Skip to content

Chapter 30

Chapter 30

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,300 words 0 views Progress saved
Download Book

cike taf da tunanin anya nan d'in ne.!? Ina wannan tunanin na tunkari get d'in gidan,na yi shahada nayi knocking ina tunanin ganin ta inda Hauwa zata b'illo amma sai naji shiru,har kusan mintuna goma ban ji motsin kowa ba bare na ga mutum,nayi tunanin sake kwankwasawa amma wannan karon sai na tab'a entrance d'in,abun mamaki ashe k'ofar a bud'e take duk tsaiwar da nake yi,da mamaki sosai akan fuskata na kalli unguwar da nake jinta shiru sannan na wuce ciki na fara tafiya ina yi ina kallon ikon Allah da mamakin yadda aka yi Rafeek yayi mata kyautar gida kamar wannan,har na k'araso varenda da zata sada ni da parlor,na tsaya ina jin fargaba,a zuciyata ina addu'ar Allah yasa lafiya,na daure nayi knocking door d'in kusan mintuna uku shiru babu wani amsan da na samu,na sake yin knocking abun mamakin babu alamun mutum yana rayuwa a cikin gidan,gabana ya fad'i dana tuno kalamanta na ji hawaye suna k'ok'arin wanke min fuska,na nemi guri na zauna na ci gaba da addu'ar Allah yasa ba mutuwa Hauwa tayi ta barni ba,after 2 hours na goge hawaye idanuna duk sun kumbura,na mik'e da niyyar tafiya jikina duk yayi sanyi,na sakko daga saman varenda na kama hanyar get zan bar gidan,ina tafiya ina waiwaye,na yi nisa cikin hukuncin ubangiji na jiyo kamar sautin tari,da sauri na tsaya ina kalle² da tunanin ta ina sautin yake fitowa,amma kuma sai na rasa ina ne,na dawo da sauri na fara bin windows d'in da suke zagaye da gidan,duk window da na nufa sai na tarar da ita a rufe,idan na lek'a bana iya ganin komai saboda curtains dake zagaye da su duka masu duhu ne,nayi ta zagayawa kasancewar ginin gidan detached house ne da baiyi joining ko wane wall ba,irin ginin nan dai kawai da ake yinsa a tsakiya,na kusa gama zagaye gidan ina neman hanyar da zan shiga,dai² lokacin dana gama fitar da tsammani da samun mafita ubangiji ya taimake ni ya ji k'aina. Window ne guda d'aya daga can edge na k'arshe na gidan a bud'e,har ina had'awa da gudu na k'arasa jikinsa na tsaya ina addu'ar Allah yasa abunda zuciyata take sanar da ni ya kasance gaskiya,sai dana gama addu'o'i na sannan nayi k'arfin hali na kai hannuna jikin windowpanes d'in ina k'ok'arin bud'ewa,kasancewar da yawa windows dana bari a baya na yi gwada bud'ewa ban samu dama ba,sai wannan da alamu suka nuna a bud'e take,ina janyowa ta bud'e na runtse idanuna cikin fargaba,curtains d'in da suka rufe ba'a ganin komai nasa hannu ina k'ok'arin bud'ewa duka,a nan idanuna suka yi bak'in gani..... #Share pls. #Real Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 *Wah! 😍 U people are killing me with ur warmth comments,thank u so very much,thank u all my friends..Bahot² shukhurya..*♥ Pᴀɢᴇ 12. #Iɴꜱᴀɴɪᴛʏ Akan Hauwa idanuna suka fara sauka,kwance take amma cikin wani irin yanayi mai ban tsoro da firgitarwa,na koma baya da sauri cikin tsananin tashin hankali har ban san lokacin da na fasa k'ara ba,ta juyo ta kalli inda taji ihun bata ga kowa ba,ta juyar da kanta babu damuwar komai a ranta,nayi kuka sosai har sai da naji na sire bana iya sake yin hawaye,guiwoyina sun yi sanyi bayan na bawa zuciyata hak'uri na sake matsawa jikin window ina ta kallonta a hankali cikin muryar mai kashe jiki na kira sunan ta "Hauwa'u.!" Ta juyo da sauri ta kallo inda nake,a hankali ta k'uramin ido kamar mai son tuna wace ce ni,na daure duk da hawayen da suke bin fuskata nace "Me ya same ki kika dawo haka.!?" Ta yi shiru ta ci gaba da kallo na ba tare da ta ce komai ba,ina kuka nace "zo maza ki bud'e min k'ofa,ni ce y'ar uwar ki,ban san haka rayuwarki zata dawo ba,ki gafarce ni y'ar uwata,da na san haka al'amarin nan zai kasance tabbas ba zan tab'a bari kiyi nisa da ni ba,sai dai duk abunda zai faru ya faru,ki yimin afuwa k'anwata,ba a son raina haka ta faru ba.." Still bata motsa daga inda take ba,ta yi shiru dai ta zuba min idanunta,duk abunda nake fad'a tana saurare na,sai dai alamu sun gwada gaba d'aya bata fahimtar abunda nake cewa,nayi magana nayi begging d'inta amma kusan duka a banza babu wanda ta ji,bare ta aikata. Yinin ranar ya kasance a nan na yi shi ina yawo tsakanin harabar gidan da window d'in d'akin da take,har dare ya fara gabatowa ban samu damar shiga cikin gidan ba,wajen misalin k'arfe goma saura mintuna na sake komawa inda take,har lokacin tana nan kamar yadda na barta,na tsaya ina kallonta da tausayawa nace "Hauwa.!" Jin magana yasa tayi sauri ta waiwayo tana kallona,na daure nace "Zanje gida na tattaro kayana,in sha Allah ina nan dawowa ba da jimawa ba kin ji.!?" Kamar ta fahimci abunda nake nufi ta juyar da kanta ta k'urawa guri d'aya ido,cikin yanayin sanyin jiki na janyo k'afafuna na fito,ta waje na samu cable na d'aure get d'in sannan na kama hanya ina tafe ina gabana sai fad'uwa yake,a haka na fara neman abun hawa,da kyar lokacin 11pm saura mintuna 15 na samu napep,na fad'a masa inda zai kai ni,yace na hau mu tafi,na shiga muka fara tafiya,Allah ya taimake ni na samu irin masu napep d'in zamani,gudun da muka yi a lokacin ni na san ba kadan bane,11:00pm muka tsaya a k'ofar gidanmu,na sauka na sallami mai napep,na wuce cikin gida gabana yana ci gaba da fad'uwa,saboda ban san me zan tarar ba. *** Abunda ya faru gidan mu kuwa a yinin ranar,bayan fita ta daga gida,ban san wane ne ya fad'awa Baba na fita ba,ya saba baya dawowa da wuri amma ranar after Maghreb Baba ya dawo ya fara jkran yaga ta inda zan b'illo,har 11:00pm saura mintuna bai ganni ba bai kuma samu labarin inda na mak'ale ba,dai² lokacin da agogo ya nuna 11pm Baba ya kira babban yayanmu Abdullahi yace yaje ya rufe masa k'ofar gidansa,yayanmu ya taho da niyyar rufe k'ofa kamar yadda Baba yayi masa umarni muka gamu a zaure,ya kalleni ya wuce ba tare da yace min komai ba,na wuce cikin mutuwar jiki saboda irin kallon da naga yayanmu yayi min na k'araso tsakar gida,nayi sallama babu wanda ya amsa,na kallesu d'aya bayan d'aya naga ni suke kallo,nayi ajiyar zuciya ina k'ok'arin wucewa suka fara gulma a tsakaninsu suna tambayar juna "Ko daga ina take da wannan talatainin daren.." rashin samun amsa yasa kowacce taja bakinta ta tsuke. Kai tsaye hanyar d'akin kwananmu na nufa,ina tafiya ina sake tunanin halin da na bar y'ar uwata,na kusa da k'ofar d'aki na jiyo muryar Baba yana daka min tsawa "Kece.! Maryam ina za ki shiga.!?" Na juya a tsorace na kalleshi jikina sai b'ari yake nace "Baba d'aki zan shiga." Ya kalle ni sosai yace "Wane d'akin.!?" Nayi shiru na sunkuyar da kaina a k'asa,ya girgiza kai "Ko da wasa kada ki kuskura ki shiga ciki,idan baki jiba kina iya gwadawa,zan nuna miki ni ne na haifeki.." Nayi shiru ban d'ago ba,zuciyata ta cika da tsoron shi kenan mai afkuwa ta faru,ina nan tsaye Baba ya kalli babban yayanmu "Abdullahi.!" Ya amsa,yace "Maza shiga d'akin can duk abunda kasan na ta ne ka watso min su nan" yayi

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180