Chapter 58
Chapter 58
ta mirror as she collected her belongings tana fita ya biyo bayanta,a bakin entrance suka tsaya duka tana knocking door d'in cikin siririyar murya tace "Thank u" he said nothing Bareerah ta bud'e musu suka shige suna gaisawa da ita. Ranar ma har dare Aatif bai kira ta ba,she was tired of calling him out,wayar yana shiga tayi sa'a ya d'auka suka gaisa yace "lemme call" ya fara hanging call d'in,after like 20 minutes har ta fitar da rai ya kira,ta d'auka a sanyaye tana jin damuwa tana taso mata,ta daure tace "Kuma shi ne daga cewa za ka kira sai kak'i kira" yayi ajiyar zuciya yace "dan Allah ki yi hak'uri baby,wallahi ba da gangan nak'i kira ba" tayi shiru tana saurarensa yace "Ko ranar da muka rabu naje gida,mun yi magana da Mommy ne so da matsala ne shi yasa,and na rasa yadda zan yi,har yanzun k'ok'ari nake ta amince min muyi aure,ni idan ta ni ne banga dalilin da zaisa ta hana ni aurenki ba,cos ana auren karuwai ma bare ke da ba haka kike ba,amma dan Allah kiyi hak'uri in sha Allah babu abunda zai tab'a alak'ar mu.!" Tayi ajiyar zuciya bata ce komai ba,yaji tayi shiru yace "Baby are u there.!?" K'asa² tace "Ehhh!" Ya sake sassauta murya yace "Baki ce komai ba to" tace "what do u want me to do.!?" Yace "promise me babu abunda zai shafi alak'ar mu" tace "Shi kenan" yace "Thank u baby,I love u" tace "Love u too" basu wani yi hira ba sosai sai hakur'in da yake ta bata tace babu komai yace in sha Allah zai yi k'ok'ari yaga Mommy ta sakko ta kyale su sunyi aure,ita dai bata sake cewa komai ba saboda jikinta yayi sanyi da lamarin amma kuma har lokacin bata ga laifin Aatif d'in ba ko haushinsa bata ji ba,suna gama waya ta kira number Nuraz da tayi saving da *"GUARDIAN"* A time d'in shima ya jima yana expecting call daga gurinta,bcos tun shigowarsu bayan ya gama abunda yake yi ganin bata fito parlor ba shima ya wuce yayi zamansa a bedroom yana ta tunanin abunda zai faru,yana zaune gefen bed bayan fitowarsa daga wanka kiranta ya shigo masa,ya d'auka ya duba yaga new number ne,har ya yi kamar ba zai d'auka ba ya tuna d'azun ya bata number,da sauri ya d'auka daf da kiran zai katse,a sanyaye yaji muryarta tayi masa sallama,ya lumshe idonsa ya bud'e ya amsa mata yana kwanciya,tayi shiru tana tunanin abunda za tace masa,shima yayi shiru bai yi magana ba yana jira yaji me zata fad'a,a hankali ta k'arfafa zuciyarta ta fad'a masa yadda suka yi da Aatif,idanunsa a kulle yayi shiru yana tunani,bayan wani lokaci yace shi kenan ta bari suga abunda zai faru gaba,ta amsa masa a sanyaye,basu jima ba suka ajiye wayar,bayan nan tunani yayi tayi anya alak'arsu da Aatif zai d'ore.!? Tun yanzun an fara samun matsala daga wajen iyayensa,what will happen next?!? He doesn't know. In one week though Aatif yana kiranta sosai yanzun har skul yana zuwa ya sameta suyi hira har wani lokacin ma ya dawo da ita gida,but maganar auren dai har lokacin shiru babu wani feedback,ta gaji da shirun nasa ta tuntub'e shi saboda Nuraz yace zai yi masa maganar tace ya bari za tayi masa,Aatif yace ta k'ara hak'uri har yanzun yana kan k'ok'ari ne,al'amari yaci gaba da tafiya,bayan wasu weeks ta sake masa maganar ya sake cewa ta k'ara hak'uri,kwanaki uku tsakani kuma ya sameta da batun,a lokacin suna zaune cikin motarsa ya kawota gida daga skul,sun yi shiru na wani lokaci yayi breaking silence yana kallonta yace "Baby gaskiya i'm tired" ta kalleshi da fuskar tuhuma tace "How tired are u.!?" Yace "To baby i don't know what my mommy's motive is,na fad'a mata ke nake so amma tak'i fahimta ta" tayi ajiyar zuciya bata ce komai ba,ya juyo yana facing d'inta yace "Baby" tayi saurin kallonsa,idanunsu suka yi merging guri d'aya yace "Do u love me.!?" Tayi shiru tana ci gaba da kallonsa,ya marairaice mata yace "talk to me,ina son mu samu matsaya d'aya" ta kad'a masa kai,yace "Duk abunda nace miki za ki yarda.!?" Tayi jimm kafin tace "Ehhh" yace "will u marry me.!?" Ta tsaya kallonsa ya rik'o hannunta yana murzawa yace "just answer me" ta kad'a masa kai,yayi ajiyar zuciya yace "Na yanke shawara" tayi saurin tambayarsa "akan me.!?" Yace "za muyi aure" tace "how can we get married.!?" Yace "by gotten secret marriage" wani irin dumm taji kanta da k'irjinta sun yi a lokaci guda tace "Auren sirri fa kace" ya kad'a mata kai ta girgiza kai tace "what about a secret marriage.?" Yana kallonta yace "Baby this is the only way we can be saved" ta d'ago tana kallon cikin idonsa tace "I can't marry without my parents consent.!" To him bai gano aibun yin Secret marriage d'inba,neither right nor wrong because of what she says ya tsaya kallonta ko k'iftawa babu,but shi dai har zuciyarsa yaji ya amince and itama kanta idan har tana son sa da gaske dole ma ta yarda su yi hakan..... #I'm sorry Habibtiiys rashin NEPA kwana biyun nan yasa posting d'in ya zama sai a slow wollahi. #Share pls. #Real Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 *Words may not suffice to express the heartfelt sorrow that i feel for the passing of ur father Bilkisu Sa'eed (Gimbiya) may our condolences bring u peace during this painful time..Allahummagfirhu allahummarhamhu..*👏 Pᴀɢᴇ 23. #Gᴜᴇꜱᴛ Yanayin kallon da yake mata yasa ta kauda kai gefe a hankali tace "What are u looking for.!?" Ya tab'e baki yana d'auke kai shima yace "Who are ur parents.!?" Ta d'ago tana kallonsa tace "The one i was with" ya sake tab'e baki yace "iyayenki ko dai iyayen rik'on ki.!?" A mamakance ta kalleshi ta kasa magana,a tunaninta ko wani ne ba shi ba bai kamata ya yi mata wannan tambayar ba,bare shi da take bawa mutunci da daraja,yace "kalamiiy saah.!?" Ta had'e rai tace "koma yaya ka d'auke su ni matsayin iyaye na d'auke su,bcos sun yi min komai,sun so ni duk da kasancewar ban had'a alak'ar jini da su ba,sun min karamci,sun martaba rayuwata fiye da mahaifan da suka haife ni,sun killace ni,sun samamin farin ciki,idan ba dan su ba ta yaya ne za ka ganni har kayi tunanin tsayawa da ni.!?" yayi murmushi yace "shi kenan na ji,no matter what their position is i don't care,all i need is to get married,and i want it to become privately" kai tsaye ta furta "impossible Aatif" angrily yace "it must happen,if u want me u have to accept it.!" ta girgiza masa kai alamun A'a,ya had'iye saliva's yana kallonta da wani irin yanayi yace "Well since that didn't work out,sai mu tsayar da alak'ar dake tsakanin mu ko.!?" a tsorace ta ci gaba da kallonsa ya d'aga mata gira yace "i mean it",shiru tayi tana tunani jikinta duk yayi sanyi,ya d'auke kai daga kallonta yace "kin yi shiru" a sanyaye ta d'aga kai ta sake kallonsa tace "ka bani lokaci nayi shawara" tab'e baki yayi yace "shi kenan,amma kada ya d'auki lokaci" bata sake yin magana ba ta bud'e motar ta fita ko sallama bata iya tsayawa sunyi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180