Chapter 132
Chapter 132
know?" Yayi shiru kamar mai tunanin abunda zai fad'a,tace "Babu wacce take komawa wannan matakin sai dai halittar kowa daban" yayi saurin tsareta da ido kafin yace "But if u say so,ni dai na ji kin.." Sai yayi shiru ya kasa kaiwa k'arshe,tayi k'asa da idonta shyly,a hankali kamar ba za tayi magana ba tace "Kamar yadda na fad'a halittar kowa daban,and wancan lokacin ai sau d'aya ne ko?" Yayi still yana kallonta,da sauri ta juya masa baya,yayi k'ayataccen murmushi a fili ya furta "Well na fahimta yanzun,but bayan nan ai kin haihu" bata yarda ta juyo ba tace "Ai CS suka yi min" yace "CS?" Ta gyad'a kai tana janye rigarta kad'an,idanunsa ya sauke akan gefen cikinta,tabon da ya gani a gurin assured him lallai da gaske yankata aka yi,ya kai hannunsa saitin wajen yana tab'awa,a hankali ta rufe idanunta,duka sunyi shiru babu wanda yake magana but har lokacin bai d'auke hannunsa daga gurin ba,ya rufe idonsa yana jin kamar yanzun komai ya faru,a hankali ya matso ya had'e jikinsa da na ta,suka yi ajiyar zuciya tare,k'asa² yace "Forgive me.." Quickly tayi replying masa "I forgive u",yace "Thank u" daga hakan she didn't say anything anymore ta rufe idonta because ba ta so irin wannan hiran ya dunga intervening a tsakaninsu,ba'a d'auki lokaci ba bacci ya d'auke ta,ba tare da ta san lokacin da yayi baccin ba. The next morning a b'angaren su Nusrah,da wuri Nuraz ya fita duk yadda taso ta fahimci condition d'insa was beyond her knowledge,kasancewar ranar bata je ko ina ba tana gida,shi kam tun da yaje hospital ya kirata sau d'aya ya tambayi lafiyarta bai sake kira ba,har lokacin da ya saba dawowa gida yayi,while a side d'insu su Lolly was like a new page of life full of success,happiness da samun y'anci. Gaba d'aya ranar Rafeek bai fita even wajen apartment ba,bare asa rai zai bar gidan,Hajiya ma was in her apartment kasancewar ta fad'a musu ba za ta sake shigowa inda suke ba,idan sun ga dama su gyara tsakaninsu in sun k'i kuma she will split up their relationship,tun daga ranar kuwa ta d'auke musu leg ta daina shigowa sai dai suje su gaisheta su dawo. Lokacin da Nuraz ya dawo daga hospital bai tarar da kowa a parlor ba,cike da mamaki ya wuce bedroom d'insu because all the days he couldn't understand what was going on a gidan and da ya tambayi su Kalthom saboda ba ya ganinsu,Hajiya tace wai ita tace su koma gida,duk yadda yaso ta fad'a masa if there was a problem,amma she just told him haka kawai tace su koma,yana shigowa ya tarar da Nusrah ta fito daga bathroom,tayi masa barka da dawowa,ya amsa fuskarsa babu fara'a,za ta yi magana taga ya wuce,tayi shiru tana jin takaicin yadda yake shareta ga shi gobe dai² lokacin ba ta nan,ta daure bata ce komai ba har ya shiga wanka ya fito,duk abunda yake yi since ya shigo bai kalli inda take ba,she managed to bring him some water,bai kalleta ba yace "What about ur trip?" Ta d'ago kanta ta kalleshi,kafin tayi magana yace "Na tambaye ki baki ba ni amsa ba" tayi ajiyar zuciya tace "Kai nake jira dama ka dawo" yace "Saboda tare za mu tafi?" Murmushi ne ya sub'uce mata,tana kallonsa tace "Idan kace haka nima zanfi son ace mun tafi taren" tun shigowarsa sai yanzun ya d'ago kansa,yana kallonta da wani irin busashshen murmushi yace "Hakan ba zai yiwu ba" tace "Shi kenan,dama na san ba za kaje ba" yace "and dama babu wanda yace miki za ni" tashi tayi za ta fita yace "Ki shirya yanzun za mu fita" ta amsa lokacin da take k'ok'arin fita,yace "Where are u going again?" Tace "Zan je wajen Aunty na dawo",he didn't say anything until she left,ba'a jima sosai ba ta dawo,ta shirya as he told her then suka fita. At night bayan sun dawo kasancewar siyayya ne suka je yi,har lokacin fuskarsa bata wani canja sosai ba,ta d'ago ta kalleshi bata bari ya gane abunda take yi ba ta tashi,ya bita da kallo,ta wuce wajen closet ta d'auki abunda za ta d'auka then ta shige bathroom,ya bita da kallo ganin kamar wanka za tayi,bai ce mata komai ba ya kyaleta because ya fahimci daga jiya zuwa yau neman rigima kawai take yi,itama bata damu ba tayi wankan da kyar because ta saba yi tare da shi,tana fitowa daga cikin tube ta wuce dai² wajen mirror ta tsaya,k'aramar kwalbar da ta ajiye mai d'auke da perfume oily one ta d'auka,duk wasu lungunan jikinta d'aya bayan d'aya sai da ta bisu,tana gamawa ta rufe tana yin murmushi,sai da ta gyara zaman towel d'inta then ta fara k'ok'arin fitowa,a zaune ta tarar da shi kamar yadda ta barshi,ta fara tahowa a hankali cikin salon tafiyar da ta san za ta ja hankali da ra'ayinsa,d'agowa yayi jiyo sautin bud'e k'ofa,a lokaci guda kuma fragrance na perfume da ta saka ya biyo iska ya kawowa hancinsa ziyara,yayi still yana kallonta ko k'iftawa ya kasa yi har ta zo wucewa,da sauri yace "Rooh!" Slowly tayi looking back at him tana yin k'asa da idanunta ta mayar da su half open,ya yafito ta da hannu yana cewa "come" babu musu ta fara tahowa inda yake,tana zuwa ta tsaya tana turo baki tace "here i am" hannunta ya rik'o yana kallonta daga sama har k'asa and began to squeeze his face like yana neman sanin wani abun,ta daure tace "what happened?" Saurin janyota yayi ya zaunar on his thighs,looking at her eagerly yace "What perfume do u apply?" Ta bud'e ido tace "perfume?" Ya gyad'a kai yana shinshinar jikinta,tace "Nima ban san sunan ba" yace "Mmm! Amma kamar na san shi" tayi murmushi bata ce komai ba,ya d'ago fuskarsa dake saman k'irjinta yace "Who gave u?" Kai tsaye tace "Hajiya kaka" ya gyad'a kai yana lumshe idanunsa,bai sake cewa komai ba ya fara warware towel d'in jikinta,da sauri ta rik'e ya d'ago idanunsa da suka koma like he drunk something yace "Mene ne?" Ta had'iye saliva's kamar mai jin tsoron abunda zai faru tace "Ka bari na sa kaya" ya girgiza kai yana rik'e waist d'inta sosai da sake cusa fuskarsa a cikin jikinta yace "I can't",dariya ce ta kusa kwace mata saboda duk abunda take yi tana sane shiri tayi masa,and Hajiya ta yi musu gargad'i kafin ta basu turaren,ta d'ora hannu a wuyansa tana marairaicewa tace "please ka ga gobe zan tafi,ya kamata na kwanta da wuri" ajiyar zuciya yayi numfashinsa yana fita da sauri² yace "Uhn! Sallama za mu yi" breast d'inta da ya matsa ne suka sa ta yin y'ar karamar k'ara,ya d'ago idanunsa da suke lumshewa yana bud'esu da kyar yace "Sorry! I'm just going to miss them" kamar za tayi kuka tace "Let's go together please" ya girgiza kai yana rufe mata baki da nasa eagerly like the one who was told she wouldn't return,ya fara aika mata sak'onninsa,herself duk da har lokacin bata gama yarda za ta yi tafiyar ba,haka ta dage ta ba shi kulawar da ya dace,daren ranar suka raya shi suna farantawa junansu. In the morning he helped her to get ready,duk inda ya matsa sai ta juya ta kalleshi,not to mention how much she
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180