Skip to content

Chapter 24

Chapter 24

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,268 words 0 views Progress saved
Download Book

ra'ayin kwanciya yau,idanma za kiyi shiru to,idan ba zaki iya ba kuma ci gaba,dare dai yayi kuma kin san Hajiya basa nan,idan kika damu masu gidan sa daka ki.. Ni babu ruwana y'ar kallo ce." Murmushi Maimunatu tayi tace "Allah sawak'e wani ya dake ni yanzun,,ko Abba da Hajiya ta sun ce na girma,bare wani can a gefe yace zai dake ni.. Tabb'.!" "Kada ki cika baki Hajiya,gara miki kija bakinki ki b'ame ki kwanta kawai,idan ba haka ba..!" Sai tayi shiru tana sauke numfashi jin ana tab'a handle d'in k'ofa,a tare suka juya suka kallo gurin Maimunatu ta matsa jikin k'ofar da nufin bud'ewa,Rafeek ta gani tsaye sanye cikin pyjamas d'insa masu matuk'ar kyau,rigar sleeveless sai wando 3quarter farare tas da su,musanyan murmushi suka yi ga juna da d'an mamaki a saman fuskarta tace "Yah Rafeek did u come to check munyi bacci ko wani abu kake so.!?" Murmushi ya sake yi yana gyad'a mata kai alamun A'a ga maganarta ta k'arshen,a hankali ta sake yin murmushi tace "Thank God.! Bayan tafiyar su Hajiya kana kusa da mu,i knew har su dawo babu abunda zai faru damu." Yana gyad'a kai yace "Sure.!" Sai ya juya da nufin komawa yana fad'in "Good night dear" murmushi tayi tace "Allah tashe mu lafiya",yana tafiya ya amsa mata had'e da sakin wani killer smile,,Hauwa dake k'arshen bed tana sauraren dialogue d'insu kasa fahimtarsa tayi saboda yadda yayi furucin ya nuna kamar akwai abunda yake nufi kuma ba abunda ya kawo shi ba kenan,amma kuma sai ta share bata zurfafa tunaninta akai ba tayi kwanciyarta ta lullub'e jikinta cos tana da nata personal damuwar,dawowar Maimunatu kusa da ita tana kallonta da mamaki tace "Wai ina kika baro min Yarona ne.? Kinzo kin kwanta min a nan,ya za'ayi na ganki ke kad'ai ne,ina yake.?" Cikin muryar bacci tace "Yana gurin big sister." "Ohh! Can zai kwana yau.?" Tace "Ehh!" Ba tare data d'ago ba,daga haka itama Maimunatu bata sake magana ba ta nemi guri ta kwanta,,a b'angaren Rafeek lokacin da suka yi sallama da Maimunatu kasa tafiya yayi sai daya tabbatar Hauwa tana cikin d'akin sannan ya bar wajen yana sakin wani irin murmushi,tun daga ranar data fara gano nufinsa ta koma kwana a d'akin Maimunatun bcos tana tsoron ta kwanta ita kad'ai wani abu ya faru,kuma tun daga ranar bata sake barinka ka kwana cikin gidan ba,gudun kada idan Rafeek ya kasa samun dama akanta ya dawo kanka tunda yayi furucin kai ba d'ansa bane. Kwanakin su Hajiya goma da barin k'asar duk wani muguntar daya shirya mata ya fara fito da shi fili,bamu san yaya aka yi ba lokaci guda muka ji gari duka ya d'auki maganar Yaron da Hauwa ta haifa Rafeek yace ba d'ansa bane,duk wata hanya kuma da yasan zata ji babu dad'i yabi ya tozarta ta,hatta maganar rabuwarsu tun kafin ta haifi yaron sai daya tabbatar ya watsata bayan ya nad'e ta da sharri,mutane masu jiran kad'an suka fara zaginta da aibanta ta suna Allah wadai da rayuwarta,a dai² wannan lokacin kuma again sai ga sharrin da y'an gidanmu suka yi mata tun na kafin aurenta da Rafeek d'in ya sake tasowa,mutanen dake mata kallon ta gari suka koma fad'in abunda suka so "Tabbas biri yayi kama da mutum.. Zata aikata tunda har uban daya kawo ta duniyar ma yayi k'ok'arin bada ta sadaka.. Shi illar mutum mai shiru² kenan mak'etaci ne.. Kaji tsoron mutumin da ya cika nunk'ufirci munafikin kansa ne,ba'a jin cikinsa sai al'amari ya kwab'e.." Sharri iri² daga bakunan mutane babu wanda ba'a yi mata ba,hatta Babanmu jin irin maganganun da ake ta yad'awa a gari yasa shi yin fushi,kuma idan baka manta ba na fada maka a baya babanmu mutim ne mai saurin yarda da magana,ba tare da ya tsaya binciken ainihin abunda ya faru ba,ya d'aukar ma kansa alk'awarin ba zai zauna da ita ba,yanatunanin zamanta tare da shi zai b'ata masa maganar takarar d'an majalisa da ya fito bcos a lokacin harka ta bud'e,,tun kafin ma tayi tunanin dawowa gida kenan ya aika mata sak'on idan ta tashi daga can gidan surukanta kada ta kuskura ta dawo masa gida ya yafe ta a duniya,yahada mu kaf ya fad'a mana duk wanda yake jin k'aramin iskancinsa a cikinmu ko ya goyi bayanta to shima a shirye yake ya sallama shi ko da zai rage shi kad'ai,zai iya hak'ura da gaba d'ayan y'ay'an daya mallaka tunda mu bamu san yana son mu ba,shi yasa muke neman tozarta shi,shi ya gaji da rik'on mu muna azabtar da shi,muna sa shi yana ta aure²,sai tarin y'ay'a kawai yake da arzik'in da yake nema ya gagara samunsa. Cikin k'ank'anin lokaci rayuwa ta sake yiwa Hauwa zafi kaima da ake kaika gida gurina Baba yace kada a kuma kawo ka,idan so nake na zauna tare da ku hanya a bud'e take,,tafiyar su Hajiya dai² sun cika sati biyu Rafeek yasa Maimunatu ta shirya kayanta kaf,tare da maidservant d'insu yayi musu Visa zasu bar k'asar,mai gadinsu kad'ai za su bari a nan bcos yayi shirin gyara gidan,saboda yana so ne ko da zasu zo k'asar ya kasance suna da gidan da zasu sauka a cikin gari duk da a d'an zuwansa ya mallaki manyan kadarori sosai,Hauwa bata tashi sanin abunda yake faruwa ba sai a ranar da su Maimunatu zasu bar k'asar,da safe wajen k'arfe 9 taga ana fita da kayansu,cikin damuwa ta samu Maimunatu da tambayar lafiya taga ana fita da kaya.? Maimunatu cike da damuwa ta kalleta kamar za tayi kuka tace "wollahi nima ban sani ba yanzun dai yah Rafeek yake fad'a min wai zamu yi tafiya.." A tsorace Hauwa tace "to su Hajiya fa,yaushe zasu dawo.?" Maimunatu ta kad'a kai tace "Ban sani ba wollahi,munyi waya da su dai Hajiya tace min wai suna U.S." Hawaye taji suna shirin sakko mata cikin damuwa tace "Me ya kaisu can to.!? Su da suka tafi Saudiyya.!?" Maimunatu tace "Wollahi nima bai fad'a min ba" Sauke kanta k'asa Hauwa tayi hawaye suna bin fuskarta ta had'e kai da guiwa a hankali ta fara rera kuka,damuwarta duka a lokacin ba akan tafiyar su Hajiya bane,illa kawai tana tunanin inda zata nufa idan ya zama dole sai tabar gidan,Maimunatu ta dafata tace "kiyi hak'uri sister in-law in sha Allah nasan ko mun tafi Hajiya da Abba zasu yiwa yah Rafeek maganarki,in sha Allah tare zamu zauna dake a can" Cikin kuka ta d'ago kanta tace "Dama idan kun tafi can zaku koma da zama.?" Maimunatu tana share hawayenta tace "Haka dai nake tunani,kamar idan mun tafi sai dai muzo da yawo k'asar nan" Sake kife kai Hauwa tayi taci gaba da kuka kamar an aiko ta,Rafeek ya shigo ya tarar da Maimunatu tana aikin rarrashin Hauwa,ya tab'e baki daga inda yake tsaye yace "Kizo ku wuce kina b'ata muku lokaci,kinsan lokacin daya rage flight d'inku ya tashi bashi da yawa ko.?" A hankali Maimunatu ta kalleshi ta girgiza kai,tana rik'e da hannun Hauwa tace "Toh sister sai munyi waya.. Zamu tafi.?" Hauwa tana jin haka ta sake fashewa da kuka ta rik'e ta sosai tana cewa "Sister kada ki tafi ki barni,kice su Hajiya suma su dawo dan Allah,wallahi ban san ina zani ba yanzun,Baba yace kada na koma masa gida

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180