Chapter 112
Chapter 112
nothing for her,as he was tired of jin yadda take masa kuka quickly yayi turning bedside lamp,he looked up at her crying face jikinsa sai kyarma yake yace "did i promise u that.?" Ta gyad'a masa kai alamar a'a ya lumshe idanunsa as he felt himself overwhelmed saboda masifar daya tsokanowa kansa,he looked at her as she pressed her legs against his back a ransa yace "she want but tsoro ya hana ta fahimci komai.." Saurin kashe lampshade d'in yayi ya d'agota yana k'ok'arin haska k'asanta tayi saurin had'e k'afafunta,babu yadda bai yi da ita ta bud'e ya gani ba ta k'i yarda,dole haka ya hak'ura ya kyaleta ba don ransa ya so ba ya sauka ya nufi hanyar bathroom,even though cikin duhu ne but daga yadda take she could see him when he got up,barely ya shiga bathroom and lay down in the tube,letting himself and his body cool with his eyes closed yana sauke ajiyar zuciya yayi wanka ya fito,slowly he continued to walk past to the closet ya canja wasu night wears d'in and then ya wuce saman resting chair ya kwanta idanunsa a rufe ya dafe mararsa da har lokacin bata daina masa ciwo ba,Nusrah who had just cried long kafin ya fito tuni bacci ya sake d'aukarta banda ajiyar zuciya babu abunda take yi,and on Nuraz's side kuwa that night there is nothing he can sustain after his misery,duk sanda zai kalli inda take zai hangota ne tana bacci cikin nutsuwa but shi dai ko da ake cewa bacci b'arawo ne bai samu ya sace shi ba,da asubah tayi he wakes up and goes to the bathroom ya d'aura alwala yana fitowa ya zo ya tasheta,data bud'e ido ta gansa a kusa da ita tayi saurin komawa ta rufe jikinta bcos yadda ya barta a haka tayi bacci bata samu damar suturta jikinta ba,ya wuce bai tsaya kallonta ba gudun kada lokaci ya k'ure masa,yana barin gurin tayi k'ok'ari to get her dress up and then ta tashi ta nufi hanyar bathroom,bayan ta yi wanka ta d'auro alwala ta fito a hankali tana bin gefe da sunkuyar da kai saboda wani irin kunyarsa da take ji,bayan ta idar da sallah ta yi azkarus'sabah wal-masa'a a nan inda take ta fara gyangyad'i,he looked at her and said nothing until he finally let her falling asleep,ya d'auketa ya mayar saman bed,he turned with the intention of leaving the place yaji ta rik'o hannunsa,he quickly turned suka had'a ido da ita,cikin jin kunya tayi k'asa da idanunta tace "Morning.?" He answered with his face slightly frown because of the pain he had been feeling through the night,slowly ta sake masa hannu ganin yadda ya wani had'e rai,tana kallonsa ya wuce saman resting chair ya zauna yana juya kai da matsa saman kafad'arsa but yak'i kwantawa,as soon as he closed his eyes slowly she descended from the top of the bed ta lallab'a ta bayansa a hankali ta kai hannunta saman inda taga yana yawan matsawa ta fara matsa masa,saurin rik'o hannunta yayi ya zagayo da ita gabansa,looking at her with his coloured eyes saboda baccin da bai samu ya yi ba yace "What are u doing.?" Tayi wearing fuskar tausayi tana kallonsa tace "Taimaka maka zanyi na ga kamar suna maka ciwo ne gurin" ya tab'e baki yace "Uhn! Then?" Ta langab'ar da kai gefe tace "Nothing" ya sake tab'e baki yana had'e rai yace "Je ki kwanta za su daina",she said nothing at all,ganin haka yasa shi sakin hannunta,bai sake cewa komai ba ya ci gaba da matsa kafad'arsa yana yamutse fuska,she silently stared at him and turned around to look at the bed then she slowly return to her own words "To kai ka kwanta a can" he was silent ba tare da ya tanka mata ba,ta gaji da tsaiwa dan kanta ta koma saman bed tana ci gaba da kallonsa daga nan she didn't know when bacci ya sake d'aukarta. Kwanaki biyu tsakani rayuwarsu a cikin gidan abun sha'awa duk da har lokacin Lolly bata wani saki jiki ba,and kuma da yake oga Rafeek baya nan tun washe garin da suka sauka a k'asar ya tafi United States for his business career,sai gidan yayi remaining daga su sai Hajiya with her granddaughters,sai kuma guards dake tsaron lafiyarsu. At night she was sitting on top of the resting chair bayan ta gama shirin bacci ya shigo yaga tana gyara kwanciya,he looked up at the bed she had left slowly ya k'araso inda take and pulled off her spreadsheet data rufe half of her body,tayi saurin bud'e ido tana kallonsa,yana tsareta da ido yace "Me ya dawo dake nan?" She was silent and wondered what answer would she give him,carefully looking to the side tace "I just want to lay here" he stared at her and asked "Why?" She said "Because i always see u turning ur head and i don't feel that way." He raised his eyebrows as he whispered in his mind "If u are kind to me why don't u give me what i want?" He was literally looking at her until she leaned ta d'ago kanta a hankali taga ita yake kallo,tayi wearing fuskar tausayi tana rausayar da kai tace "Kaje ka kwanta a can,i'll lay here" ya girgiza kai da sauri yace "No,I usually lay here,u don't worry about that just go to bed." She nodded slowly tace "I won't lay there but u.." Gefenta ya samu ya zauna yana kallon bed d'in ya furta "Tausayi na kike ji?" She was silent as she looked down,he looked at her and said "Answer my question" gently she nodded her head,the smile on his lips released ya juyo ya fuskanceta yace "Really?" She lifted her head again,ya lumshe ido yana jinjina abunda ta fad'a a ransa,ta d'ago ta kalleshi tace "will u lay there?" He pulled his head back yana squeezing face and said "No." She quickly asked "Why?" Yace "i just dont want" tace "Let's go together" he replied to her yana tab'e baki "That doesn't make sense." Tace "Why not?" Yace "Because u don't want me to be around u all the night." She bowed her head shyly,k'asa² yace "Haka ne maganar da na fad'a?" She couldn't answer him ya tab'e baki yace "Well,kije kiyi kwanciyar ki,tunda haka kika zab'a" ta marairaice tace "Are u not angry with me?" Yana kallonta cike da tuhuma yace "Me yasa da na yi magana sai kin tambaya am i not to be angry?" As if she were being annoyed tace "Because if u are angry with me mala'iku za suna tsine min" he kept looking at her a ransa yace "Lallai ma yarinyar nan,wato ni ta mayar wanda bai san abunda yake ba" ya jinjina kai yace "Gani nayi abun a jikinki yake,and baki amince na tab'a ba,why should i be angry tunda ba nawa bane?" Tayi ajiyar zuciya kafin tayi magana yace "But u know what? Whether nayi fushi ko kada nayi,i have no way dole ne na hak'ura because i can't give myself anything da nake ra'ayin samu,except fushin da kike tsoron nayi,na fito na nuna ko kada na nuna,tab'a kin da ba kya so nayi,da hana ni hak'k'i na da kike nothing
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180