Skip to content

Chapter 21

Chapter 21

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,279 words 0 views Progress saved
Download Book

kenan,kansa ya cuta ba ni ba,Allah ya baki lafiya daughter,kiyi hak'uri da duk abunda zai faru,in sha Allah tunda yace baya son yaron nan sai ya zama mafi k'ololuwar alkhairi a rayuwarsa,da yardar Allah zai yi nadamar abunda ya aikata a nan gaba" a zuci hauwa tace "Allah yasa" Hajiya dake rike da ita tace "maza kwanta ki huta kinji,Allah ya k'ara muku lafiya",da Alhaji yazo duba su shima lokacin da Hajiya ta fad'a masa ya ji bak'in ciki sosai,har yaji ina ma ace yana da wani d'an namiji,da a yau ya d'aura musu aure da Hauwa ko dan ya huce takaici da kunyar da Rafeek yasa shi ji,sai dai da yake y'ay'an duka guda biyu ne Allah ya azurta su da su bayan wanda suka binne guda uku,biyu b'ari d'ayan kuma an haifeshi rayuwar ce da Allah bai nufa zaiyi mai tsayi ba shi yasa tun yana jariri ya karb'i kayansa,Alhaji ya yiwa baby khud'ba da suna *NURAZ* kamar yadda Hauwa ta zab'a,,a kullum duk wanda zai d'auke ka tunda aka yi haihuwar duk da babu wanda ya san abunda yake faruwa har lokacin,addu'ah yake Allah yasa ka kasance haske ga mahaifiyarka kamar yadda ta ambaceka,,bayan shafe kwanaki da aka rik'e ku a hospital aka sallamo ku muka dawo gida,Hajiya taci gaba da kula da ku,kullum rana tunda kuka fito daga hospital na kasance ina tafe akan hanyar gidana da gidan kakanninka ba dan komai ba sai dan na duba yaya kuke,har Allah yasa duka kuka samu lafiya,kamar yadda kullum ake sake samun ci gaba,kana girmanka da wayo,Hauwa kuma ta koma shiru ta daina hira da kowa kullum cikin keb'e kanta take daga idanun mutane. *Ina labarin RAFEEK..!??* B'angaren Rafeek (mahaifinka) kam tun daga wannan tafiyar da ya bar gida cikin fushi,sai ya kasance bai sake waiwayen gida ba,a waya idan an kira babu wanda yake samunsa,shima kuma baya kiran kowa,,tun ranar da Hauwa ta haihu da Hajiya ta buga waya ta fad'a masa,ya daure yace "Allah ya raya" daga haka har ta gama maganar da zata yi bai sake cewa komai ba,lokacin da suka samu labarin abunda ya faru tsakaninsu a bakin Hauwa Alhaji zakar ya kirashi yayi masa tas,shi ne ya sake jin haushin Hauwa akan ta had'a shi fad'a da mahaifansa suna ganin laifinsa,suna gama waya a lokacin gaba d'aya ya cire sim cards d'in ya canja wasu,a cewarsa tunda sun zab'i zama da ita suje suyi ta sonta,shi ya hak'ura zai zauna a nan har zuwa sanda zasu gane gaskiyar abunda yake son su fahimta. Zamansa a k'asar bayan y'an wattani ya kama aiki da yake lokacin ya kammala karatunsa,cikin hukuncin ubangiji tunda ya fara aiki da skul d'in da yaje karatun a matsayin lecturer a b'angaren Economics,ko shekara bai kai da farawa ba world bank suka yi sanarwar neman kwararru a b'angaren Economics,da yake harka ce ta kwakwalwa kuma Alhamdulillah Rafeek yana da k'ok'ari sosai tun kafin yaji labarin wasu abokansa da suke tare a k'asar suka shawarce ko zai gwada sa'ar sa,ya tura details d'insa through mail da suka bada,bayan turawa Rafeek ya duk'ufa addu'ah ba da wasa ba,tunda ya tura yake jiran amsar su still yana ci gaba da aikinsa,a weeks later da tura details suka masa replying idan ya shiryawa special exam d'insu ya tuntub'e su duk lokacin daya samu damar shigowa k'asar,cike da farin ciki lokacin da yaga sak'on ya tattara komansa a satin ya bar k'asar bcos dama zaman k'asar ya isheshi taurin kai ne yasa shi zama,ya tura takardar ban hak'uri ga hukumar collage d'in da yake aiki ya ajiye musu aikinsu,lokacin da jirginsu yayi arriving a babban birnin *WASHINGTON* charter taxi ya samu da zai kaishi masauki,ya samu hotel mafi kusa da 1818 street ya sauka,,kwana biyu da zuwansa k'asar bayan ya huta sannan yayi shirin tunkarar world bank headquarter,daga hotel d'in daya sauka zuwa headquarter babu wani nisa sosai,duka baifi mutum ya taka da k'afa ba,,a cikin sama da mutum d'ari daga k'asashen duniya mabambanta Rafeek becomes *CONQUEROR* bayan special exam da suka yi,ya samu damar zamowa d'aya daga cikin ma'aikatan su,,yanayin gogewarsa a b'angarensa cikin tak'aitaccen lokaci da kama aiki ya zamo wani jigo a gurinsu,tunda ya fara aiki ya rik'e aikinsa da gaskiya babu wasa,ci gaban rayuwa ya kasance yana zuwa masa a kowane yini like brightening burning light,a gefe guda tunanin gida da mahaifansa kullum yana mak'ale da zuciyarsa,but a ganinsa har lokacin tunaninsa shi ne ya basu lokaci da yake ganin idan har basu nemesa ba shi zai koma musu a lokacin da zai gama duk wasu shirye² na korar Hauwa daga gidan. Har aka shekara guda da watanni da haihuwarka babu wanda yasan duniyar da Rafeek ya shiga,wayoyinsa idan an kira ba'a samu,anbi sahunsa k'asar ana tunanin ko wani abu ya same shi ba'a same shi ba sai labarin tafiyarsa birnin Washington aka tsinto,ran Alhaji zakar ya sake b'aci,a lokacin daya fahimci nufin Rafeek ya yanke hukuncin babu ruwansa da shi daga nan har zuwa ranar da zai dawo,,a wannan d'an tsakani da aka samu na haihuwarka al'amura suka yi ta faruwa,nima nawa gefen Allah ya karb'i rayuwar mai gidana,hatsari ya runtsa da su a hanyarsu ta zuwa lagos,,Hauwa da kai har lokacin kuna gidan kakanninka,duk da a farkon dawowa ta gida naso ku dawo gurina mu zauna tare a gidanmu tun bayan dana gama iddah,but yadda Alhaji zakar da iyalinsa suka tsaya kan al'amuran ku da kunya irin ta bafulatani yasa sai na kasa fitowa na fad'i abunda ke raina,haka nayi ta zuba ido kullum a gurina kake wuni,har Hauwa suka fara k'ok'arin yin exam zuwanta bai dai²ta ba sai Maimunatu kad'ai take zuwa wasu lokutan saboda damuwar da take ciki ya fara affecting tunaninta,,a wata ranar Talata da rana bayan sun dawo daga hospital suna zaune a parlor Maimunatu na bawa Hajiya labarin matsalar da doctor yace zata iya samunta nan gaba kad'an idan bata ragewa kanta damuwa ba,Hajiya tana mata nasihar ta maida komai ba komai ba,suka tsinkayi sallama daga bakin entrance,shiru duka suka d'auka Maimunatu na kallon Hajiya cikin tsananin mamaki tace "Hajiya kamar muryar Yah Rafeek ko.?" Kallonta Hajiya tayi tana had'e rai tace "ban sani ba,sai dai ki duba ki gani" Hauwa ta shiga rud'ani da tunanin anya shi d'in ne da gaske tunda gaba d'aya lokaci ya tafi da tunanin baza ta sake ganinsa ba,Maimunatu ta daure ta amsa sallamar,tun kafin taje ta duba a bashi izinin shigowa ya bayyana,yana sanye cikin shiga ta alfarma d'an gayu da shi ya had'e cikin wani d'anyen suit mai matuk'ar tsada daya fito daga company'n armani,duk wanda ya kalleshi dole ya sake dan yadda ya dawo tun daga kan tsarin outfit da gyaran kansa sak bature,gaba d'ayansu kallonsa suke yi da wani irin mamakin dama yana raye a cikin duniyar,fuskarsa babu wanda ya kasa shaida ta tunda shi d'in ba bak'o bane bare ace sun kasa tantance shi,ya tsaya gaban Hajiya yana niyyar durk'usawa ya sake tabbatar msusu lallai Rafeek d'in ne da gaske,to amma yanayin sauyawar da yayi da irin tufafin da ke jikinsa yasa suke ta binsa da kallo,shi kam tunda ya shigo babu wanda ya kalla a cikinsu Maimunatu fuskarsa nan a d'aure kamar wanda yayi gamo da mutuwa,kansa a k'asa ya tunda ya

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180