Chapter 73
Chapter 73
za tace tana sonsa ne ko A'a za tace,yaja wahalallen breathe yace "Don't bother ur self,if u don't like me kawai ki fad'a,bcos i know that as Allah (S.W.T) created us differently,haka ma zuciyoyinmu suke daban²,so ba zan takura sai kin so ni dole ba,amma ina son ki sani *INA SON KI.!"* Tayi saurin yin k'asa da kanta yayin da take tuhumar kanta da cewar "Why wasn't he became as my first choice.!?" Ta sake fashewa da kuka tana jin zuciyarta na mata wani irin k'aik'ayi,da sauri ta zame daga rik'on da yayi mata ta fice da sauri ya bita da kallo har ta fita,bayan tafiyarta yadda ta bar wajen tana kuka yasa ya ji kamar ta tafi masa da zuciyarsa,ya tsaya yana tunanin abun yi,ganin tsaiwar ma b'ata lokaci ne babu shiri ya d'auki diary d'in ya bita,Annie dake zaune a parlor taji an bud'e k'ofa for the first time tayi tunanin shi ne bcos tana son yi masa maganar zuwan su hospital,ta d'ago kanta taga Nusrah ta wuce da gudu,tayi shiru ta bita da kallo tana tunanin me ya kaita bedroom d'insa,bata gama tambayar kanta ba ta ganshi shima ya fito fuskarsa a had'e,kafin tayi magana taga ya bi bayanta,mamaki k'arara a fuskarta take tambayar kanta "Me ya had'a su.!?",yana shiga bedroom d'in ya tarar da ita zaune saman bed ta zazzage jakarta tana dubawa,ya tako a hankali har bakin bed d'in ya zauna yana kallon yadda take wargaje komai yace "What are u looking for.!?" A hankali bata yi tunanin zai ji ba tace "My remedies" yayi saurin kallonta yace "are u sick.!?" Ta gyad'a masa kai kawai,silently yana tunanin me yake damunta? K'asa² ya furta "can i ask u about..!" Bai k'arasa ba tace "No.! Don't ask." Yayi shiru yana nazari,can ya rasa me zai yi kawai sai ya shiga mik'a mata diary da yake rik'e a hannunsa,tayi saurin kallonsa tana k'ik'k'ifta idanunta tace "What shall i do with it.!?" Yayi jim kafin yace "I just brought u because.." Sai kuma ya kasa kaiwa k'arshe,girgiza masa kai tayi alamun ya barshi,yayi shiru yana kallonta yaga ba ta da niyyar karb'a,a hankali ya tashi zai fita,har ya kusa kaiwa k'ofa tace "Uhmm! Ka ba ni to.!" Ya juyo yaga shi take kallo tana mik'o masa hannu,yayi ajiyar zuciya a hankali ya ajiye mata,ya juya zai fita tace "Uhmm! Baka ji ba" ya tsaya kyam a inda ba tare da ya juyo ba yace "Fad'i ina jin ki" tace "u never told me when did i get it back to u" softly yayi murmushi yace "Duk lokacin da kika yi ra'ayi" yana fad'a ya fice,murmushi ta tsinci kanta da yi,quickly ta fara tattara everything she out back into the bag saboda zumud'in taga mene ne a cikin diary d'in har ta manta da abunda take nema,mik'ewa tayi tsam bayan ta gama ta nufi inda ya ajiye mata a saman study table d'inta,ta d'auka ta koma saman bed tayi flexing legs tana sakin ajiyar zuciya,da sauri tayi ta bud'e Page's d'in data wuce,har ta kawo wanda ta gama karantawa kafin ya shigo ta duba taga ta gama karantawa,da sauri ta sake bud'e page d'in gabansa. Yana fitowa Annie followed him with a look of suspicion,shi kansa sai a lokacin daya d'aga kansa ya ganta,duk da bai san tana gurin ba amma ya tabbatar ta ga wucewarsa,yayi saurin wucewa zai bar gurin ta kira sunansa,ya juya a hankali yana kallonta tace "Come" babu musu ya wuce duk da yadda zuciyarsa take tsinkewa ya zauna saman armchair without ya yarda sun had'a ido,she just stared at him and tana girgiza kai kafin tace "Ka je hospital d'in kuwa.!?" Ya girgiza kai yace "A'a yanzun dai zanyi shirin zuwa" tace "Ok.! Allah ya tsare hanya" yayi saurin kallonta saboda yadda tayi maganar ya ji kamar ba iya abunda za ta fad'a ba kenan,yace "Annie akwai wani abun ne kuma.!?" Ta kalleshi tace "Like what.!?" Yayi shiru bai ce komai ba,itama bata sake cewa komai ba,dan kansa ya tsargu yace "Annie babu abunda ya had'a mu" ta kalleshi tana gesturing fuskarta tace "Na tambaye ka wani abu ne.!?" Ya girgiza kai yace "fad'a miki kawai nayi.!" Tace "Na ji,tashi ka tafi" ya kasa tashi saboda yadda take harhad'e fuska yace "Wollahi Annie da gaske there was nothing,babu abunda nayi mata ki yarda da ni" ta sake zuba masa ido tace "Ka ji na ce ka yi mata wani abu.!?" Ya girgiza kai yace "A'a" tace "Toh tashi ka tafi" da kyar ya mik'e ya fara tafiya,Annie ta bi shi da kallo a hankali,can bayan ya bar wajen tace "Da ni kuke zancen duk zan yi maganin ku" tana fad'in haka ta tashi itama ta bar wajen,yana shiga bedroom d'insa kasa zama yayi,ya d'auki wayarsa ya kira line Nusrah,just in time ta bud'e page d'in data tsaya,idanunta suka sauka a kan wani had'ad'd'en Calligraphy da akayi shi cike da k'warewa,ta k'urawa rubutun ido tana son gane me aka rubuta wayarta tayi k'ara,tayi saurin janyo wayar tana ci gaba da kallon rubutun ta amsa kiran tana sa wayar a kunnenta,muryarsa ta jiyo yana fad'in "Na san Annie will ask u whenever she comes in,please.." Tayi saurin d'aga wayar ta kalli sunan da yake kai,bata ji me ya ce ba k'arshen ta maida wayar tace "Why would she ask.!?" Yace "Baki ganta ba da kika fita.!?" Tace "Ehh" yace "Ehh.! Kika ce.? Kina nufin dana fad'a miki tana parlor kin manta.!?" Ta sake cewa "Ehh!" Yayi ajiyar zuciya a hankali yace "Ok then" zai katse kiran tayi saurin cewa "Then tell me,me zata tambaya.!?" Yayi shiru yana tunani can yace "No,i don't know" tace "kuma kace za ta tambaye ni.!?" Yace "Ehh! She'll ask u" tayi ajiyar zuciya bata ce komai ba,yace "Za muyi magana!?" Tace "Umm!" Tana fad'a taji alamun bud'e k'ofa,ta d'aga kanta taga Annie ce take shigowa,da sauri tace "Latter" ta kashe wayar ta ajiye,kallon da taga Annie tana yi mata yasa ta sha jinin jikinta,Annie ta nemi guri a bakin gadon ta zauna tana k'are mata kallo kafin ta watso mata tambaya "Ke da waye kike waya baby.!?" Tayi tsuru² ta kasa magana,Annie tace "Dake nake magana" a hankali tace "Wani ne" Annie cikin mamaki tace "is Nuraz became someone else.!?" Ta sake sunkuyar da kai,Annie ta gyad'a kai tace "Me ya had'a ki da zuwa bedroom d'insa daughter.!?" Nan ma tayi shiru bata iya bata amsa ba,ta girgiza kai tace "Do u love him.!?" Ji tayi kamar za ta nutse k'asa dan kunyar data kamata,Annie tayi murmushi tace "Fad'a min daughter kina son shi.!?" Ai da sauri Nusrah ta sauka akan gadon tayi hanyar bathroom,Annie tayi dariya tana girgiza kai and then she walked out. Bedroom d'in Lolly ta nufa bcos akwai maganganun da take so suyi,tayi knocking door d'in taji shiru,ta sake knocking Lolly tana jin haka ta san ba Bareerah bace ta taso ta bud'e mata,bata iya kallonta ba har ta shigo,Annie ta kalle ta sosai tace "are u sick.!?" Ta girgiza kai tace "A'a" tace "What's wrong with u.!?" Quickly looking at her as she did,irin kallon da take yi mata yasa ta wuce a hankali tace "Nothing",Annie ta tsaya a inda take tace "Can we talk.!?" Ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180