Skip to content

Chapter 48

Chapter 48

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,285 words 0 views Progress saved
Download Book

ya kwantar da bayansa a saman bed d'in ya lumshe idanunsa,jin zuciyarsa yake ta yi masa wani iri saboda b'acin rai,jikinsa banda hucin zafi da shivering babu abunda yake,hannunsa ya d'ora saman forehead d'insa ya dafe "Me yasa za ki gansa yanzun.!?" Ya furta a k'asan mak'oshi a zafage ,bud'e k'ofa akayi a hankali,bai tashi ba har ta k'araso cikin d'akin,yanayin da ta gansa a ciki yasa tayi saurin juya masa baya,a rikice tace "Wai ka zzz.. Zo..!" Tana fad'a bata jira ya amsa ba ta fara tafiya za ta fita,bai tashi ba har lokacin idanunsa a lumshe yaji alamun ta bud'e k'ofa za ta fita ya d'ago a hankali yana fad'in "come over here" ta tsaya cak a inda take bata juya ba,ya tashi ya zauna sosai ya maida hannayensa baya ya dafe su a saman bed,chest d'insa ya d'ago yana kallon yadda take kame²,yaja siririn tsaki yace "Ba dake nake ba,kika juya min baya.!?" Ta kasa juyowa ta kalleshi,ya mik'e a hankali ya fara tafiya yana rangaji kamar ya sha wani abu,har ya tsaya a bayanta bata sani ba sai da yayi magana,ta juyo a razane ta ganshi tsaye daf da ita,tayi saurin rufe idonta,za tayi magana ya rigata "Bakya ji ko.!?" Ta girgiza masa kai,yace "Mene ne ya hanaki yin magana.!?" Ta fara in'ina,a masife yace "Speak well.. I don't want any of ur in'ina" a tsorace tace "To kasa riga." Sai lokacin ya kalli jikinsa daga shi sai nickers,yayi tsaki ya juya mata baya da sauri yace "Who's calling me.!?" Da sauri idanunta a k'asa tace "Annie.!" Ya tab'e baki yace "Jeki gani nan zuwa" ta fita da sauri ko tsayawa taji abunda zai sake cewa bata yi ba,yana jin ta rufe masa k'ofar yayi maza ya fad'a bathroom,wanka ya fara yi ya d'auro alwalar maghreb,yana fitowa ya gyara sumar kansa ya shafe jikinsa da mayukansa,sannan yasa long sleeve ya kawo wani wool men sleeveless sweater mai V-neck saboda yanayin sanyi ya d'ora a sama ya kamo hanyar fitowa. *** Yana kallon sanda motarsu ta bar gurin but ya kasa motsawa,almost 30 minutes ya d'iba a gurin yana tunanin anya itace ko kuwa mai kama da ita ya gani.!? Wata zuciyar tayi saurin fad'a masa "Wannan fa ba kama bane kawai,ita ce da gaske.." Saurin katse tunaninsa yayi ya juya ya fara bin inda suka yi da kallo,but ko alamar su bai gani ba,da sauri ya juya ya nufi inda driver'nsa yake,tun kafin ya k'araso cikin hayaniya da wannan tsadadden turancin nasa yace "Hey.! tada mota muje.." A rikice baturen ya juya ya yi tunanin ko wani abu ke shirin faruwa a arean da suken,ya bud'e masa mota Rafeek na shigewa ya rufe yayi saurin fad'awa shima ya tada mota ya juya ya d'auki hanyar da zata mayar da su gida da mugun gudu. RAFEEK dake zaune a baya ya zuba idanunsa kan wayarsa yana kallo da tunani mai zurfi not knowing where they were going sai da suka shigo carport drivern ya gyara parking ya fita ya bud'e masa yaji yana fad'a masa sun iso,,ya d'ago zai yi magana ya gansu a cikin mansion,a fusace bakinsa har wani kyarma yake ya taune lips yana matse forehead d'insa,yana d'agowa ya kwashe shi da wani irin gigitaccen mari,cikin hayaniya yace "Here i insisted u to brought me.!?" Baturen yana dafe da cheeks d'insa ya furta "Sorry sir" Cikin hayaniya Rafeek yace "Ka ci ubanka kai da sorry d'in" Duka maidservant dake harabar mansion d'in suka fara sauke kawunansu k'asa bcos sun san masifar sa babu wanda ba zata shafa ba musamman idan yaga wani yana kallonsa,a zafafe ya koma mota cikin masifa yace "bring me back to where u take me.. Quickly.!" Saurin fad'awa mota drivern yayi yaja a 360,guard d'insa suka dafo musu baya,da mugun gudu suka d'auki hanyar komawa 9 Albert street,a bakin Store na Ali Jerich suka yi parking,tun kafin motar ta gama tsayawa Rafeek ya fice yana dube²,guards d'insa suka dafo masa baya suma suna tayasa duk da basu san mene ne actual abunda ya kawo su ba,ya koma dai² inda ya tsaya d'azun yana dubawa,yaga babu alamun su,a hankali ya lumshe idanunsa yana juya kansa kad'an²,Clark ya matso kusa da shi yace "Sir.!" Da sauri ya bud'e rinannun idanunsa ya watsa masa wani irin kallo,a masife yace "Who told u to came.!?" Clark yana raba ido yace "Sorry sir" A masife Rafeek yace "Sorry for ur self." Ya juya ya ci gaba da dubawa,almost 2 hours suna wajen mall d'in yana duba ta inda zai ganta but shiru,tun daga kan motocin dake parke a gefe har wad'anda suke wucewa amma ko mai kama da ita bai gani ba,again Clark bai yarda ba ya matso kusa da shi da niyyar ya tambaye shi ko zai fad'a musu abunda yake so sai a duba musu record na CCTV cameran mall d'in,Rafeek ya juyo da sauri ya kalleshi,duka shi ba don Clark d'in yayi maganar ba ya manta ma da akwai wani CCTV a gurin,ya girgiza kansa da sauri ya wuce yayi gaba,Clark yace ko zai bari suje su control room,yace A'a basu san me yake nema ba,suka wuce yana gaba har cikin mall d'in,basu jima ba sosai bayan sun samu yin magana da Manager mall d'in aka kai su control room,gaba d'aya Operators d'in aka tara masa su,daga shi sai su a cikin room d'in sai Clark sauran duk ya kora su waje ya fad'a musu abunda ya kawo shi,vedio recording surveillance footage na last 2 hours and half aka fara search,babu jimawa aka masa playing,ya zuba idanunsa a saman screen yana watching,bayan wucewar wasu seconds cam1 ya nuna dai² zuwansu da shigarsu gurin,da aka ci gaba da tafiya cam2 ya sake nuna ainihin shigowarsu mall d'in,duk abunda suka yi da inda suka shiga a hankali cameras suka yi finding out,suna fita camera1 ya sake nuna inda suka tsayar da cab Nusrah na rik'e da ita,abunda ya basu wahala kad'ai shine number cab da suka shiga,duk iya k'ok'arin su na son su gano lamarin ya rikitar da su,hankalin Rafeek a tashe yasa suka fita daga mall d'in,a hakan bai hak'ura ba yasa suka bi hanyar da suka nufa,guards d'insa suka fara k'ok'arin binsa yace su koma gida,ba dan sun so ba haka suka tafi suka kyale su su 3,wasa² tun ana batun counting hour daga 1,abu ya fara tafiya up to 5 hours,sun zagaye duk inda suke tunanin cab d'in sun ta bi,but ko irin colour d'in cab da suka shiga bai gani ba,kan dole ya hak'ura yasa drivern ya juya suka nufi mansion,,suna tsayawa a harabar gidan security'nsa suka bud'e masa ya fice idanunsa sun sauya launi,veins d'in kansa sun fito rad'a² a waje kana kallonsu,bai kula kowa ba duk yadda suke welcoming nasa,ya wuce inda entrance yake,wani irin security door ne na dim glass na ciki zai iya ganin na waje,palm d'insa kad'ai yayi shone daga gefe,door d'in yayi welcoming nasa kafin ya bud'e ya wuce ciki Clark ya biyo shi rik'e da phone da suit d'insa,"Subhanallah..!" Shi ne kad'ai abunda na iya fad'a a lokacin da nayi arba da cikin mansion d'in,fan's duk yadda zan fad'a muku tsarin sa ba lallai ku fahimta ba,but ku hasko kawunanku a ciki,k'arshen had'uwa iya

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180