Skip to content

Chapter 63

Chapter 63

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,264 words 0 views Progress saved
Download Book

ka sha kaima dama abunda ya kawo mu kenan" ya k'wace cup d'aya a hannunta ya ajiye,yace "Kina hauka zaki ce na sha" tayi dariya tace "A'a na ji kace ne zaka sha,shi yasa nima zan sha" ya kamo hannunta zai kwace d'ayan cup d'in ta sake d'auko d'ayan yana kallonta da b'acin rai yace "Wai ke me yasa kike haka,daga fad'a miki zan sha shi ne saboda kin fini rashin hankali sai ki d'auka za ki sha.!?" Tace "Gani nayi kai fad'a kayi,ni kuma shi yasa zan aikata" yace "ajiye mu tafi to",ta d'ago tana kallonsa tace "A'a saina sha,kaima ka sha ga shi" tana mik'a masa kofin trying to put it in his mouth,a fusace ganin tana neman d'ura masa abaki ya doke kofin ya fad'i ya fashe,the explosion of the glass cup had to stop the music dake tashi hankulan turawan ya dawo kansu,hannunta ya dank'a a fusace yana k'ok'arin kwace d'ayan cup d'in tak'i saki yace "Saki" tak'i,juyin duniya yayi da ita ta saki tak'i data fusata shi bai san sanda ya kwasheta da mari ba babu shiri ta saki ya ajiye musu,ya zaro wallet d'insa ya cire kud'in da bai san nawa bane ya ajiye musu ya kamo hannunta ya shiga janta,tana dafe da kuncinta saboda shigar ta da marin yayi,yayi ta janta sai da suka fito some of the onlookers were stepped behind him yana fitowa ya bud'e mota ya jefata,ya zagaya d'ayan side d'in ya shiga ya tada motar,da mugun gudu ya bar gurin yana dana sanin ambaton zai sha da yayi da jan istigfari a zuci,har suka shigo line bai kalleta ba,itama bata fasa kuka ba,ya gyara parking bai kalleta ba yace "get out" bata kalleshi ba tace "Mari na fa kayi" ya juyo a fusace yace "Na mare ki,za ki rama ne.!?" Ta sake fashewa da kuka,cikin kuka tace "To kawai daga cewa zan sha sai ka mare ni,tun farko kai me yasa ba'a dake ka ba da kace zaka sha ka nemi mata.!?" Ya tsaya kallonta da sakakken baki yace "Da nace haka ina ruwanki.!?" As she added the volume of her cries tace "To ni da nayi ina ruwanka da ni.!?" Ya matse forehead a masife yace "Be quiet.! Don't let me feel too bad yanzun ki janyo na zane ki" tana kuka tace "Allah nima saina fad'awa Annie abunda ka yi" yace "kada ki fasa maza go and tell her,but ki tabbata from the time kika fad'a from that time i will begin to do what i didn't intend to" ta juyo da sauri tana tsayar da kukan tace "What are u going to do.!? Giyar za kaje kasha ka nemi matan.!?" A fusace yana mata tsawa yace "Ehh! Su d'in zanyi ina ruwanki idan na yi.!?" Ta sake fashewa da kuka tace "Allah ba zaka jeba,kuma duk wacce ka nema Allah saina.." Bata k'arasa ba yace "Sai kin yi me.!?" Cikin hayaniya tace "Ina ruwanka da abunda zanyi.!?" Ya jinjina kai yace "get down" tace "bazan fita ba wollahi sai dai mu fita tare" yayi shiru yana kallonta yace "ke fita nace,komawa zanyi tunda ke baki da hankali" tace "Rashin hankalin yasa nace zan sha beer d'in,if u want by then u can took me as ur prostitute.." Ya juyo a firgice "do u know what u're saying.!? Ba ki da hankali ko.!?" Tace "u don't care! Since i have no value da za'a iya aure na a zauna da ni,na yanke shawaran zame maka karuw..!" Bata karasa ba ya shak'o wuyanta cikin masifar zafin rai yace "If u repeat it again wollahi sai na ji miki ciwo,baki da hankali baki da tunani kike kiran kanki da wannan sunan.!? Ko su karuwan da suka tsallake gaban iyayensu suke zaman kansu suna gudun a kira su da sunan shi ne ke dan baki da lissafi kike neman sawa kanki.!?" Ya tura ta baya ya daki steering wheel a zafafe ya furta "Tur da wannan furucin,fita ki bani guri,,fita nace" ya k'arasa yana mata tsawa,ta had'e kai da guiwa ta sake fashewa da kuka mai tsanani,ya dafe kai he felt himself regretting akan maganarsa,sun jima a haka idanunsa a lumshe banda neman gafarar Ubangiji babu abunda yake yi,ta sassauta kukan a hankali in a frightful voice ta fara magana..... #Kuji iya shege.! 😨😨😨 #Share pls. #Real Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Pᴀɢᴇ 25. #A ʀᴇᴍɪɴᴅᴇʀ Fitarsu Nuraz a gidan babu jimawa,Maimunatu ta sauke dogon ajiyar zuciya,duk yadda Annie tayi da ita akan ta zauna amma fir tak'i tace za ta dawo tunda Allah ya sa ta ga gurin da suke zaune,Annie tace "shi kenan babu damuwa",tayi mata sallama Annie ta rakata har bakin entrance,Lolly ma dai were not able to speak anymore cos tuni ta bar musu wajen tunda ta farko daga suman da tayi,suna tsaye Maimunatu tayi shiru kamar mai tunani Annie tace "Dan Allah Maimunatu kiyi hak'uri da abunda yaron nan yayi miki,in sha Allah i will talk to him,ban san a ina ya koyo wannan halin ba" Maimunatu tayi murmushi tace "Laa! Adda Maryam wollahi ba sai kin yi masa fad'a ba,ni duk abunda family ku za suyi ba zan tab'a jin haushi ba,it's my brother's fault so that must affect us,but in sha Allah when i get back we will talk" Annie tayi mata godiya,itama haka sannan ta juya ta tafi,har ta shiga mota suna d'agawa juna hannu,suna fita daga arean Annie ta fito harabar apartment d'in ta duba bata ga motarsa ba,ta wuce ciki tana fad'in "Is this boy really going to leave home.!? Ita kuma Nusrah ina taje ne? Kada ace binsa tayi.!" Har ta koma ciki bata fasa yiwa kanta tambayoyi ba,but babu wanda zai amsa mata. Har suka shiga mansion Maimunatu tunani take akan abunda ya faru sai da Clark ya gyara parking ya fito ya bud'e mata k'ofar sannan ta dawo hayyacinta ta san sun dawo gida,ta fito ta wuce cikin apartment d'in d'an uwantan bcos ta san can zata tarar da Hajiya tunda ba cikakkiyar lafiya ne da Rafeek ba,tana shigowa yaranta suka fara rigegeniyar welcoming nata ta amsa ta wuce su,a bedroom d'insa ta tarar da su yana kwance saman bed rabin jikinsa a rufe,tayi musu sallama ta shiga,Hajiya ta kalleta da mamaki "Har kin dawo.!?" Tace "Umm!" Tana zama saman armchair dake cikin bedroom d'in,but Rafeek were unable to speak because he's in pain,Hajiya tayi ajiyar zuciya tace "Ko dai baki same su ba.!?" Ta girgiza kai tace "A'a Hajiya na same su" Hajiya ta zuba mata ido tana kallonta cikin son k'arin bayani,tayi ajiyar zuciya tace "bcos of what he did a bayan we had to face the punishment" ya bud'e idanunsa da kyar masu cike da bacci ya kalleta,Hajiya tayi ajiyar zuciya tace "u didn't get a chance to talk to them!?" Tayi shiru tana tunani kafin tace "A'a munyi magana da Adda Maryam but not for that matter" Hajiya ta tari numfashinta "Kin ga Hauwa'u.!?" Ta girgiza kai tace "Na ganta babu wanda ban gani ba tsakanin Hauwa da Nuraz,sai dai ban samu damar yin magana da su ba" yadda komai ya faru ta sanar wa Hajiya,Rafeek was silent and listening Hajiya tayi ajiyar zuciya "In sha Allah zuwa na

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180