Chapter 139
Chapter 139
kai tace "Ok" yana fitowa ya tarar da su Abbah suna hira,ya k'arasa inda suke cikin girmamawa yace "Abbah! I would like to see the doctor" Rafeek yayi murmushi because ya fahimci abunda yake nufi,Abbah yace "Hope ba wata matsala kake son ganinsa?" Ya lumshe idonsa a hankali yace "No! I just think ya kamata mu canja hospital ne,gara mu koma Kano ko mu tafi UK" Abbah ya jinjina kai yace "No problem",tare suka je office d'in Dr Adam suka yi masa bayanin abunda suke buk'ata,yace babu matsala zuwa goben idan Allah ya amince zai discharging nasu,they thanked him and came out daga office d'in,sai ga driver ya kawo Malam,respectfully suka gaisa da Nuraz da mahaifinsa,here Abbah ya yiwa Malam bayanin da ya san zai gane game da Rafeek da Nuraz as his friend and his son-in-law kuma d'an amininsa,Malam greatly appreciated them,a nan yayi musu nasiha sosai,bayan ya duba jikin Nusrah bai zauna ba ganin da mutane ya koma gida because ya bar wasu bak'in a lokacin suna jiransa. Ranar gaba d'aya they stayed here at the hospital until 9:00pm sannan suka tafi,while Annie stayed by her side because she refused to let anyone stay with her and tak'i bari su tafi duka,yadda Abbah ya ga suna tafiyar da al'amuransu cikin wuni d'aya har mamakin shak'uwa da soyayyar dake tsakanin su yake yi,,,they were discharged from the hospital at about 8:00am,kai tsaye sai da suka fara zuwa gida,bayan Nusrah ta sake hutawa da yamma da suka ga jikin nata Alhamdulillah yayi sauk'i sosai unlike yesterday suka yi sallama suka bi flight zuwa Kano tare da Abba'nta,da yake motar da suka zo da ita dama ya siyeta ne saboda Malam (ya kai chin hanciš) so a nan suka barta,lokacin da suka sauka a Kano K'ofar Na'isa suka wuce,a tak'aice basu bar kano ba a ranar,cikin kwanaki biyu da dawowarsu kusan kullum Rafeek suna tare da Abbah har dare,here in Kano aka sake kaita AKTH suka ga wani consultant Dr,da ya tabbatar komai lafiya ya basu shawarwari on how to keep it in the future if such problem arises. Kwanan su uku a kano,ranar ana gobe za su bar k'asar Abbah suna hira da Rafeek a parlor'n gidansu da ya mayar na saukar sa duk lokacin da ya zo,kasancewar su a can suka sauka,Nusrah kuma still tana wajen Annie ko da suka zo Kano,Rafeek ya damu da shirun Abbah akan maganarsu ya kalleshi sosai ya kad'a kai ba tare da ya ce komai ba,Abbah dake kula da abunda Rafeek yake yi yace "Friend ya aka yi ne na ga kana min wani kallo?" Rafeek sighed before he finally adjusted yace "No kada ka damu,but gaskiya ina da wata y'ar tantama" Abbah ya k'ura masa ido yace "Akan me?" Rafeek yace "on u!" dariya Abbah yayi yace "Uhn! Well i'm listening to u" Rafeek ya yi ajiyar zuciya kafin ya watsowa Abbah tambayar "Anya friend kana da lafiya?" Cikin rashin fahimtar inda kalamansa suka nufa yace "Ban fahimta ba" Rafeek yace "Za ka fahimta,but ina so ka fad'amin,kana da lafiya ko mu fara nemar maka magani?" Dariya Abba yayi yace "ka ganni a kwance ina jinya?" Rafeek yace "ina tunanin wannan rashin lafiyar ya wuce haka" Abbah yace "really?" Rafeek ya kad'a masa kai yace "Fisabilillahi za kace min baka gano hakan ba?" Abbah yayi murmushi yana kallon Rafeek da yayi kichin² yace "Idan har maganar da kake min ne,ina farin cikin sanar da kai na amince da duk wacce ka ga ta dace da ni,but a nawa ra'ayin ina son macen da za ta so yarinyata,bayan wannan ba ni da wani sharad'i,to know that amincewar da nayi da kai shi ne yasa na bar zab'i na a hannunka" cikin tsananin murna Rafeek yace "Do u really agreed friend?" Abbah yace "absolutely sure" Rafeek ya rik'e hannunsa sosai zuciyarsa taf farin ciki yace "Toh batun Malam fa? Kun yi magana?" jim Abbah yayi kamar mai tunanin wani abu,a hankali ya sauke numfashi yana kallon Rafeek yace "na so na yi masa maganar,sai wannan incidence d'in ya faru,but zan yi masa waya in Allah ya amince na sanar da shi,ya taya mu addu'ah Allah ya zab'a mana mafi alkhairi" Rafeek ya amsa yana jin wani irin nutsuwa yana saukar masa,they chatted for a long time and then Abbah yayi masa sallama,Rafeek yayi masa rakiya har bakin mota,bayan ya shiga mota ya zauna kafin driver ya ja motar Rafeek yace "Friend,u allow me to choose a partner for u,but har yanzu ban ji ka tambayi wace ce ba?" Abbah yayi dariya yana kallon Rafeek yace "ko wace ce a yanzun ba shi ne abunda yake damu na ba,what i need most is to know her character,yanayin mu'amalarta da mutane,tana da addini ko babu?" Rafeek yace "Duka wad'annan ta had'a su,including the one u didn't mention,but in Allah ya amince goben i'll let u know who she is!" Abbah yayi murmushi yace "Allah ya kaimu" suka yi sallama driver yaja mota suka tafi. Lokacin da Rafeek ya dawo daga raka shi ya tarar da Lolly ita da Bareerah suna fira,yana shigowa Bareerah ta tashi ta yiwa Lolly sallama ta tafi gida,bayan fitarta Lolly ta wuce bedroom here ta same shi yana magana a waya,but kafin ta k'arasa zama sai ya katse kiran yana cewa za suyi magana later,fuskarta a sake tace "Yallab'ai ka korar min mai taya ni hira" yana yi mata murmushi yace "A'a ba ni na koreta ba,ta dai ganni ta tafi" tace "shigowarka ai shi ne dalilin tafiyar ta" yace "Na amince da abunda kika fad'a" he kept quiet and looked back yace "Ina Noor ya shiga? Yau gaba d'aya ba na tunanin na ganshi tun safe" tashi tayi tace "Uhn! Maybe ka fini sanin inda ya shiga,ni da nake nan cikin gida ina zan san inda ya shiga?" Yayi jim a hankali kuma ya sake cewa "ya kamata gobe ku shirya da wuri ba na son tafiyar tsakiyar dare" ta amsa tana cewa "in Allah ya amince ba za mu yi latti ba" yace "Allah yasa". A gefen Nuraz kuwa tun da suka sauka a k'asar he could not figure out ina hankalin Nusran ya nufa,duk lokacin da yake son yi mata magana sai yaga ta k'i bada hankalinta a kansa,ko magana yayi bata tankawa,ga shi tun da suka dawo Kano kullum yana gidan but bata wani ba shi lokaci bare hira ya had'a su,lamarinta ya fara damunsa,sai dai ya rasa waye zai taimaka masa yayi finding out inda matsalar take,but still ya kasa sanarwa kowa,da yaji cewar washe gari za su koma UK shima sai ya tattara komai ya jingine ya barwa su koma d'in idan yaso sa yi duk wacce za su yi,kullum a nan gidan yake wuni baya komawa gida sai dare,even though ba hira suke yi da ita ba,but staying with Annie yafi komai d'auke masa damuwa,washe gari misalin k'arfe 8:00am jirginsu ya tashi,sai dai wani abun mamaki even though guri d'aya suke zaune a seat d'in gaba shi da ita bayansu kuma iyayensa but tsayin awanni 6 da wasu minutes she did not speak to him,har tayi bacci a jikinsa ta farka,suna sauka lokacin dare yayi a k'asar,bayan shigowarsu babu wani zaman hira da suka yi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180