Chapter 31
Chapter 31
masa nuni da tsakar gida,ya sake amsawa ya wuce,ina tsaye ina kallon y'an gidanmu gaba d'aya duk wad'anda suke gida suna nan idan aka cire mata na sama da ni da suke gidan aurensu,mutum goma sha uku suna tsaye suna kallon abunda yake faruwa,haka matar Baban namu itama tana tsaye,har Yayanmu ya gama watsar min da kayana ban iya nayi kwakwaran motsi ba,na sunkuya na tattara kayana ina jin zuciyata kamar za ta fashe da tsananin bak'in ciki,ina gamawa Baba ya fito daga d'akinsa ya kallesu duka ya girgiza kai,muryarsa cike da tsoratarwa "Wannan ita ce makomar duk wanda ya ji ba zai iya yi min biyayya ba,a matsayina na mahaifinku ni kad'ai ne gatan ku,shin ina iyayenki suke.!? Duk da suka watsar da ku akwai wanda uwarsa ta tab'a zuwa da sunan ta zo duba shi.!? Ni nake wahala da ku,bai zama dole ku bini ba.!?" Babu wanda ya iya amsawa,yace "Idan kunji ba zaku iya ba,kuna da zab'in ku tafi kuyi rayuwarku yadda kuka so,,sai dai ku sani daga ranar da muka rabu mun rabu kenan,har abada zan kasance a matsayin ba mahaifinku ba.. Sauran shawara ta rage ga mai hankali." Jikin kowa yayi sanyi,Baba ya juyo gare ni ya kalle ni "Maryam! Tun da har kin kasance bakya jin magana,ga hanya nan na baki kina da damar kiyi duk abunda kika ga yayi miki kyau,kamar yadda na jima ina tunatar da ke,duk ranar da Allah yasa na ji labarin kin je gurin y'ar uwarki za mu rabu,amma sai baki ji magana ta ba,,shi kenan tunda kin zab'e ta,ki je Allah ya bamu alkhairi.. Dan na cire ku a cikin zuri'ata ba wani abu ne da zai d'aga min hankali ba,Allah ya so ina da wasu y'ay'an.. Ba zan yi bak'in ciki ba,kuma dai Allah ya gani na tsaya akan tarbiyyar ku har na aurar da ku,tsakanin ni da ku idan akwai wanda ya zalunci wani ubangiji ya saka masa.." Yana fad'a ya wuce d'akinsa yana barwa Yayanmu sak'on "idan ta fita ka rufe min k'ofar gidana.." Duk y'an gidanmu sun yi cirko² kamar zakarun k'auye kowa si bina yake da kallo,nayi godiya ga Allah da irin k'addarar daya zab'a mana,sannan na d'auki jakar kayana nayi sallama da y'an gidanmu,dan na san ba lallai ne ko a hanya mu sake gamuwa ba.. Ba tare da na samu tausaya daga mahaifina ba,duk da kasancewarsa shi ne wanda yayi silar zuwa na duniya,y'an gidanmu ma kuma tun da Baba yace na bar masa gidansa babu wanda yayi ko da tari bare su iya bashi hak'uri ya barni na kwana zuwa da safe,,a cikin wannan daren na sake barin unguwar duk da kasancewata y'a mace na kama hanyar Sardauna crescent,na sauka a k'ofar gidan around 12am har da mintuna na bawa mai napep kud'insa na bud'e get na shiga na kulle,na k'araso bakin entrance nayi knocking,still tak'i zuwa ta bud'e,,na yi magana nayi bagging d'inta amma bata yi niyyar zuwa ta bud'e ba,na yi shimfid'a na zauna ina tunanin rayuwa a haka muka ga wayewar gari,da safe ma still na koma nayi magana amma bata kula ba bare ta bud'e,na tafi orphanage da ta fad'a min zata kaika da niyyar na karb'o ka,zuciyata da tunanin hakan zai sa idan Allah ya taimake ni ta ganka ta yarda abunda na fad'a mata gaskiya ne,,na sha wahala sosai a wannan yinin ranar kafin hukumar gidan marayun su yarda su bani kai,muka dawo gida na koma ta can baya wajen window da nufin yi mata magana ina rik'e da kai kana bacci,har lokacin tana zaune inda na barta,nayi ta rok'onta har dare shiru,na hak'ura nace "shi kenan za mu jira duk tsayin lokaci,muna nan tare dake ba zamu barki ba,kinga yaronki ma na karb'o miki shi.." Daga haka ban sake magana ba na koma inda nayi shimfid'a na zauna ina ci gaba da tunani,ban san me ya faruba dana barta a d'aki ba,bayan wani lokaci tazo ta bud'e k'ofar tana lek'owa,na d'aga kaina muka kalli juna da ita,jikina a sanyaye nayi murmushi nace "kin gani ko,bamu tafi ba muna nan muna ta jira mu zo gurinki." Bata yi murmushi ba sai gesturing fuskarta da take yawan yi kamar wacce ke jin wani abu na mata yawo a jiki,kusan mintuna uku muna kallon-kallo ta koma ta bar k'ofar a bud'e,na tattara y'an kayana na bita a baya ina rik'e da kai a hannu d'aya d'ayan muka kayanmu,,,zuwa na gidan na iske abubuwa da dama,wasu masu dad'i wasu kishiyarsa sai dai mafi yawa daga ciki sune marasa dad'in,rashin lafiyar Hauwa ba k'aramin gigita min tunani yaso yi ba,a wannan hali rashin fahimta daya shafi tunaninta,muka yi ta yawon zuwa hospital,daga karshe muka samu wani likita ya bani shawaran mu gwada zuwa psychiatry,saboda duk binciken da likitoci suka yi sun tabbatar kwakwalwarta ce ta fara tab'uwa,tun daga ranar da likitan nan ya fad'a min hakan bamu sake komawa ko wane irin hospital ba sai psychiatry,munyi yawo akan neman lafiyarta har ban san adadi ba,a nan Kano munje² har ban san adadin yawon mu ba,muka shafe tsayin shekaru biyar muna yawo tsakanin *DAWANAU* da gida,sai dai kullum muna nan tsaye guri guda tana dai under medication ne,naga lamari babu ci gaba na tattaro ta muka dawo gida,sati uku da fitowarta daga dawanau muka nufi birnin ikko (lagos),can d'inma dai yawon muka yi ta fama da shi,ita sun rik'eta a asylum mu kuma muka kama haya,a can ne saboda kasancewar baka gama primary ba na samu damar mayar da kai shool,har ka gama makarantar primary ka tafi secondary muna zaune a can,bamu da kowa a garin ni nake kaika makaranta ni nake d'auko ka,idan na dawo na ji da aikin gida da zuwa duba ta,har zuwa lokacin da kayi wayo kana iya zuwa da kanka ka dawo,,a takaice dai muka sake shafe tsayin shekaru sha biyu a Lagos gurin neman magani ba tare da samun nasara ba,,nasarar da zan iya cewa mun samu a wannan fannin duk abunda yake faruwa da ita bata duka,but idan abun ya haura mata za kaga tana yi kamar zata fita aguje tana surutai,bayan wannan babu wani abu makamancinsa sai dai ko shirun data koma yi daga baya,idan ka yi o magana baza ta amsa ba,haka ma surutai ta daina yi,,daga lagos al'amari yak'i a lokacin ka kammala secondary school muka sake dawowa Kano,dawowarmu babu jimawa idan baka manta ba shi ne farkon lokacin dana nema maka admission a U.K a jami'ar Oxford,after then na sake neman kasuwancin da zai rik'e mu na fara saboda dukiya idan ba'a juya ta tabbas wata rana dole ta k'are,bare mu da muka d'auki shekaru muna yawo,,mun shekara uku ina yawon kasuwanci komai dana san ana amfanin yau da kullum ina siyarwa,Alhamdulillah ubangiji shi ne komai,ya sawa mutane son kayan da muke kasuwancin su,Allah cikin ikonsa ya sake dafa mana kasuwanci ya karb'u,a da mu muke siyarwa cikin k'ank'anin lokaci ya juya al'amarin ya zama mun koma wholesaling sai dai mu shigo da kaya mu raba su ga retail's,Alhamdullah ba zan gaji da fad'a ba a tsakanin shekaru bakwai da dawowarmu kasuwancin mu ya tsaya da k'afafunsa mun samu wadata fiye da baya,Alhamdulillah alaa kulli halin,ba mu da wani damuwa daya wuce lafiyar mahaifiyarka,kullum rayuwarmu cikin haske take
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180