will tell u but yanzun ki samu ki huta,later idan mun zauna zan sanar dake" tayi nodding kanta cikin murna tana cewa "Thank u Abbana" yace "u are welcome" yana fad'ar haka ya wuce sama,itama ta fara k'ok'arin binsa,dai² lokacin za ta haura sama Binitta ta k'araso tana washe mata baki,Nusrah look at her and smile tace "Binitta!" Binitta da ta k'araso ta d'an sunkuya ta ajiye drink da bottle water da ta kawo mata tace "U are welcome Madam" Nusrah smiles again tace "how about work? Hope u are all fine?" Binitta ta amsa tana sakin fuskarta sosai,so Nusrah did not sit tace Binitta ta koma da kayan za tayi sallah yanzu,sai ta tashi daga bacci,Binitta took her things and passed to the kitchen while Nusrah went to her room. Tana shigowa kiran Nuraz yana sake shigowa wayarta,tun bata duba ba ta gane waye ta d'auko wayar daga cikin handbag d'inta tayi saurin answering call,ajiyar zuciya suka yi a tare tayi masa sallama,yace "Are u still at the airport?" Ta girgiza kai tana zaunawa a gefen bed tace "Nop! I'm at home" yace "Ok sannu,ki huta ko?" Tace "Uhn! I'll pray first before going to bed" yace "Ok later" tace "Aha! Thanks,a gaida min Hajiya" yayi murmushi yace "banje side d'inta ba,but zan fad'a mata" tayi murmushi tace "Aunty fa?" Yayi jim kafin yace "Since we got back from the airport i never saw her" tayi k'asa da muryarta tace "And u?" He smiles yana lumshe idanunsa yace "Am i not here to talk?" Tace "No! I'm just asking how are u?" He closed his eyes yana shafa kwantaccen sumar kansa yace "Gani nan dai somehow" tace "I did not understand" yace "u will understand,but i just feel like ina kewarku" tayi dariya mai sauti,yace "Dariya kike yi?" Ta girgiza kai tana rufe bakinta tace "No! I just felt sorry for u,and like to burst into tears" yayi ajiyar zuciya yace "u will be back and to explain" tace "No,I will stay here" ya gyad'a kai yace "shi kenan but da kanki za ki dawo ba sai kin yi shawara da kowa ba" tayi murmushi tace "I can't stay here,but just felt to say it out" hamma tayi a time d'in za ta sake yin magana,yayi saurin cewa "Hey! Je maza kiyi alwala kiyi sallah" ta amsa tana tashi because har ta kwanta,yana jin ta ce "sai an jima?"
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180