Chapter 157
Chapter 157
nan" Kafad'a ya d'age alamar ko a jikinsa,ta rasa yadda za tayi da shi ya hak'ura suje ciki d'in,gashi shi sai wani cukuikuye ta yake sake yi,ta sake sassauta murya tace "please Hayat bai kamata wani ya ganmu a haka ba ka sani" ya d'ago kansa daga jikinta looking at her with his pale eyes that began to change yace "So what idan sun gani? Ke ba halalina b'ace? Su yi ta gani mana ko a kanki nake ina ruwana da ganin su ko na ce wani ya kalle mu?' Shiru tayi bata sake cewa komai ba ganin yadda yake magana ransa a b'ace,dan kansa da ya gaji da jagwal-gwalata ya bud'e musu motar suka fita. Da safe tun da Nusrah ta tashi ta shiga kitchen ta bada order breakfast da za'a yi musu,ta koma bedroom because she was early ready,tana shigowa taga ba shi da alamar tashi and ranar ya kasance akwai aiki because it's tuesday not weekend,har ta wuce za ta shiga bathroom ta sake dawowa,saman bed d'in ta haura a hankali ta kai hannunta za ta saka cikin curly hair d'insa daya bazo saman forehead yayi caraf ya rik'o ta,a tsorace tayi y'ar k'ara bcus bata san ya jima idonsa biyu ba,murmushi ya saki mai sauti yana ware idanunsa akan fuskarta,ta kalleshi idanunta sunyi rau² kamar za ta fasa kuka tace "u scared me fa" da sauri ya jata cikin jikinsa yana hitting bayanta da fad'in "I'm so sorry wife,i didn't know u would be scared" ta tura baki gaba tana sauke ajiyar zuciya tace "kuma tashin ka nazo yi kayi wanka shi ne kayi min haka" a nutse ya juyo da ita suka fuskanci juna looking at her beautiful face ya d'an sassauta yanayin fuskarsa yana rik'e da kunnensa yace "I said i'm sorry,if baki yi ba kuma just take revenge" ya k'arasa yana rage girman idanunsa,ta kad'a kai tana adjusting bakinta tace "na hak'ura but sai ka goya ni" murmushi yayi mata mai kyau yace "shi kad'ai kike so?" Ta kad'a masa kai,yace "Oyah! Hau muje" da sauri tana washe baki ganin ya juya tayi maza ta d'ane bayansa,murmushin gefen baki yayi ya mik'e da ita a bayansa,taku uku yayi bata san me ya shirya ba taji ya silmiyota,a tsorace jin kamar za ta fad'o ta fasa k'ara ta sake cukuikuye shi,ya fashe da dariya and backed her forward,yana kallon yadda ta kulle idanunta ya zaro ido da sauri ya kai bakinsa dai² nata ya fara aike mata da wasu irin kisses,bata yarda ta bud'e idanunta ba saboda tsoron da taji,jin saukar bakinsa cikin nata ta sake rik'e shi sosai and gave him all the help. After a long period of time yana kwance jikinta suna maida numfashi,yayi mata rad'a a kunne da sauri ta bud'e idanu ta kalleshi yayi mata wink,turo baki tayi tace "Tabbb' A'a'a na yafe" yace "Please" mutsu² ta fara yi tana fad'in "A'a'a! Allah na hak'ura" yayi murmushi yace "well! Get up na goyaki" Kafad'a ta mak'ale tace "Shima ba na so" yace "really?" Ta murgud'a masa baki tace "tou ba idan nace ka goya ni tsoro kake sawa nake ji ba" ya kad'a kai yace "Ba zan yi ba yanzun" tace "Ni dai a'a'a na hak'ura" ya murmusa yana jan tip noise d'inta yace "Gud girl,dama ba na son ina d'aukar ki da yawa,idan kika saba k'uiya za kiyi" ya k'are maganar da yi mata gwalo,sakin baki tayi tana kallonsa,da sauri ya rufe mata bakin yana fad'in "rufe bakin kada k'uda ya shige" she did as he said but didn't stop looking at him,ya sake yi mata wink a karo na biyu ya tashi,rik'o shi tayi fuskarta a shagwab'e tana fad'in "Allah Bazan yarda ba wayo kayi min nace na fasa,kuma Allah ni sai ka goya ni zan hak'ura" dariya yayi mata ya rik'o k'ugunta ya matso da ita jikinsa sosai sai da k'irjinsu ya had'u yana kallon tsakiyar idanunta ya d'age gira "waye yace kice kin hak'ura?" Tace "ai wayo kayi min nace haka" yace "kada kiyi min sharri" ta kwab'e fuska tace "Allah ni banyi maka sharri ba,ai da gadon can ma yana magana zai fad'a" yayi murmushi yana yi mata kallon k'asan ido yace "Let's ask tou" ta kallesa da sauri tace "ai dan ka san ba ya magana shi yasa za kace haka" ta k'are da zabga masa harara,murmushi yayi yana sake matsarta yace "Muje dai mu tambaya,kika sani yau yayi magana" yadda yake yi yana kallon lips d'inta da sauri ta fara turashi tana k'ok'arin zamewa,yana janye hannayensa daga jikinta ta wuce tana fad'in "Shi mutum kullum abu d'aya kad'ai ya sani." Bata karasa ba taji ya dawo da ita da k'arfi,bayanta ya had'u da k'irjinsa,ta bud'e ido za tayi k'ara ya d'ora fuskarsa gefen wuyanta yana kissing da sauke numfashi,tayi wani mugun ajiyar zuciya ta fara relaxing kanta,sai da taji yana k'ok'arin zarcewa tayi sauri ta rik'e hannunsa d'aya dake zagaye da cikinta,muryarta a raunane ta furta "please ka bari na had'a ruwan wanka time yana wucewa fa,we are about to late and u know akwai office" lumsassun idanunsa ya d'ago a hankali ya sauke su kan k'aton wall clock decorated with things like leaves,idanunsa suka hasko masa 8:20am da sauri ya bud'e ido sai kuma yayi sauri ya saketa,tayi murmushi bata bari ya gani ba ta wuce bathroom,saurin binta yayi ko ruwan bai tsaya ta gama had'awa ba ya d'auketa yasa cikin tube then ya bita,ta bud'e baki za tayi magana ya tura mata harshensa ciki yana sucking da sauri ta had'iye maganarta,yana jin tayi lak'was ya zare bakinsa,a gaggauce ya musu wanka suka fito,har suka gama shiryawa bata sake attempt na yin magana ba,ya kalleta lokacin da suke fitowa apartment d'in ganin bata kulashi ba ya tallafe waist d'inta k'asa² ya furta "Mr's I" Da sauri ta fito da idanu waje a hargitse ta furta "ka sake ni kana kallon yadda security suke kallonmu fa" ya d'age shoulder alamar ko a jikinsa,ita dai duk kunya ta cikata sai mutsu² take but bai bari ta iya k'wacewa ba har ya bud'e mata mota ta shiga ya rufe,ya zagaya d'ayan side d'in ya zauna,ya fara warming motar ta bud'e ido da sauri ta furta "wait please" yayi saurin kallonta irin "what?" D'innan ta kama murfin motar za ta bud'e ya watso mata tambaya "what happened?" Da sauri tace "I just forgot something" ganin za ta fita da sauri ya rik'o d'ayan hanunta,tayi saurin waiwayowa ta kalleshi za tayi magana,ya lumshe mata idanu yace "calm down everything is in the booth" ajiyar zuciya tayi sai kuma ta furta "thank u" daga haka bai sake cewa komai ba ya maida hankalinsa kan tuk'i tana zaune gefe lokacin zuwa lokaci tayi magana sai ya d'an kalleta yayi murmushi,idan kuma ya kama dole sai ya yi magana sai yace "um'um ko ehh" har suka k'araso Nuffield health maganarsa baifi a counting ba,yana yin parking ya fito ya bud'e mata ta fito,ya wuce ya bud'e booth ya sauke basket manya biyu da wani madaidaici,ta tsuguna kad'an za ta d'auki babba yayi sauri ya dakatar da ita da fad'in "um'um! Take that one wannan yana da nauyi,and na san ki da son jiki ba iyawa ma za kiyi ba"
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180