Chapter 148
Chapter 148
sallama da su Nuraz yana rik'e hannunta suka matsa bakin entrance,na'ura tana gama recognizing faces and mentioning their names k'ofa ta fara bud'ewa,a hankali suna kallon juna,fuskokinsu da murmushi suka d'aga k'afafunsu na dama suna yin addu'ah tare then suka sauke su cikin apartment d'in,sanyayyan k'amshi mai tattare da sanyin ni'ima da ya ratsa jikinsu yasa suka yi ajiyar zuciya tare,door d'in yana gama rufewa duhun da ya gauraye duka gurin da sauri Nusrah ta rik'e arm d'insa,yayi murmushi ya tallafe waist d'inta da hannunsa d'aya,zai yi magana red dim light ya sauka a kansu tare da wasu irin red balloons masu zubi da hearts,suka d'aga kai tare suna kallo sai kuma suka yi dariya,ta sauke kanta jikinsa tana yin ajiyar zuciya,a hankali suka fara tafiya hasken yana bibiyarsu,komai na cikin apartment d'in sai kamshin sabunta yake yi,tsarin ginin da komansa irin na apartment d'in irin na apartment d'in su Lolly ne,colours kad'ai ya bambanta,yana rik'e da ita a jikinsa suka wuce side d'in da bedroom suke,bedroom na farko da suka fara tararwa,komai na ciki fari ne duk da babu wadataccen haske sai bedside lamp dake kunne,opposite da shi kuma purple,wannan ya tabbatar musu white d'in shi ne nasa saboda shi duka rayuwarsa best colur d'insa kenan da ya gwada yana so the most,ita kuma purple d'in saboda purple da pink kusan mata suka fi amfani da su,ya lumshe idanunsa yana jin wani k'aunar mahaifin nasa tana sake bijiro masa from no where,Nusrah da ta kula da yanayin da yake ciki ta matsa a hankali ta kwanta a jikinsa,yasa hannunsa ya zagayeta da su,sun d'auki lokaci a gurin,duka ya rasa abunda ya kamata yayi kafin suka shiga cikin bedroom d'insan,shi kansa d'akin abun kallo ne bare aje kan decoration da aka yi masa da red rose's,suna shiga kasancewar duk sun gaji ya fara zaunar da ita a saman chair,ganin ya juya zai barta tayi saurin rik'e masa hannu,ya juyo ya kalleta har a time d'in ya kasa magana,ta matso jikinsa a hankali ta fara cire masa lapel pin d'in dake gefe,sannan ta fara unbuttoning masa rigar dake jikinsa,yayi ajiyar zuciya yana kallonta har ta gama taje ta d'auko musu bathrobe ta dawo,ya taimaka mata ta cire rigar dake jikinta,a wannan daren tamkar mutumin da ya rasa baki haka Nuraz ya koma mata zuciyarsa kad'ai ke aiki itama duka ta gama narkewa,bayan sun yi wanka sun fito a nan suka yi sallar nafila,suna idarwa suka nufi gadon baccinsu,aka sake bud'e sabon babin soyayya. ***** Family d'in Mr Sajid kam tunda suka taho a hanya bayan rakiyar da aka yiwa su Nuraz din daga wajen dinner gaba d'aya sai suka kasa gane kan Aatif,yadda ya birkice lokaci guda da jin labarin auren Nuraz d'in da Nusrah,and then kasancewarta y'ar uwa ta jini a gurinsa,da zamtowar Nuraz d'a d'aya tal a gurin Mr Rafeek al'amarin ba k'aramin girgiza shi yayi ba,duka ciki kuma shi ba komai yafi bashi tsoro ba than irin kallon da yaga duka suna yi masa lokacin da sukaje yi musu fatan sanyawar alkhairi like sun ga wani sabuwar halitta duka suka bishi da idanu,tun kafin ma su bar wajen nadamar abunda yayi a baya yasa jikinsa yin sanyi,da suka dawo gida kuma yadda ya koma shiru² har ya wuce zai tafi apartment d'insa Daddy ya bishi da kallo,yaga kamar ba ya cikin nutsuwarsa ya kira sunansa "Aatif!" Ta sigar da yasan zai ji,da sauri kamar mutumin da ya firgita da kiran ya waiwayo yana kame²,Daddy ya sake kallonsa kafin yace "come here" babu musu yana sunkuyar da kai k'asa ya matso inda suke,Daddy ya d'ora hannunsa saman shoulder d'insa kamar wasu friends suna tafiya cikin parlor yake tambayarsa "Wani abu yana damunka ka kasa fad'a?" Aatif yayi shiru,Daddy yace "Kai nake sauraro,ka fad'a min damuwarka,ko zaman Amsterdam ya dameka ne kai kad'ai?" Ya girgiza kai a hankali cikin mutuwar jiki,Daddy yace "Then what happen?" Aatif yana jin damuwa a ransa ya daure yace "Daddy itace!" Daddy da bai fahimci zancen ba yace "itace wa?" Aatif yace *"NUSRAH!"* Daddy ya dakata yana janye hannunsa daga kafad'ar Aatif yace "Ban fahimci abunda kake nufi ba" Aatif yayi k'asa da kai duka labarin alak'arsu ya kwashe ya fad'awa Daddy,ran Daddy ya sake b'aci da jin wulak'ancin da Aatif d'in ya yiwa y'arsa y'ar k'aninsa but ya danne saboda ba ya so wani abu ya faru kuma sai dai furucin da yayi na "Ka yi wa kanka ai",Aatif ya fahimci ran Daddy ya b'aci sosai here ya dunga ba shi hak'uri har yana cewa shi dai kawai ya barwa Daddy'n zab'i ya nemo masa matar aure,wannan maganar ta farantawa Daddy rai har ta sashi ya d'an sakko kad'an daga mugun fushin da ya d'auka da shi,a nan shima d'in yayi masa nasiha,da alk'awarin nema masa mace nutsatstsiya. ***** Da safen tun kafin su tashi maidservant na apartment d'in sun gyara komai da ko ina sai kyalli da k'amshi yake,Nuraz ya fara bud'e idonsa ya kalli kyakykyawar fuskarta,har lokacin ita kam bacci take,yayi tak'aitaccen murmushi a hankali da yake ya san ba ta da nauyin bacci a hankali yayi adjusting kwanciyarsa ya tokare da hannunsa d'aya yayi sucking lips d'inta,tayi motsi a hankali ta d'ago hannunta tasa a saman wuyansa,tana yi masa murmushi ta fara bud'e idanunta,ya zuba mata idanunsa a hankali da muryar rad'a ya furta "Sabahal khair" ta lumshe ido ta bud'e tace "Sabahal khair Hayat,kayfak?" Ya d'age gira yana tab'e baki yace "Somehow",da sauri ta rik'o fuskarsa tana ware idanunta a kansa tace "What happen?" Ya fara k'ok'arin tashi zai sauka daga gadon da sauri ta rik'o shi,fuskarta tana bayyana damuwa tace "Me yake damunka please?" Ya lumshe ido yace "Nothing" tayi saurin sakkowa tana gyara gashinta tace "Please ka san ba zan samu nutsuwa ba idan ban san abunda yake faruwa ba" yaja iska ya fesar yana rik'o waist d'inta ya had'a ta da jikinsa yana kallonta idanunsu cikin na juna yace "Roohii ina cikin damuwa ne" da sauri ta tari numfashinsa tace "Damuwar mene ne?" Ya lumshe idonsa a hankali yace "Har yanzun shiru babu wani labari." Tayi squeezing face tace "Ban gane ba" ya sake lumshe idanunsa yace..... #Share pls. #Asli Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 Pᴀɢᴇ 49. #Aɢʀᴇᴇᴍᴇɴᴛ ɪɴ ᴘʀɪɴᴄɪᴘʟᴇ *Wanda suke sojan gona suna siyar min da novel's da wanda suke sakawa okada,i call upon u to fear Allah and remember that there's death,grave,tsayuwa filin k'iyama,hisabi,wuce sirad'i,shin idan ka yi amfani da kayan wani without his permission,kana da tabbacin hak'k'in sa zai barka,and to skip these steps? Duk abunda kuke aikatawa muna sani,so whether mu fito muce Allah ya saka mana ko kada mu fad'a,surely zai saka mana saboda kuna cutar da mu,but shawarar da zan baku,kada kuga rubutu ne kawai muke zaunawa muyi,lokacinmu da muke b'atawa wajen rubutawa fa? Ya kamata muji tsoron Allah mu dinga ragewa kawunanmu nauyi,yau ko gobe mu dunga tunawa da mutuwa,idan kun ci hak'k'in mu kuna ganin babu komai yanzun,ina yi muku albishir akwai ranar da sai ubangiji ya fitar mana da hak'k'in mu a jikinku,hatta cikin dabbobi duk wacce ta soki y'ar uwarta da k'aho ranar k'iyama Lord promised that zai bata dama ta rama sannan ace su zama k'asa,sab'anin mutane da aljanu da za'a
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180