Chapter 16
Chapter 16
yasa Maimunatun k'arfin hali ta iso kusa da yayan nata,tana kallon cikin idanunsa tace "Yah Rafeek kada kayi saurin yanke hukunci,ka daina musu akan abunda baka da iliminsa.." Wani lafiyayyen kallon ki rufe min baki yayi mata,duk da hakan bata yi shiru ba taci gaba da magana abunta "Gaskiya Yaya kayi hak'uri amma ni dai sai na fad'i wannan gaskiyar.." Kallonta yake ci gaba da yi yana gyad'a kai alamun kada ta fasa,duk irin warnings d'in da yake aika mata da su through kallon da yake mata bata fasa ba ta d'auke kanta daga kallonsa gudun kada ta firgice ta kasa fad'a tace "Yah Rafeek kowa a cikinmu da muke nan ya tabbatar cikin nan naka ne,why are u still arguing.? daga gidanku fa ka kawo ta nan.. Shin a ina kenan ta samo cikin idan ba a gidanka ba..??" Lafiyayyen mari ya tsinka mata a karo na farko,tun tashinsu bai tab'a sa hannu ya daki y'ar uwarsan da suka fito ciki d'aya ba sai yau,still yana hucin b'acin rai yake karkad'a mata hannu idanunsa jajir yace "didn't i warn u to keep quiet and watched with ur eyes!? idan baki mai da hankalinki jikin ki da min zancen ciki² ba,yanzun i will make sure to shatter ur legs.. Stupid girl.!" Ya k'arasa da zabga mata harara,still take tsaye gabansa hannunta dafe da cheeks d'inta daya sharara mata mari,Hajiya da Alhaji zakar tunda suka ga ya mari Maimunatu suka kasa magana,sai kallonsa da suke yi da mugun mamakin abunda ya aikata,kowa cikinsu tambayar da yake yiwa zuciyarsa shi ne "Shin idan har cikin jikin tan ba nasa bane,na wane ne kenan.!?" Da kyar Hajiya ta had'iye wasu irin terrified saliva's tana kallon su duka da rashin fahimta tace "Rafeek ina so kamin bayanin yadda akayi kake k'aryata zamtowar ciki matsayin na ka,,amsa d'aya nake so na ji daga gareka,shin wani abu ya shiga tsakaninka da matarka ko A'a.!?" Straightforward babu b'oye² ko kunya yace "Ehh Hajiya" Kallon Alhaji zakar tayi sannan ta sake kallon Rafeek tace "Kamar yaya Ehh!? So nake ka bud'e baki ka fad'amin d'aya a cikin magana biyu,Ehh Hajiya wani abu ya had'a mu,ko A'a babu abunda ya faru,simple.!" A sad'ad'e yace "Ya had'a mu." Shima k'asa² baiyi tunanin zata ji ba,jinjina kai tayi tana harararsa tace "sau nawa ne hakan ya faru!?" Bai dago ba yace "Sau d'aya" tace "lokacin a yaya ka sameta.? I mean is she verging or not.!?" Saurin kallonta yayi yaga ta tamke fuska not to look his direction ta sake cewa "da kai nake magana ka tsare ni da ido.!" A sanyaye yace "she is.." tsaki tayi tana neman gurin zama ta kallo Hauwa dake ta uban kuka har lokacin tace "Zo nan daughter kinji,,ki kwantar da hankalinki,ni banga abun damuwa ba a nan tunda har ya amsa tambayata da bakinsa,k'arya yake yace min ciki ba nasa bane." "Hajiya wollahi nifa ban san na wane..!" Hannu ta d'aga masa tun kafin ya gama bata amsa tace "Shud i give u a chance to talk.!?" Kai ya fara gyad'awa yace "Noo! But am sorry!" D'auke kanta tayi daga kallonsa taci gaba da kallon Hauwa tana sake riritata "Don't stresses ur self dear,musamman akan abunda kika san bashi da amfani,ki dai na ajiye shi a ranki kin ji my daughter,due to ur conditions ma bana so a samu wani matsala saboda hakan kinji.!? Kin riga kin san irin condition da kike ciki a yanzun,u don't want anybody to remind u,ke ya kamata ki fara kiyayewa cos it's ur field" Idanun Hauwa sunyi jaa ta daure tana goge hawaye tace "Toh" Hajiya tana mata murmushi mai sa nutsuwa tace "Yawwa y'ar albarka,goge hawayen ki,kuma daga yanzun ba na son na sake ganin kina kuka kinji ko.!?" Ta sake gyad'a kai tace "Toh Hajiya,in sha Allah i won't" Shiru parlor'n ya d'auka tsayin wani lokaci babu wanda ya sake magana,Rafeek sai bin iyayensa da Hauwa yake da kallo,so yake yayi magana amma ganin sun basar da shi a gurin ga tsoron hukuncin da zasu zartar sai ya hana shi tofa albarkacin bakinsan,bayan shafe tsayin lokaci ya fita ya bar musu parlor'n,babu wanda ya tanka masa ko ya damu da shi har ya fice,a gefen Hauwa itama yadda ta bishi da kallo kad'ai ya isa sawa ayi saurin gane ma'anar kallonta,duk da ya ta'allak'a ne bisa yanayi mai wahalar fassara,siririn tsakin da yayi escaping a bakinta tayi sauri ta rik'e shi bata bari kowa yaji sound d'in zuwansa ba,dukansu alhini suke da jimami,Hajiya mamakinta ya kasa b'oyewa dan har dare bata daina tunanin al'amarin ba. A b'angaren Alhaji zakar da Maimunatu ma dai haka abun yake,kowa tunanin dalilin da zaisa Rafeek ya musanta cikin a matsayin nasa yake,daren ranar gaba d'ayan ahalin gidan basu iya samun bacci cikin nutsuwa ba,washe gari da safe Rafeek ya shigo apartment d'in,a parlor ya iske su cikin shirin tafiya skul sun ci uban fararen kaya,kad'an ya kalleta ya d'auke ido soundly ya saki tsakin da yasa gaba d'aya suka kalleshi,not minded ya tsuguna yana sauke kai k'asa cike da ladabi "Hajiya ina kwana.!?" Idan ta amsa ku k'addara parlor'n da item's dake cikinsa sun motsa ta share shi a gurin dan kansa ya gaji ya zauna,har suka kammala breakfast suka yi niyyar tafiya skul babu wanda ya gaisheshi tsakanin Maimunatu da Hauwa,suna kammalawa suka yiwa Hajiya sallama sai sun dawo,ta bisu da addu'ar fatan alkhairi sannan suka fice suka barshi nan yana fama da latsa waya,,fitarsa babu jimawa ya mayar da wayarsa ya sake kallon Hajiya,so yake yayi magana amma duka ya rasa inda zai fara kamawa,fuskarta tamke kamar kokon safe and not to look at his direction tace "Me ya kawo ka nan ne.!?" In'ina ya fara yana sake sunkuyar da kansa k'asa,kallonsa tayi ta tab'e baki "Ka ga bana ciki da iskanci Rafeek,baka san tun jiyan da haushinka a zuciyata na kwanta ba ko.!?" Bai d'ago ba yace "Ki yi hak'uri Hajiya" Wani kallo ta masa tace "Nayi hak'uri.!?" Ya gyad'a mata kai,gyara zama tayi tace "To ubana na yi,,yanzun yaya aka yi ne kazo min nan ka sani gaba.!?" A sanyaye yace "Na zo na yi muku sallama ne ina son komawa.." Wani kallo ta bishi da shi,kusan mintuna uku tsakani kafin tace "Allah ya tsare to" daga haka ta yunk'ura zata tashi,saurin d'agowa yayi yace "Hajiya.!" Kallonsa tayi ya ji ya kasa maganar,data tambaya shi "yaya aka yi",still kasa magana yayi sai cewa yayi "babu komai ",tab'e baki tayi tace "toh tunda babu ka tashi ka wuce kada ka rasa flight ko..!?" Jikinsa a sanyaye amma idan ya tuno abunda ya faru jiyan sai yaji k'irjinsa ya cika fal da bak'in kishi,Hajiya da taga ya kasa tashi ya tafi wisely ta fara yi masa nasiha,yadda jikinsa ya nuna ya karb'i nasiharta yasa ta bishi da addu'ar fatan alkhairi,sallama ya sake yi da ita sannan ya d'auki hanyar komawa inda ya fito,,duk abunda ya faru a ranar cikin nasihohin Hajiya da tayi masa akan cikin jikin Hauwa,bayan ta k'ara da fad'in ita dai ko da ace wani abu bai shiga tsakaninsu da Hauwa ba to ta amince d'an da Hauwa zata haifa tana so ya tsaya a matsayin mahaifin cikin,duk maganganunta da nasiharta akan cikin da kula
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180