Skip to content

Chapter 114

Chapter 114

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,247 words 0 views Progress saved
Download Book

quickly slid down on her knees tana rik'e k'afarsa muryarta sai rawa take saboda yadda taga yanayinsa ya koma tace "Please i'm really sorry,i won't do it again." He closed his eyes and squeezed his forehead because he was so shocked and disturbed by the fact,ganin ya k'i kulata ta rik'o hannunsa tace "Please don't u apologize to me?" He looked up at her and said "Je ki na hak'ura,since u have a mouth to ask for forgiveness" tayi shiru tana kallonsa jikinta duk yayi sanyi tace "To ka taso mu tafi" ya girgiza kai saboda ransa da yayi mugun b'aci yace "Na rantse da Allah da wata ce tayi min haka ba ke ba,ko kallonta bazan sake yi ba na hak'ura da ita,but ke d'inma dan kinga ina sonki ne kike min haka ko? Shi kenan idan har zalamar da nake nunawa akanki will be the case that pointing it out to u to make it so,if God allows me i will stay away from u and not to do it again since u don't want,but to know that i have to marry someone who will give me the right to" saurin kallonsa tayi kuka yana son kwace mata ta daure tace "Aure fa kace za ka yi" yace "Haka nace" tace "saboda wannan dalilin shi ne zaisa ka yi wani auren.?" Yana kallonta a wani iri yace "shi wannan d'in bai kai dalilin da zaisa nayi wani auren ba ne?" Ta girgiza masa kai tace "A'a amma gani nayi duka kwana nawa da auren mu har ka fara maganar sake yin wani?" Suddenly ya katseta da fad'in "Even if we got married yesterday,kika yi min haka i will remarried tomorrow" ta jinjina kai tana share hawayen da suka zubo mata tace "Shi kenan Allah ya baka hak'uri ni dai,amma ka taso muje mu kwanta" yace "I told u i have no where to go,so ki yi tafiyarki" ta girgiza kai tana sake share hawaye tace "Even if i agreed u wouldn't?" Bai kalleta ba ya tab'e baki yace "It is impossible" tace "me d'in?" Yace "abunda kika fad'a" tace "idan ya kasance fa?" Ya kalleta kad'an yace "Sai dai idan a mafarki" she was so lost that she couldn't hold back tace "Shi kenan" yayi saurin kallonta yace "That's what?" Ta rausayar da kai tace "Ka ce ba zai kasance ba sai dai a mafarki" he insisted "don't start this statement bcos na hak'ura da abun,but Alhamdulillah lord has protected me from adultery,so i don't want to wait any longer,i'm going to get married soon" looking at him angrily tace "so u're going to married?" Yace "Haka fa" a zafafe tace "u're still talking about remarried,if u can yanzun ma kaje kayi mana,or have u been told i'm worried about ur marriage?" Yace "If u don't care mene ne kike tadawa jijiyoyin wuya?" She said "God forbid naji wani abu,why should i worried akan ko ma wace ce za ka auro?" Yace "Abunda na gani kenan,na ga duk kin damu kanki,ni kuma ba fasa auren nan zan yi ba,saboda haka ma baturiya zan aura dan na ga auren bahaushiya ba shi da wani riba,gara mutum ya auro wacce za ta nuna masa so ba wacce kullum zai dunga shan wahala akanta ba,kana lallab'ata tana janka a k'asa.. But kinga baturiyar nan ita da kanta za ta dunga nemanna ko bana ra'ayin yi,za ta sa naji sha'awar yi.." Harararsa ta sake yi with her eyes filled with jealousy tace "To kaje ka auretan mana,ba baturiya ba ko duka duniyar za ka aura what will happen to me?" Cike da son ya sake k'ara mata haushi yace "Ai shi yasa nima nace haka saboda na san babu abunda za kiji,mijin da ba sonsa kike ba shi yake sonki,ta ina za ki damu dan ya ce zai yi aure?" Bak'in ciki ne ya kunnota da sauri ta mik'e tana kallonsa tace "Who told u i didn't like u? If i didn't love u do u thought zan yarda ka aure ni?" Ya bud'e ido sosai yana kallonta yace "Nawa aka yi aure irin wannan,amarya ba ta son ango?" Ta rik'e waist d'inta and whispered "Well,ni dai banda ni a ciki" yace "Really?" Tace "Sai ma ka tambaya?" Yace "yeah! I must ask since i'm not part of this" ta saki baki tana kallonsa tace "Baka ga alama ba?" Yace "Haka nace" tace "Sai na fito na ce ina sonka za ka gane?" Ya tab'e baki yana girgiza kai yace "No u don't have to say it out,but i want to see it in action" tace "A aikace kamar yaya?" Yana rage ganinsa ya furta "Kamar dai yadda matan turawa suke yiwa mazajensu" ta tab'e baki za ta juya yayi saurin fad'in "I know u have nothing to do sai cika baki" ta juyo tana kallonsa tace "Ai suma dan ba su da kunya ne" yace "Hakan da suke yi shi ne rashin kunyar?" Ta gyad'a kai yace "Saboda dai sun fi ku wayo da dabarun yadda za su rik'e mazajen su shi yasa kuke ganin hakan a matsayin rashin kunya" tace "Ko ma dai yaya za kace su dai dama ba su da kunyar" yace "Idan kunce rashin kunya ne ku da kuke da ita me yasa ba kwa yin abunda ya dace?" Tayi shiru tana kallonsa kafin tace "What shall we do?" Yace "to give ur men their rights" ta lumshe ido tana bud'ewa tace "Here is ur word,da anyi magana kuma kuce God said that matayanku gonakin ku.." Saurin rufe bakinta tayi tana kallonsa,ya tab'e baki yana adjusting zamansa yace "I'm not saying anything,since u're a teacher,ur education is enough to give u all the answers u are looking for.. But sanin kanki ne duk wanda yake da ilimi bai yi amfani da shi ba,abunda zai biyo baya ba sai na k'arasa fad'a ba" jikinta ne ya d'anyi sanyi a hankali ta kalleshi kamar za tayi magana sai kuma ta fasa ta juya ta bar gurin,yana kallonta har ta shige bedroom bai ce mata komai ba,yana ganin ta shige yayi k'wafa yace "well,since u have chosen this way let's go on,but zan yi maganin ki soon.." Ta jima sosai da tafiya sannan ya tashi ya bi bayanta,a zaune ya tarar da ita saman bed k'afafunta a nad'e ta zabga tagumi,he didn't say anything to her ya kwanta a d'ayan side d'in had'e da juya mata baya,ta kalleshi tana sauke numfashi hardly tace "Ka yi hak'uri" yana jinta yak'i yin magana sai da yaji tana ta rok'on sa sannan yace "Ya wuce",tayi shiru shima yayi shiru yaga ba ta da niyyar kwantawa ya juyo yace "Ba za ki kwanta bane.?" Tace "A'a zan kwanta" yace "What are u waiting for? Baki san dare yayi ba?" She was silent and unable to speak,ya tab'e baki ya juya yayi addu'o'insa,as she was tired dan kanta ta kwanta. Washe gari da safe tun daya fita hospital bai kirata ba har bayan maghreb,suna zaune suna hira da su Kalthom but hankalinta duk baya gurin,ta gaji da zaman ta tashi tace musu tana zuwa ta nufi hanyan bedroom,da ta shiga kasa zama tayi duk ta damu da rashin sanin inda ya shiga,she picked up her

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180