Skip to content

Chapter 141

Chapter 141

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,296 words 0 views Progress saved
Download Book

saboda yadda suka tarar da mutanen gidan well social nan suka saki jiki,da yamma lokacin da za su tafi kuma lolly ta cika su da kyautuka na girma,haka suma gefen su Nuraz yayi musu kyauta ta bajinta,suka yi musu rakiya har bakin mota Veronica ta ja su suka fice cike da kewar mutanen gidan.Later on kusan kwanaki uku da dawowarsu jikin Nusrah yayi sauk'i sosai ta koma skul taci gaba da karatu,shima yallab'ai ya samu damar mayar da hankalinsa kan aikinsa sosai. In less than two weeks da dawowarsu daga Nigeria,on the side of Rafeek,on behalf of Abbah da ya bashi wuk'a da nama,ya jajirce sosai for nothing other than to find a solution for him,and by the time Alhamdulillah komai yana tafiya dai²,Baba da duk wanda ya kamata su sani,Rafeek ya isar musu da maganar neman auren da Abban yake son ayi masa,cikin hukunci na ubangiji tafiya har ta fara yin k'arfi,while itama Annie a nata side d'in lokacin ko da Baba ya zo mata da maganar bata yi jinkiri ba ta amince,bayan nan suka yi shawara da Lolly hundred percent ta bada goyon baya,haka shima Abbah a nasa b'angaren zuwa lokacin ya kasance yana yin komai da k'arfinsa musamman da ya san ko wace ce Rafeek d'in yake masa kwad'ayin ya aura,sai dai ya ji matuk'ar mamaki lokacin da yake samun labarinta kasancewar tun da Abbah ya fara ganinta baiyi tunanin Annie ba ta da aure ba,and here he gives his hundred percent approval,even though da Baba ya kawo maganar Annie bata yi rejecting ba,but to that point ta jajirce wajen yin addu'ah akan al'amarin and seeking for the best,tun da aka samu duka b'angare biyun suka amince,Rafeek ya wuce gaba,baya nan baya can ko ina aka juya yana nan tamkar b'arin k'wandala. Duka sai ya zama maganar auren ba'a saka lokaci mai tsayi ba,bisa shawarar da iyaye suka yanke,an tsayar da ranar d'aurin aure ne kawai saboda ganin dukan su ba yara bane,but an ba su lokacin da za su karasa sauran shirye²,while a nasu gefen su ganin hakan sai yasa suka ce suma sun hak'ura da duk wani hidimar aure sun barwa yaransu,a nan dai aka tsayar da wata d'aya duka. It was here that Abbah refrained from needing anything,acewarsa yin hakan a gurinsa would be a reward for Annie and her family bisa kula masa da y'arsa da tayi,Annie dai tayi murmushi kawai and said nothing,but ko da lokaci yayi a nan ta gwada bata san wannan maganar ba,though Annien didn't think anything would happen daga Abba'n,but ta ce ne yin hakan tamkar self-respect a gareta,and zai yi relieving nata gudun samun matsala wata rana abu yazo da gori,har ma take cewa maganin kada ayi shi ne kada a fara,ko da suka ga ta dage a nan d'in Rafeek yasa akayi order komai na kayan gida da d'aki on behalf of Lolly. Lokaci ya ci gaba da tafiya,yayin da a kowane b'angare rayuwa take zuwa da sauk'i,izuwa lokacin kuma a b'angaren mutanen k'asar London,daga Hajiya har su Maimunatu tun ana saura sati guda d'aurin aure suka sauka k'asar,duk wasu shirye² sai ya kasance da su ake yinsa basa nan basa can,saboda hidimar ya had'e musu guri d'aya,su kansun sai suka had'e suma suke yin abun a lokaci d'aya komai ya dawo Kano,kasancewar tun da suka zo Abbah ba shi da wani mutum d'aya da zai nemi shawararsa sama da Rafeek wannan dalilin yasa lokaci yayi masa k'arancin samu,ba ya samun lokacin zaunawa ya huta sai dare,safiya tana yi kuma zai sake fita,ita kanta Lollyn da yake ba samun lokacin zaunawa take yi ba lamarin sai ya zamar mata bak'o,saboda bata taba yin irin hidimar da take kan yi ba,a haka ragowar kwanakin suka yi ta zuwa suna wucewa. Ranar Saturday da safe kasancewar shi ne ranar da aka yi fixing na d'aurin aure,da misalin k'arfe 11:00am aka d'aura auren Annie da Abba'n Nusrah,d'aurin auren da ya samu shaidawar manyan ma'aikatan gwamnati,manyan y'an kasuwa,had'e da jiga-jigan y'an siyasa na k'asa,a wannan d'aurin auren ne Nusrah ta had'u da Yayan Abba'nta da ta jima bata gani ba *MUHAMMAD SAJID*,da yake a lokacin shima ya zo k'asar saboda d'aurin auren Abba'n,kasancewar tun tana yarinya rabon da ta ganshi zuwansa kuma ba sosai ba sai lokaci bayan lokaci,and shima d'in kuma ba wai suna had'uwa ba ne kasancewar idan ya zo gombe yake zuwa daga can kuma ya koma,wannan dalilin yasa bata gane shi ba sosai sai da suka had'u,ta yi farin ciki sosai da ya kasance sun had'u,a nan tace in Allah ya amince idan sun koma za ta zo gida ta gaishe shi tunda yake cikin gari d'aya suke,shi ma d'in ya ji dad'i sosai,ya ji rashin dad'i kuma na biyewa matarsa da yayi yak'i bari yaransa su san danginsa,a wannan lokacin ma haka Malam yayi musu nasiha sosai yace ya kamata ya dunga zuwa ko da yaran ne idan ita hakimar ba za ta zo ba,cikin jin kunya yace in Allah ya amince duk zai taho da su idan sun samu hutu. Bayan gama d'aurin aure aka yi walima,na maza daban na mata ma haka,da yamma aka kai amarya asalin gidanta dake nan cikin garin Kano,kada kuso ganin yadda y'an uwa suke zuba santin gidan Annien musamman yadda aka tsara komai bisa wayewa da ilimi,komai na ciki an sauya an zuba sabo gwanin burgewa,shi kansa gidan sai ya zama kamar sabo irin wanda ba'a tab'a shigarsa ba,bayan y'an rakiyar amarya sun fara tafiya duka da yake dama ba wasu mutane ne na daban ba,y'an uwane kawai,gida ya rage lolly,Nusrah sai Bareerah kasancewarta y'ar amana,sannan a yanzun su duka suna yi mata kallon wata ta jikinsu saboda halacci,duk inda suke suna tare da ita ba-sa barin wani abu ya sameta ko ta wulak'anta,suna zaune lokacin kafin su tafi Annie ta kallesu ta yi shiru,because har lokacin bata gama yarda wai ita ce tayi aure ba,ta fi ganin abunda yake faruwa irin a mafarki d'in nan,Lolly da suke hira jin shirun na ta ya yi yawa ta kalleta fuskarta da fara'a sosai tace "Adda tunanin me kike yi?" A hankali Annie ta kalleta hawaye suna taruwa a idonta tace "Ina tunanin rayuwar mu ne a baya,yanzun da komai ya zama tarihi sai nake ganin kamar duk wad'annan abubuwan sun faru ne a mafarki!" Lolly tayi murmushi mai cike da nutsuwa tace "Haka ne Annien mu,amfanin bawa ya kasance mai hak'uri,juriya da addu'ah kenan,duk abunda ya same shi idan lokacin ya wuce sai ya dunga ganin kamar ba'ayi ba",Nusrah tayi dariya tace "Laaahh! Aunty kema Annien kika ce?" Duka suka yi murmushi,Annie ma ta yi murmushi mai tafe da hawaye,Lolly tana rik'e da hannunta tana kallonta take bawa Nusrah amsa "Tabbas Angel! Adda maryam ta cancanci na kirata da sunan mahaifiya,kasancewar tun ban gama wayo ba mahaifiyarmu ta rasu,daga wannan lokacin ta sakance ita take yi min komai,bayan ita ban san kowa ba,kasancewarta mutum ta farko da tunda na zo duniya bata tab'a gwada min k'iyayya ba,ta so ni da dukkan zuciyarta,ta zauna da ni a lokacin da na rasa hankali,ta kasance mai sadaukar da farin cikinta akaina,shin idan ban kira wannan matar mahaifiya ba da wane suna ya kamata na kirata?? Matsayinta a gurina ya wuce y'ar uwa

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180