Chapter 85
Chapter 85
kansa da ta sha dying tayi bak'i sid'ik sai shek'i take hakan sai ya b'oye shekarunsa,since ya fito Hajiya take kallonsa saboda kyau da yayi mata ya koma wani d'an saurayi da shi as if he were not having a son like Nuraz,despite the fact that he was so pale in his illness but his depressed state of mind did not prevent his beautiful face from smiling,sallama yayi mata da yake ta san da fitar tasa yana fad'a mata sai ya dawo,ta bi shi da Addu'ar samun nasara,he comes out with his next guard dake biye da shi every time ya bud'e masa mota,his driver and Clark su kam tuni sun shige,ana rufe motar driver yaja suka d'auki hanyar Albert street,,as their car parked near the apartment Clark came out and uncovers the door,ya fito a hankali kasancewar har yanzun ba sosai yake jin k'warin jikinsa ba but yana ji a ransa muradinsa ya wuce ya zauna ya jira lokacin da zai gama warwarewa,Rafeek a gaba Clark yana biye da shi a baya until they stopped at the apartment,Clark ya matsa kusa da doorbell ya danna,kusan mintuna biyar suna ta jira for the door to be opened,Clark ya sake dannawa but shiru babu alamar da yake nuna akwai mutum a gidan,shiru Rafeek yayi yana tunanin ina suka tafi da safiyar nan.!? Suna ta tsaye baturen da Nuraz ya bawa keys d'insa ya dawo masa da motar gida ya k'araso,bayan ya gyara parking ya fito yasa rigar mota ya rufe ko ina,har zai fita yaga mutane a gurin yana kallon Rafeek tun daga nesa har ya k'arasa inda suke,ko bai tambaya ba ya gane fuskarsa sosai even though he was usually shown on TV,ya matsa kusa da su ya mik'awa Clark hannu,ya gaida Rafeek cikin girmamawa (note:ba kowane mai kud'i ko mai sarauta ake gaisawa da suba,cos da yawa ko da su suka baka hannu matuk'ar sun yi niyyar maka kyauta da zaran kun gaisa tofa ka gaisa da kyautarka,wasu kuma izzar mulki ke sawa suke d'aukar kansu,so za su dunga ganin wanda yake k'asa da su bai kai matsayin da za su had'a hannu da shi ba,but masu ilimi daga ciki ko kun gaisa basa fasa abuda suka yi niyya bcos suna kwad'ayin ladan sunnah),bayan sun gaisa mutumin yace "Who are u looking for?!?" Clark shows him the apartment and says "Ma su wannan gidan" mutumin ya girgiza kai yana kallon Clark yace "U have no idea that they have traveled.!?" Clark ya girgiza kai alamun basu sani ba,mutumin yace "but their flight was soon gone" zuciyar Rafeek kamar za ta fito waje dan tsoro,tun kafin Clark ya tambaya ya riga shi "Do u know where they went.!?" Mutumin ya kalli Rafeek a ransa yace "Is really him" a zahiri kuma sai cewa yayi "I wanted to hear like Sir says they were going to visit Nigeria" Rafeek yayi ajiyar zuciya had'e da lumshe idanunsa,though he couldn't find them at home,but was relieved to hear exactly where they intended to go,quickly Clark looked at his master yace "Sir,are we soon going to Nigeria.!?" Mutumin da suka tambaya ya tsaya kallonsu da mamakin ko mene ne alak'ar wannan mashahurin da yallab'ai? Bai gama tunanin ba Rafeek ya bar wajen Clark yayi masa alkhairi bisa umarnin boss d'insa yayi masa godiya and then yabi bayan Rafeek da tuni driver ya fito ya bud'e masa k'ofar mota,,da sauri ya zagaya gefen driver yana shiga suka d'auki hanyar airport bisa umarnin Rafeek,suna tafiya a hanya yake tunanin maganar mutumin nan da yace za suje ziyara Nigeria "Gurin waye za suje ziyara d'in.!?" Ya yiwa kansa tambayar a lokacin kuma yaji zuciyarsa ta buga da k'arfi,saurin dakatar da drivern yayi yace ya juya kan mota zuwa gida,Clark zai yi magana yaga ya lumshe idanunsa,dole yaja bakinsa yayi shiru bcos yasan tunda yayi haka baya son dogon magana,as they entered the mansion he didn't waste his time ya nufi apartment d'in Hajiya,a gaggace ya shiga ya tarar da ita zaune a parlor tana waya,sai daya jira ta k'arasa ta juyo tana kallon yadda fuskarsa take bayyanar da damuwa,jikinta a sanyaye tace "are u soon back.!?" He was silent and said nothing,Hajiya taji zuciyarta ya tsinke tace "Lafiya Rafeek kayi shiru,ko wani abu ya faru.!?" Ajiyar zuciya yayi sannan yace "Hajiya zuwa nayi na fad'a miki zan tafi Nigeria" Hajiya said in disbelief "What will get u there Rafeek.!?" Ya d'ago idanunsa da suka yi wani iri yana lumshe su yace "Hajiya tafiyar gaggawa ne ya same ni" murmushi Hajiya tayi tace "Can suka tafi.!?" Yayi saurin kallonta ta sake yin murmushi tana girgiza kai tace "Don't hide it from me,since u came in i just realized something had happened" ya sunkuyar da kansa yana sake lumshe idanunsa,Hajiya tace "Shi kenan Allah ya tsare ya sauke ku lafiya" saurin kallonta yayi bcos baiyi tunanin idan ta san gaskiyar abunda zai kaishi za tayi saurin amincewa ba,a tired smile escapes from his mouth slowly he reaches out were she was and hug her and then suka yi mata sallama,har bakin mota tayi masa rakiya tana ta yi masa addu'ah,sai da motar su ta fita daga gidan sannan ta koma ciki.Lokacin da suka shiga airport basu samu jirgin da zai tashi a lokacin ba but da yake k'udi shi yake magani nan da nan aka shirya masa komai,within k'ananun lokaci aka gama musu abunda za ayi musu shi da Clark,driver'nsa kuma ya juya da mota zuwa gida,ko awa ba'a d'auka ba da shigarsu cikin airport d'in jirginsu ya tashi zuwa Nigeria. *** *Some hours left..* Their plane landed at *Malam Aminu Kano international airport* dake Kano,daga nan suna fitowa suka d'auki charter cab that take them to Sardauna crescent,since they landed no one spoke until the time of departure,lokacin da suka sauka a k'ofar gida sun tarar da unguwar kamar yadda suka sanshi,mai gadinsu yana jin tsayawar mota a gurin ya lek'o,when he saw Nuraz and Annie come's out of the car quickly ya fito yana yi musu barka da zuwa,duk tsayin lokacin da suka d'auka basa k'asar saboda halacci yana nan yana ci gaba da kula musu da gidan saboda gudun idan babu kowa a ciki gidan zai iya samun matsala,wannan dalilin yasa ko da suka tashi tafiya they decide to leave him here,at the end of every month kuma Nuraz yake sending masa salary d'insa,,shi ya taimakawa Bareerah da Nusrah suka shiga da luggage's d'insu ciki,lolly kam tunda suka sauka a mota ta kasa gaba ko baya,at the same time thinking about events of her life began to come back,wasu irin hawaye masu k'una suka fara zubo mata,Annie da su Bareerah har sun yi gaba ta waiwayo ta ganta tsaye kamar wacce aka sassak'a,slowly she came back to where she stood ta rik'e hannunta,saurin kallonta tayi Annie ta girgiza mata kai alamun kada tayi kuka,ta fara share hawayenta feeling her heart pounding fast,Annie tana rik'e da hannunta tace "Let's go home" slowly she started to lift her legs har suka shiga ciki,tunda suka shigo take bin ko ina da ido,yanayin yadda take tafiya were just enough to make sure she was scared,Annie tana rik'e da ita and not to give her a chance to think to go
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180