Skip to content

Chapter 12

Chapter 12

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,280 words 0 views Progress saved
Download Book

yatsunsa biyu manuni da na tsakiya,,idan ka duba duka nima bawai ina dagewa bane akan lallai sai munyi hakan zai nuna kulawarmu gare ta ba,sai dan ina ganin yin hakan shi ne zaifi bamu damar taimaka mata ba tare da anyi zarginmu ba,ni ina yi mana kwad'ayin matsayin ne kawai,wannan ne yasa nake sake tunatar da kai,,shin a lokacin da wani namu yake neman taimako mu baza mu nemi taimakon wasu bane..? Ya kamata ka duba maganata da kyau,tamkar jihadi ne zamu yi idan har munyi nasara..!" Alhaji zakar yayi shiru bai ce komai ba tsayin lokaci yana nazarin maganarta,Hajiya ta sake yin amfani da wannan damar ta dunga kawo masa hujjoji da dalilan da take ganin idan har sun taimaki Hauwa zasu samu lada har gurin Allah,,hankalin hajiya bai kwanta ba,sai data tabbatar Alhaji ya amince zai nemawa Rafeek auren Hauwa.. Wannan shi ne mafarin lamari,ina nufin mafarin matsalolin rayuwar Hauwa da mu kanmu..... #Share. #Real Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 *The gift u gave me was more than perfect in each and every way..Thank u so much for it Cweet Mammah (Manab). I will always preserve and keep it with me forever.* Pᴀɢᴇ 5. #Tᴜʀᴍᴏɪʟ Bayan Alhaji zakar ya gama yanke hukunci,shawaran samun Baba yayi a washe garin ranar da nufin ya sanar da shi ya amince da maganar,but da nufin nemawa Rafeek auren Hauwa zai je kamar yadda Babanmu ya buk'ata,kamar wancan lokacin suka had'u a k'ofar gida,Alhaji zakar ya rattabawa Baba buk'atarsa,a nan Baba ya fututtuke fuska gani yake kamar cin fuska ya kawo Alhaji zakar,bud'ar bakin Baba a take yace "Haba Alhaji,,kada ka mai dani wani shawaragi mana,banda kai ko k'aramin yaro na koma ai kasan babu yadda za'ayi na yarda da cewa kamar kai zaka amince ka nemawa dank'a auren y'ar wajena.. Sai dai kuma ban sani ba ko ka zo ne ka zolaye ni kaji an samu wanda ya taya,amma ba kai da kanka kace ka zo nemawa dank'a aurenta ba,,ina laifinma kace mai gadin ka ko y'an aiken gidanka..? Wannan kam ina iya yarda kuma na amincewa da kai." Alhaji zakar yayi dariya da yake ya san iya gaskiyarsa ya fad'a yace "ko kad'an malam Baba ban zo da nufin na zolaye ka ba,,alal hak'ik'a kamar yadda ka ji na fad'a maka babu batun wasa a magana ta,wannan itace gaskiyar zuciyata kuma ita na fad'a maka,ko ka yarda ko kada ka yarda ni na san ban zo da nufin na yaudare ka ko na cutar da kai ba,kada ka manta tun farko kai ka bani dama kuma naga na yaba da tarbiyyar yarinyar ka,ina da buk'atar amfani da wannan damar daka bani,shi yasa na zo gare ka da batun,idan ka amince kamar yadda ka fad'a ranar jumu'ah idan Allah ya kaimu sai a d'aura auren,dama kace a cikin satin nan ka shirya aurar da ita ko ba haka ba.??" Baba yace "haka nace,,amma batun kana neman aurenta wa dank'a na fasa,ni da kaina zan nemo wanda ya dace da ita na aura masa." Alhaji ya sake yin dariya yana kallon Baba daya fututtuke fuska yace "amma malam Baba kasan ba haka muka yi da kai ba tun farko ko.?" Baba yace "to yaya muka yi..?? Ina ce nina baka dama tun farkon.. Yanzun kuma naga hakan bai minba na canja.!?" Alhaji yace "haka ne kai ka bada dama,nima da naga ina buk'ata nazo da k'ok'on barata,kayi hak'uri ka yarda,kaga zumuncinmu ya sake k'arfi ko ba haka ba.?" Baba dai yaga kamar Alhaji zakar na neman maida lamarin wasa duk da shi har zuciyarsa yake maganar,tsam ya tashi ya bar masa gurin ba tare da ya samu damar ce masa komai ba,Alhaji har lokacin yana dariya saboda yadda Baba yayi fushi akan y'ar maganar shima ya tashi ya bar wajen,sai dai wannan karon ko daya tashi maimakon ya shiga gida,kai tsaye ya nufi gidan mai unguwa dan yafi son ace manyan unguwa su shiga cikin lamarin yarinyar ko da Baba ba zai bawa Rafeek aurenta kamar yadda ya fad'a ba,yana so aja hankalinsa ya fasa aurar da ita a wannan lokacin,,anyi sa'a Alhaji ya samu mai unguwa a gida,suka yi magana ta fahimta,ba'a d'auki lokaci mai tsayi ba mai unguwa ya aika d'an sak'o ya kira masa Baba,yaje aka sake maimaita zancen kamar yadda tun farko suka yi tsakaninsu shi da Alhaji zakar a gaban mai unguwa da y'an majalisar mai unguwa,jama'a suka shaida yadda akayi,mai unguwa ya bawa Baba hak'uri akan ya janye batun aurar da Hauwa a matsayinta na karamar yarinya saboda matsalolin da ake fuskanta game da aurar da k'ananun yara,sai dai fa Baba ya kafe yace shi bai ga dalilin da zai sa ya canja ra'ayi ba,duk yadda za'ayi anyi akan ya sakko amma ya kafe kamar lalataccen k'arfe,bisa dole mai unguwa da sauran yan majalisarsa suka hak'ura suka kyale shi bcos y'arsa ce kuma shi yake da iko da abarsa,yana da damar yayi duk abunda yaga yayi masa dai²,a nan ko da suka ga an ciza an busa bai amince ba Alhaji zakar ya sake gabato da buk'atarsa ta son amincewar Baba da batun nemawa Rafeek auren Hauwa'r idan ya amince,Baba yaga da gaske Alhaji zakar yake babu batun wasa,nan take ya amince,mai unguwa suka shiga cikin maganar aka tsaida ranar jumu'ah ta zama ranar d'aurin auren Hauwa da Rafeek. Anyi addu'o'i na neman sanyawar albarka kafin daga nan taron ya tashi,magulmata kuma suka samu na yi,aka tafi aka fara yad'a cewar Baba ya ga kud'i shi yasa ya amince ya bada y'arsa ga d'an Alhaji zakar ba tare da tunanin abunda zai faru gaba ba,,cikin k'ank'anin lokaci gari ya d'auka,duk inda ka zaga maganar auren ake,lungu da sak'o duk inda mutum baya tunani taje har ta wuce,,ranar jumu'ah bayan an sakko daga masallaci aka d'aura auren *Rafeek Zakar Labbo* da amaryarsa *Hauwa Baba Muhammad*,abisa mafi ingancin sadaki,d'aurin auren daya samu halartar manyan mutane daga b'angaren Alhaji zakar da Baba cikin har da manyan y'an siyasa na k'asa daya shiga ya fita ya gayyato duk da yake bai jima da fad'awa harkar bin y'an siyasar ba (kuji fa baba da k'arfin hali,mutumin da bai da wadataccen matsuguni shi ne ya fad'a siyasa). A dai² lokacin da ake ta hidimar d'aurin aure,a b'angaren ango babu wanda ya sanar da shi badak'alar da ake a gidansu,bcos baya garin yana Zaria da yake a can yake karatu (A.B.U),kuma lokacin bai jima da komawa ba,wannan dalilin yasa Alhaji yace kada a sanar masa shi da kansa zai masa bayanin komai idan an gama hidimar,da yake ma duka ba a lokacin zasu tare ba,yafi so sai Hauwa sun kammala secondary zuwa lokacin ta k'ara girma sai ayi biki,shima Rafeek zuwa lokacin ya kammala degree d'insa na farko,akan haka Alhaji zakar ya bar batun but yace duk lokacin da Rafeek yazo hutu zai had'a su duka ya sanar da su matsayinsu ga juna,,bayan an yi d'aurin aure a ranar at that night Alhaji yasa aka d'auko Hauwa da y'an kayanta daga gidanmu aka mayar da ita gidansa,a cewarsa wannan lokacin it was his greatest right to take care of her and all her other needs kasancewarta matar d'ansa,daga ita har d'an nasa kuma duka k'ark'ashinsa zasu ci gaba da zama

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180