Chapter 90
Chapter 90
k'asar domin neman yafiyar kuskuren daya aikata,cike da sa rai za muji k'ansa tunda yake ya gane kuskuren daya aikata yana fad'a min ba laifinsa bane rashin sani ne da jahiltar lamarin Ubangiji yasa shi aikata hakan but i hadn't listened to him,tsayin lokaci haka muka kasance he was always bound to come to my house akan magana d'aya,even if i was at home or out he was following me yana ba ni hak'uri akan laifin daya aikata,but duk da haka ban tsaya munyi wata magana ba,all of a sudden while we were sitting a bakin masallaci sai ga Alhaji Zakar da iyalinsa sun dawo k'asar,it was during this visit that Alhaji Zakar himself came to my house muka zauna da shi,a nan yayi min bayanin duk abunda ya faru ya k'ara da ba ni hak'uri,maganar gaskiya a lokacin da na san gaskiyar al'amarin na ji b'acin rai kuma na ji tsananin fushi,but da nayi tunani duk cikin abunda ya faru ni ne mai babban laifi sannan halaccin da mahaifinsa yayi muku a rayuwa na yarda nayi hak'uri,ni kaina na sani da ace tun farkon na karb'i al'amarin a matsayin k'addara da ubangiji ya sauk'ak'a min,at that moment i understood the meaning of my failure on the other side,na yi kuka na rok'i ubangiji gafarar laifin dana aikata,bayan na d'an yi fushi na sakko kamar yadda shi Rafeek ya sanar da ni ya mallakawa Hauwa'u gida,da ni da shi har ma da Alhaji Zakar da yayan ku Abdullahi haka muka yi ta yawon zuwa unguwar but we did not find u there,a wannan lokacin babu inda ba mu neme ku ba,hatta radio station,television da newspapers sai da aka buga labarin but har tsayin wani lokaci shiru babu feedback,ko da muka ga haka dole muka yi hak'uri sai dai ba mu cire tsammani da ganinku ba,and ba mu fasa sawa a taya mu rok'on Allah akan ya bayyana mana inda kuke idan har kuna raye.. But a wannan lokacin da muke ta k'ok'arin neman ku labari ya sake baza gari ganin da jama'a suke yiwa Rafeek yana zuwa gurina da yanayin mu'amalar mu has attracted the attention of those who cannot keep their mouths shut suka fara yad'a jita-jita da wasu irin maganganu marasa tushe,wanda a lokaci guda har an fara jifanmu with such a bad words wasu suna fad'an mun had'a baki mun siyar da ku to a secret organization,without asking anyone for advice ya warwarewa y'an jarida yadda al'amarin ya faru,lokacin da ya sanar da ni abunda yake faruwa though na san wasu matsalolin da muke kan fuskanta akan case d'in,hakan yasa na sake gasgata nadamar da yayi akan lallai ne wancan lokacin ko da al'amarin ya faru ba shi da ilimi akan hakan,after a long time of trying to find u out Alhaji Zakar had to send him back to his job,tun daga wannan lokacin duk wata nasara da na samu long ago wannan yaro shi ne sila,takarar da aka hana ni a baya the one i was blamed at the same time was looking for me using his wealth,his health and his time ya tsaya min na cimma muradi na,harkar campaign da every change da kuka tarar a rayuwar mu yanzun da y'an uwanku da suka rasa aikin yi a baya a dalilin abunda ya faru yayi silar da a yanzun ko wannensu yake cikin rufin asirin ubangiji.." Dakatawa Baba yayi,bayan ya ja fasali ya ci gaba,nasiha mai shiga jiki yayi musu bayan ya tabbatar jikinsu duk ya yi sanyi slowly ya furta "if we haven't forgiven him what do u think we should do.!? Ko ubangiji idan muka yi masa laifi muna da damar rok'on sa yafiya kuma ya gafarta mana,if what happened years ago a cikin zuri'ata ne zai sa ayi ta kallonsa da laifi i surely forgave him,wannan shi ne k'addarar mu,dan haka wani ko mu bamu isa canjawa ko hanawa ba,abunda duk ubangiji yaso shi yake faruwa,wannan kuma shi ne abunda ya hukunta akan mu.!" Like a rainstorm haka parlor'n yayi shiru,with the exception of the AC noise sai ajiyar zuciyoyi shi kad'ai ne abunda ke tashi,yayin da kawunan da yawa daga cikin su ya kasance a sunkuye a k'asa sun rasa abun fad'a,all their bodies were cold,of course none of them disagreed with what Baba had said,they were certain that this was what the Lord had decreed upon them even if they did not love. After a long time of repeating the events and looking for forgiveness,Baba ya d'ago idanunsa a hankali da suke cike da hawayen farin cikin jin gudan jininsa a tare da shi ya sauke akan Nuraz,he made sure duk wannan abu da yake faruwa ba dalilin kowa bane face na sa kamar yadda ya samu labari,a hankali ya mik'a masa hannu ya kira sa,matsawa Nuraz yayi kusa da shi yana kallonsa,Baba ya dafa kansa muryarsa a raunane ya furta "Allah yayi maka albarka" lumshe ido Nuraz yayi a hankali ya bud'e yayi ajiyar zuciya,yadda yake jin zuciyarsa a yau ji yake kamar wanda aka ciro daga kurkuku,the joy in his parents eyes today erases any sadness he has been following through with the recent paintings,surely ubangiji ya isa abun godiya da ya bashi damar yin tunanin ya kamata su ziyarci gida,murmushi yayi mai sanyi had'e da amsa addu'ar Baba,briefly they spent the whole day a nan K'ofar Na'isa,cikin y'an uwansu ana ta sake tattaunawa akan rayuwar baya. Till about eight o'clock pm sannan suka yi niyyar tafiya,bayan sun yi sallama da kaf y'an uwansu da Baba yasa aka kira wad'anda suke a cikin gari,har bakin mota haka aka yi musu rakiya kowa yana cikin farin ciki da zuwan wannan rana,while in the heart of Baba he felt as if he should not let them go,after they informed him that they would return home as soon as they had packed their belongings,suka yi sallama da kowa suka kama hanyar Sardauna crescent cike da kewar gida da y'an uwansu along with some of Rafeek's guards,since they had made their way back home babu wanda yayi magana har suka k'arasa gida sai farin ciki suke yi,suna shiga parlor Bareerah tayi musu barka da dawowa suka amsa cikin tsantsar farin cikin da ya kasa b'uya,Annie ta kalli Nuraz da yayi shigowar k'arshe tana kiransa da wani murya,a hankali ya k'araso inda take ya zauna yana sakin murmushi,Annie ta rik'o hannunsa tana murmusawa itama ta furta "Thank u *Noor"* kai ya girgiza mata yana lumshe idanunsa da bud'ewa yake fad'in "Annie mene ne abun godiya kuma.!? I did nothing fa" she smiled and said "Kai kayi komai habibiiy,all the time we were unable to remember our identity,but today a dalilin ka all the fear we have conceived a cikin shekarun da suka gabata ya yaye,shukhraan'kthiir habibiiy surely kai d'in ka kasance such an indestructible *LIGHT* wanda ba iya gida d'aya yake haskawa ba duka duniyar yake yalwatawa da haskensa" girgiza mata kai ya sake yi "Haba Annie duk abunda ya faru fa kada ki manta kece sila,da ace a wannan lokacin baki shigo rayuwarmu ba surely da mun kasance a cikin duhu,kece hasken daya tsamomu daga wannan mummunar makomar,da baki kasance tare da mu ba da komai ya jima da lalacewa,dukan mu da
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180