Skip to content

Chapter 29

Chapter 29

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,292 words 0 views Progress saved
Download Book

gwammace zuwan da ace ciwo ya yi ajalinta ita kad'ai a gurin da babu wani cikin ahalinta,cikin y'an watannin ta yi wani irin ramewa ta yi duhu kamar ba ita ba,duk wanda ya santa idan ya ganta a wannan tak'aitaccen lokacin na tabbata zai yi wahala lokaci d'aya yayi saurin ganeta,ta kamo hanyar K'ofar Na'isa a karo na biyu cike da fargaba,but data tashi zuwa wannan lokacin sai bata yi k'ok'arin shiga gida ba ko nema na,ta sake aiko min wasik'a,ina zaune cikin d'aki jigum sak'on ta ya riske ni,na karanta naga fiye da rabin maganarta akan na nema mata yafiya ne a gurin Baba,sai sauran mutanen da nasan wani mu'amala ya tab'a had'a su,ina kuka ina karamtawa har na zo inda take barmin wasiyya tana sanar min ta jima ba ta da lafiya na taimaketa na nema mata alfarma gurin Baba na zo na ganta ko da sau d'aya ne kafin ta Allah ta kasance mata,a wannan wasik'ar nayi gamo da tsananin tashin hankalin da ya wuce tunani na _"Kiyi hak'uri y'ar uwata.! Babu yadda zanyi,ya zame min wajibi na sanar miki,duk da na san kema ba laifinki bane da kika kasa zuwa inda muke,,a halin da nake ciki,bayan dawiwa ta ciwo ya ci k'arfina,ina jin kamar ba zan rayu ba,idan haka ya kasance ina rok'on za ki nema min alfarma a gurin Baba,idan ya barki ko da a shek'ara sau d'aya ne zan yi alfahari da hakan,kema ina fatan za ki je ki duba min yarona,ban san yadda rayuwa ta zata kasance ba,shi yasa na yanke shawaran sanar da ke tun yanzun,zan kai Nuraz orphanage,idan kin samu dama dan Allah Yaya ina rok'on ki kije ki ganshi,na san Yarona ba zai yi maraici ba idan kina raye,na san yana da wata mahaifiyar kamar ki kuma za ki kula da shi fiye da yadda zanyi masa,ni dai tawa ta zo k'arshe sai dai ina yi mana fatan mu kasance tare har a aljannah,idan na yi miki wani laifi ina neman afuwar tun daga yarinta har zuwa girma na,ki yafe min y'ar uwata... Allah ya k'addara saduwarmu.. BISSALAAM.!"_ Daga k'anwar ki mai k'aunar k'i har abada *HAUWA BABA MUHAMMAD...* Tsananin firgici da tsoro na shiga lokacin dana gama karanta sak'on ta,ba tare da na jira neman izinin fita a gurin Baba ba na fito daga gida kamar zararriya nabi hanya ko zan ganta,ina tafiya ina tambayar mutanen unguwa ko sun ganta.!? Sai ace min yanzun babu jimawa ta wuce,da sauri nake wucewa na bar wajen na yi gaba,ina tafe ina sake tambaya,amma abun takaici har na fito titi na gama dubawa ko mai kama da ita ban samu ba,na koma gida cikin firgici na tarar Baba ya dawo,ina kuka na sake zuwa gurinsa da wasik'a ko zai tausaya min ya bari naje,still Baba ya sawa idanunsa toka kamar waccan ranar,ya nuna min sam baya ko son yin maganar,dana takura akan ya barni naje yace idan na sake na fita bada izinin sa ba Allah ya isa bai yafe min ba. Tsoro da tashin hankali suka sake shigata,rashin sanin matsayin Allah ya isa da Baba yayi min,da tsoron halin da y'ar uwata take ciki suka sa na kasa ko magana,ina ji ina gani ga address d'in inda take amma zuwa na dubata ya gagare ni,ban san mene ne zai faru ba idan na fita ba da izininsa Bana ba,sannan mene ne makomata idan na sab'awa umarninsa,,sati guda da zuwanta kullum da ciwon kai nake yini saboda damuwa ga yawan mafarkai da nake yi marasa dad'i,zuciyata kullum cikin yi min khud'ubar naje na duba ku take,na daure na ci gaba da zama ina jiran tsammani,,a cikin satin wani abu daya faru ya sake sawa jiki na yayi sanyi,ko wane lokaci na kwanta bacci da rana ko dare mafarkin Hauwa nake yi,a ko wane lokaci da zan ganta tana kuka tana sake rok'ona kada na manta da kai na kula mata da kai,,kwana biyu tsakani na sake yin mafarki da Innarmu,tun bayan rasuwarta da nayi ta mafarkai da ita,na jima sosai ban sake ganinta ba,ranar na kwanta bacci kenan tazo min cikin wani irin fuska mai ban tsoro,ina murna na nufi inda take zaune da niyyar na rik'e ta sai na ga ta yi tafiyarta,na dunga binta ina rok'on ta tsaya amma bata sake waiwayowa ba,sai dana gaji na fad'i a k'asa,ina kuka ina kiranta da rok'on ta tsaya,sannan naga ta juyo tana kallona tana kuka,hankali na a tashe nace "Inna mene ne ya saki kuka.??" Bud'ar bakinta tace "Ban san haka za kuyi min ba Maryam.. Ke da mahaifinki kun tozarta ni,kun wulakanta ni.. Laifin me nayi muku haka.!?" Nace "Inna laifin me muka yi miki ne.!? Ban gane abunda kike magana ba.!" Ta share hawaye tace "Saboda kunga bana raye kuka wulakanta min y'ata.! Me yasa sai da kuka bari na tafi sannan za ku wofantar da ita.!?" Ina kuka ina bawa Inna hak'uri,bata saurare ni ba ta juya ta ci gaba da tafiya tana cewa "Idan har baki nemi inda y'ar uwarki take kin zauna tare da ita ba,kada ki sake kira na mahaifiyarki,ni ba mahaifiyarki bace,a kullum ina jin bak'in ciki na haifi y'a irin ki.." Nace "Inna ki yi hak'uri dan Allah,nima fa duka ba laifi na bane,ki yarda dani,babanmu ya hana ni zuwa na dubasu." Ta juyo ta kalle ni tana goge hawaye tace "Shi kenan,tunda kin yarda ya raba muku zumunci ki zauna tare da mahaifinki,in sha Allah ubangijin daya hallice mu ba zai tab'a barin Hauwa'u tayi maraici ba.. Daga yau ba zaki sake gani na ba,ki je ki zauna da mahaifinki.." Tana gama fad'ar haka ta juya da sauri,ina kuka ina kiranta amma bata sake waiwayowa ba,jan jiki naci gaba da yi ina son bin hanyar da ta bi,saboda lokacin dana fad'i na ji ciwo sosai a k'afata,na kasa tashi na bita ina nan kwance ina kuka da kiranta har ta b'acewa ganina,cikin k'araji na kwalla kiran Inna,,a firgice na tashi ina dube²,na bud'e ido naga y'an uwanmu mata zagaye da ni sai kallona suke yi suna jiran su ji abunda ya faru na ke zabgaga ihu a farkon dare,na daure na juya ban yiwa kowa magana ba duk tarin tambayoyin da suke min,da suka ga ba ni da niyyar amsa musu kowacce ta juya ta kwanta,,a wannan daren ni dai ban samu damar komawa bacci ba har gari ya waye. Misalin k'arfe 10am lokacin babanmu ya fita na shirya cikin damuwa,ba tare da sanin kowa ba na d'auki takardata na fita daga gida,na samu mai napep na fad'a masa inda zai kaini,yace na shiga ya san gurin,na shiga muka d'auki hanya,mintuna kusan talatin suka d'auke mu saboda baya wani sauri sosai muka k'araso,ya tsaya a dai² block d'in dana fad'a masa,ina ta tunanin halin da zan tarar da ita yace min "Hajiya mun k'araso." Na kalli gurin da muke nace "Ka tabbata nan ne kuwa.!?" Yace "Hajiya ai number za ki duba,ke kika fad'a min fa,ga gidan nan ki sake dubawa mana" Na kalli house number sosai na duba ta jikin takarda,na ga iri d'aya ce babu bambanci,na sake kallon tsarin gidan na tabbatar nan ne inda ta rubuta,na sauka na biya mai napep kud'insa sannan na juya na kalli gidan,zuciyata har lokacin

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180