Chapter 151
Chapter 151
ajiye shawaran zuwa gobe idan basu samu wani gamsashen bayani akan lamarin su Hajiya Karima d'in ba za suje gidan mai unguwa,idan yaso ko bude gidan ne sai ayi a duba. Wasa² daga awa d'aya,biyu abu har wani daren,suna zaune kowacce da damuwar dake damun ranta,bayan tsayin awanni suna nan zaune kamar ginannun duwatsu,Hajiya Mariya tayi wani irin jan zuciyar da ya bata damar d'aga hannu ta goge hawayen da suka sauko saman fuskarta,in a kind of calm tone da wannan dasashshiyar muryar tan,bata yarda sun had'a ido da Hajiya Karima ba ta fara magana "Kuka ba zai tab'a zama mafita ba,ya kamata mu tashi tsaye mu san abun yi kafin lokaci ya k'ure mana!" Furucinta ya bawa Hajiya Karima damar dawowa daga duniyar rud'anin abunda ya faru da su,tana yin ajiyar zuciya and to blink her swollen red eyes,muryarta ba ta fita sosai har gara ta Hajiya Mariya tace "Yanzun Hajiya mene ne kike ganin za mu iya yi?" Hajiya Mariya tace "Komawa cikin rayuwar Alhaji Abubakar shi ne abunda ya dace,ko da babu aure dole muyi masa rik'on da babu abunda zai sa ya kufce daga gare mu!" Hajiya Karima was silent and listened to her speeches,while k'asan zuciyarta yake cike with different emotions,jin ta yi shiru Hajiya Mariya tace "Kina sauraren abunda nake fad'a Karima?" Hajiya Karima ta d'ago ta zuba mata idanu ba tare da ta yi magana ba,Hajiya Mariya ta ci gaba da yi mata khud'uba bisa busa da zugar shaid'an. A wannan daren duk wani mafitar da suke nema,sai da suka tabbatar sun nemo,sannan suka kwantar da hak'ark'arinsu,ba wai dan baccin yana musu dad'i ba,but solution to their problems da suka finding ya basu nutsuwa. Washe gari tun da asubah bayan an fito masjeed,suna kwance suna ramuwar baccin da basu samu yi ba,hayaniyar dake tashi kofar gidan ya farkar da Hajiya Mariya,cikin tsananin mamaki ta bud'e idanunta ta saka slippers ta kama hanyar fitowa daga bedroom d'inta,a hanya suka had'u da Hajiya Karima tana fitowa parlor,Hajiya Karima tana murza ido take tambaya "Hajiya me yake faruwa cikin unguwar nan nake jin hayaniya?" Hajiya Mariya tayi shiru tana bud'e k'ofar parlor,kafin ta fita ta waiwaya ta kalli Hajiya Karima "Kamar ma a k'ofar get nake jin hayaniyar" Hajiya Karima ta kad'a mata kai,kafin ta yi magana aka diro cikin gidan,da gudu har suna bige juna suka shige cikin parlor kowacce na neman wajen b'oyewa,matashin da ya diro ciki bai kula da su ba ya bud'e get,mutanen dake waje suka fara shigowa,mijin Hajiya Amina ne kan gaba da mai unguwa,sai sauran mutane y'an son d'orar da labari,Hajiya Mariya jin hayaniyar ta k'i tsagaitawa ta d'aga kanta a hankali daga bayan armchair da ta b'uya,ko ina jikinta sai kyarma yake ta sad'ad'a ta lek'a window,taron jama'ar da ta gano ya bata damar yin ajiyar zuciya and then ta fito daga mab'oyarta tana kiran Karima,Hajiya Karima ta lek'o daga bayan armchair as if ana cewa kyat za ta fita a guje duk ta had'a gumi,Hajiya Mariya tace "zo ki gane min nan" a sad'ad'e cikin tsoro Hajiya Karima ta fara tahowa inda Gwaggon nata take rik'e da curtains na window ta d'an lek'a,sai da tayi ajiyar zuciya sannan ta kalli Hajiya Mariya tace "Ina tunanin Hajiya Amina ta neme mu bata samu labari ba!" Hajiya Karima ta kad'a kai bata yi magana ba taji ana k'ok'arin b'alle k'ofar parlor da sauri taje ta fara k'ok'arin bud'ewa,daga can wajen lokacin ko da suke kan k'ok'arin bud'ewa jin daga ciki ana bud'ewa abun yayi mugun basu mamaki,but they keep an eye out for what is about to happen,Hajiya Mariya tana bud'e k'ofa idanun jama'a yayi yuuu! Kansu,duk hayaniyar da ake yi lokaci d'aya duka sai aka yi shiru kamar ruwa ya cinye wajen,mijin Hajiya Amina yayi saurin matsowa cikin hard'ewar baki yana kallonsu da jefo musu tambaya "Hajiya! Kuna lafiya? Babu abunda ya faru da ku?" Hajiya Mariya tayi murmushin yak'e ta girgiza masa kai "Babu komai,lafiyar mu k'alau" a rud'e ya furta "Amma Hajiya ina kuka shiga haka babu sanarwa,Hajjo ta tayar da hankali sai an duba ku?" Kafin ya rufe bakinsa her brain had already calculated what to say,tana kallon sauran jama'ar da suka yi shiru suna saurarensu tace "Ehhh! Gaskiya bamu kyauta ba,sai dai yaya za mu yi,tafiya ta same mu da sassafe,sai muka ga bai kyautu a irin wannan lokacin mu kwankwasa muku k'ofa ba kuna bacci" saurin tarar numfashinta yayi "Amma Hajiya ko da sak'on waya kuka tura ai za mu san abun da yake faruwa" shiru ta d'anyi cikin kame-kamen abunda za ta fad'a,da sauri ta furta "To sai dai muce kuyi hak'uri,wayoyin babu chaji muka fita da su,sannan bamu dawo da wuri ba sai wajen 2:00am,kaga dai wannan lokacin shima bai dace mu kwankwasa muku gida ba" duka jama'ar gurin were pleased with her statement,it was there suka fara fashewa,masu Allah ya tsare suna yi,wanda suka zo d'aukan labari suka fita suna jin haushi. Bayan tafiyar mutanen Hajiya Karima tayi bayyanannen ajiyar zuciya tana fad'in "Waii Hajiya! Allah ya so ba ni kad'ai nake zama gidan nan ba,yau ai da ban san me zan fad'a ba idan mutanen nan suka tambayeni" Hajiya Mariya tayi makirin murmushi as she passes zuwa cikin parlor da wani takun tafiya irin nasu da suka san ta kan duniya,tun daga hakan basu yarda sun bari anji kan yadda al'amarin ya faru ba,a cewarsu za ayi musu dariya. Two weeks after the incident,duk inda suke tunanin samun mafita sun buga sai dai rashin nasara,and at this time duka abunda yayi saura hannunsu ko half na fili bazai siya musu ba bare gida,tun lokacin yau idan suka samu labarin wani malami da aikinsa yake ci a gari kaza,a goben za su tattara su tafi,idan sun tarar da ba yadda suke buk'ata ba,goben suka samu labarin wani,without thinking of abunda zai je ya dawo za su sake d'iban jiki su tafi,cikin wannan yanayin duk abunda suke tak'amar suna da ya fara janyewa,lokaci kuma yana ci gaba da tafiya. Two weeks later,which is two months da mutuwar aurenta,it was during this time suka samo wani bokan da aka ce idan yayi musu aikin tabbas zai yi za su yi mamaki,but cikin ayyukansa akwai sharud'a,suka ce sunji aun amince,yadda aka ba su labarinsa duk haka suka tarar,bayan zuwansu kafin suyi masa bayani ya dakatar da su,ya zayyana musu duk abunda yake tafe da su,Hajiya Karima ta amsa shi da haka ne duk abunda ya fad'a babu musu,boka ya kece da dariya,bayan ya dakata yace "Za'ayi muku aiki,sai dai akwai sharud'a" Hajiya Mariya ta cafe zance da fad'in "Ka sanar da mu kowane irin sharadi ne,za mu bi duk abunda kasa mu aikatawa,matuk'ar buk'atarmu zai biya" Boka yace "buk'atar ku zai biya sai dai sharud'a" jikinsu yana rawa suka ce ya fad'a,it was there b'ataccen ya fara shirya musu zancen "Da fari duk wani aikin da za muyi ba zai yi ba har sai Hajiya Karima kin koma gidan Alh Abubakar kin nemo kusanci da wani cikin na jikinsa like mata/y'a/mahaifi/k'ani/hadiminsa" Hajiya Mariya cikin kid'imewa tace "Aiki ga mai k'are ka,yanzun ta ina za ta samu wannan damar bayan lokacin da ya wuce munyi k'ok'ari mun raba shi da kowa,shin ta ina ne za
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180