Chapter 15
Chapter 15
Nayi laifi ko da nace haka.!?" Ta gyad'a masa kai bata ce komai ba,idanunsa ya kawar gefe yace "Yanzun ma nayi laifi.!?" Tace "da aka yi mene ne.!?" Yace "da nake son ganinsu a fili.!" Kai ta kad'a masa alamun A'a,a hankali ya sauke ajiyar zuciya yana nufo bakinta dake ta glittering ya d'ora nasa akai ya fara sarrafasu,saurin kulle idanunta tayi tana murmushi da sake rik'e shi,a hankali cikin dabara ya cire mata hijab d'in,sunyi nisa sosai bai kula ba,dai² lokacin daya bud'e birkitattun idanunsa da nufin ya kalli muradin zuciyarsa idanunsa suka sauka akan k'aton cikinta,lokaci guda idanunsa suka yo waje har bai san lokacin da bakinsa ya kub'uce ya furta "Whaaaatttt..!??" #Turkashi..!! Yanzu wasan zai fara... Lemme run. 🏃🏻♀ #Share. #Real Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 *Right from the very first time we held u in our arms,we knew u were special... Today we find ourselves really happy to see u grown up so beautifully.. Happy Birthday to our little princess Maryam Abubakar Sa'ad (Khausar).🎊* Pᴀɢᴇ 6. #Uᴘꜱʜᴏᴛ Murmushi tayi ta sake matsawa jikinsa ta rik'o hannayensa duka tace "Mene ne ya faru ne.!?" Ta nuna kamar bata san abunda yake nufi ba,fuskarsa d'auke da wani irin expressions da baka tab'a rarrabewa yake ci gaba da kallonta,muryarsa tana wani irin trembling yace "Mene ne wannan d'in.!?" Ya nuna k'aton cikinta,hannunsa d'aya dake rik'e a nata ta kai kan cikin ta dafe,suna kallon juna fuskar kowannensu da irin sak'on da take bayyanarwa ta fara masa magana in a calmness way "It's a gift from Allah (S.W.T),he has blessed us with it.." Da mamaki shimfid'e a fuskarsa ya gwalo ido yace "what.!?" Tace masa "yeah.!" Girgiza kansa yayi ya lumshe ido ya bud'e yace "how and when..!?" Tace "bayan tafiyarka babu jimawa ne na fara rashin lafiya,da Hajiya tasa likita ya duba ni shi ne yace ina da juna biyu.." Kallon mamaki still yake mata yace "Bayan tafiya na..!?" Da wani irin muryan dake nuna rashin gamsuwa da amsarta,tace "Ehhh.!" Still yake sake kallonta sai yayi shiru ya kasa cewa komai,ya d'auki tsayin lokaci cikin halin mamaki da tunani,jikinsa ta shige da damuwa tace "ain't u happy with it.!?",kallonta kad'ai yayi ya tureta daga jikinsa cikin b'acin rai,bai sake yin magana ba ya fita daga d'akin,fad'uwa gabanta ya dunga yi cikin tsananin tashin hankali ta sakko ta biyo bayansa,parlor Rafeek ya fito gaba d'aya ya kasa fahimtar yadda akayi ta samu juna biyu "When did that happen.!?" Ya tambayi kansa a fili da muguwar damuwa,zuwan Maimunatu yasa shi saurin kallonta yana tambaya "Ke tun yaushe ne waccan bata da lafiya.!?" Maimunatu da murnanta tace "Yah ai tun bayan tafiyar ka ne" jinjina kai yayi yana shirin yin magana Hauwa ta rik'e masa hannu,a fusace ya juya yana kallonta ya fizge hannunsa,sake kai hannunta tayi zata rik'e shi ya buga mata tsawan da sai da ta firgita,hak'oransa suna datsewa da wani irin traction mai fidda sauti,muryarsa cike da warning yace "don't u dare touch me.. I warned u" Cikin tsananin firgita muryarta na kyarma tace "to wai mene ne ya faru ne.!? Ni mene ne nayi maka kake fushi,ban san laifina ba,ya kamata ka fad'a min.." Harararta yayi yace "Really.!?" Ta gyad'a masa kai kamar za tayi kuka,jinjina kai yayi kafin yayi magana Hajiya da Abba'nsa sun iso,har Maimunatu ta kai rahoton su zo ba lafiya,shi ne fa da sauri suka fito daga site d'in Abba'n sunyi tunanin ma ko wani abu ya samu Hauwa,suna shigowa cikin parlor'n Hajiya taga Rafeek tsaye ya kasa zama ta fiddo ido da mamaki tana tambaya "kai kuma fa.!? Saukar yaushe.!?" Bai iya kallon mahaifiyar tasa ba yace "Yanzun.. Nazo" zuciyarsa duk babu dad'i "Amma shi ne baka ce za ka zo ba,sai dai mu ganka kawai.!?" Bai iya tankawa ba,yana ci gaba da kallon ta har lokacin da b'acin rai yace "Hajiya! When did she got pregnancy..!?" Murmushi Hajiya tayi dake nuna tsantsar jin dad'i ta tace "Bayan tafiyarka ne babu jimawa,so sai muka yi deciding mu b'oye maka saboda muna son maka surprise,yanzun kam ko shakka babu naga alamun ka ji mamaki da ganinta d'auke da juna biyun.." Ta k'arasa fad'a so excited,jinjina kai yake babu k'ak'k'autawa yace "K'warai kam naji mamaki Hajiya da na ganta d'auke da k'aton ciki,but still noe i don't even know cikin na wane ne..!?" Kallon mamaki Hajiya suke binsa da shi yayin da shi kuma yake watsawa Hauwa wani irin lafiyayyen kallo mai kama da na tsana,Hajiya cikin rashin fahimta tace "Ban gane abunda kake nufi ba Rafeek,,ya kamata ka fito kai tsaye ka mana bayani,maganganun ka sun fara sa ni shiga rud'ani." Yace "Nifa Hajiya ba wani abu nake nufi ba,kawai dai i was confused about her pregnancy.." Idanun su duka a waje suna had'a baki suka ce "Meh.!?" Yace "Ehh! Hajiya gaskiya i didn't agree with..." Tsawa Hajiya tayi masa tun bai k'arasa ba tace "kai Rafeek kada ka mai damu wasu marasa tunani mana,cikin ne baka yarda da shi ba.? Kasan duk inda za'a je a dawo kai ne mammallakin cikin nan ko..? Idan ka ce ba naka bane yanzun ka yi min bayani na uban waye.?" "Ni dai Hajiya kiyi hak'uri amma ki daina cewa nawa.. Ni ban yi mata ciki ba." Wani irin tashin hankali ne ya ziyarce ta tunda ta tsaya tayi shiru sai kallonsa take ta kasa cewa komai,maganar da yayi a lokacin yasa har bata san ta dawo gabansa ta tsaya ba she feels like the whole world where lost ta rik'o rigarsa bakinta,jikinta da muryarta suna kyarma tace "Rafeek kada kace haka,,cikin ka ne fa,kada kayi min haka,ka tuna ban san kowa ba a bayanka,,kada ka sake furta cewa ba naka ba ne..!" Fincike ta yayi a jikinsa cikin tsawa yace "kada ki rainawa kanki hankali malama,ni nayi miki cikin nan kike son cewa.!? Tun yaushe ne rabon mu da juna.!? And tsayin wane lokaci muka zauna duka bayan aurenmu.!? It's just a week,after then na tafi na barki.. Ta yaya ne wannan zai zama nawa.!? Lokaci guda kanta yayi wani irin bugawa da kyar take ganinsa a idanunta saboda hawayen dake shirin zubo mata,taci gaba da girgiza masa kai "Rafeek kada kayi min haka.. Wollahi ban san kowa ba sai kai,believe me cikin nan naka ne..!" Tsawa ya sake yi mata cike da hayaniya yace "Na rantse da Allah kika sake cewa nawa ne sai na nakasta miki rayuwa,,how za'a kalli wannan uban cikin a kirasa nawa.!? Da yaushe nayi miki shi.!?" Gaba d'aya ya mance da kasantuwar iyayensa a gurin yake sakin layi babu kunya bare tsoron Allah,su kansu iyayen mamakin da suke bai wuce yadda ya dage yana musanta cikin a matsayin nasa ba,a yadda suka san komai ya faru su dai sun gama tabbatarwa kansu ciki nasa ne,so why shi d'in yake arguing zancen.? Why don't him accept.!? Gaba d'aya sun shiga rud'ani sun kasa gane kan maganar. Maimunatu na gefe ta saki baki sai kallon d'an uwanta take ta kasa cewa komai tun da aka fara maganar,sai idan wani cikinsu yayi magana ta juya,ta kalli wannan ta kalli wancan duk ta zama wata speechless a gurin,yadda parlor'n yayi shiru baka jin komai sai sheshshek'ar kukan Hauwa dake tashi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180