Chapter 171
Chapter 171
niyyar barin wajen,duk yadda Rafeek yaso yaji abunda yake faruwa bai iya tsayawa ba yace "Daddy we will talk idan na dawo,i'm just going out" yana fad'an haka ya bar musu wajen cikin sauri,jikin Aatif yayi sanyi because he could see how Nuraz was actually hating him,bayan tafiyar Nuraz bai jima ba shima sosai yace da Rafeek "Abbah zan koma,Allah ya raya" Rafeek ya amsa yana yi masa godiya because ya ji dad'i sosai and shi duka ma kuma bai san da wani matsala dake tsakaninsu ba. ***** On Aatif's side kam since ya bar mansion,driven kawai yake but inside him abun da Nuraz da Nusrah suke yi masa yanzun seemed as if they didn't know him yana cinsa a rai,after that kuma kasancewar Nusrah jininsa duk ya sashi jin kunyar abunda ya aikata a bayan not a little,ya ji haushin kansa and regretted about it all because of what the evil heart and the devil made him do,but what would he do? Mene ne zai yi su yafe masa? Though ya so Nusrah a bayan,abunda yayi mata wancan ranar dai² da second d'aya bai tab'a jin haushin kansa ba sai yanzun da ya tabbatar ta yi masa nisan da kafin ya tarar da ita zai d'auke shi tsayin zamanai,nisan su yanzun tamkar ma sama ne da k'asa,abun ba zai misaltu ba ma,here ya gano masu iya magana da suke cewa "bar raina allura,domin kuwa itama k'arfe ce" and idan har ka san farkon ka u certainly do not know ur end,yau baka yi wulak'anci bama ya ka k'are bare ka yi? Shi dai yau ga shi ya wulak'anta y'ar uwarsa ta jini,ya fad'a mata maganar da ko wani bare ba zai so a gayama ba,and kuma ya dawo yana jin haushin kansa,shin ma duk me ya kaishi ne? Sanadiyyar bin ra'ayin zuciya kawai ta kaishi ta baro,yana zamansa lafiya ya je ya janyo ma kansa b'acin suna,duk suna yi masa kallon wani mutumin banza,and halinsa detriment of all his dignity and worth. Har ya shigo compound d'in gidansun yayi parking tunani kad'ai yake yi da maganganun zuci,ya d'auke shi tsayin lokaci zaune cikin motarsa without knowing of what to do,Mommy da suke fitowa za su fita unguwa tare da su Afaf,ta kalli motarsa da ta fahimci a kunne yake,tana kallon Hannah fuskarta da mamaki tace "ke! Who's in the car there?" Hannah ta kalli motar ta tab'e baki tace "Mommy Yaah Aatif mana,who will get in if not him?" Mommy ta sake bin motar da kallo kafin ta fara tafiya,tana zuwa tayi knocking,a hankali cike da mutuwar jiki bayan ya dawo tunaninsa ya sauke glasses d'in,ganin Mummy'nsa ce ya lumshe his red eyes with signs of distress,Mommy ta bisa da kallon tsanaki kafin ta yi magana ya fara k'ok'arin bud'e motar ya fito,ta matsa a little bit ya sakko,tana ci gaba da kallonsa har sannan tace "lafiyarka k'alau kuwa Aatif?" Yayi shiru kamar ba zai ce komai ba,sai can ya d'an k'irk'iro murmushi yace "I'm fine mom" ta girgiza kai tace "u know i won't agree,say something different than that" saurin kallonta yayi yana lumshe ido ya rik'o hannunta a little and adjusted his stance,Mommy duk ta zuba masa ido tana kallonsa jira take taji me zai fad'a,yayi shiru yana tunanin yadda zai iya fad'a mata,a hankali Mommy ta shafa kansa fuskarta d'auke da wani expression wanda a fuskar mahaifiya kad'ai ake ganinsa idan taga yaranta a damuwa tace "ko dai muje ciki muyi maganar ko kuma idan mun dawo?" Ajiyar zuciya ya sauke ya kad'a kai a hankali da fad'in "Idan kun dawo d'in" Mommy tace "alright! Maza je ka kwanta ka huta" d'an murmushin yak'e ya k'irk'ira and gave her a side hug then ya fara tafiya,Mommy ta bishi da kallon tausayi har ya shige cikin gidan ya barsu tsaye a compound,bata iya motsawa a gurin ba sai da Hannah ta matso ta rik'o hannunta,da sauri ta sauke ajiyar zuciya tace "muje kou" Hannah ta kalli Mommy tace "but Mommy kamar Yah Aatif yana cikin damuwa fa,ko za ki fasa zuwa sai mu tafi mu?" Murmushi tayi tace "No! Let's just go,he said we'll talk when we get back" a hankali Hannah ta kad'a kai tace "tou mu tafi." Da daren ranar bayan sun dawo suna zaune Mommy ta kalli Aatif who's lying on the rug ya tada kansa da hannu yana kallon ceiling,tayi shiru tana kallon how deep he was cikin duniyar tunani tayi calling sunansa out "Aatif!" A hankali yayi blinking madaidaitan idanunsa and letting out a sigh of relief,Mommy dake kallonsa tace "wai ba da Aatif nake magana ba,kayi min shiru?" Kansa ya d'an juya yana tsuke baki yace "I'm sorry Mom" siririn tsaki tayi tace "za ka tashi ka min bayanin abunda yake saka damuwa kwanakin nan ko kuwa?" Fad'uwa yaji gabansa yayi a hankali ya mayar da idanunsa ya lumshe yana sauke numfashi,yadda yayi shiru ya rufe idanu angrily Mommy tayi k'wafa da fad'in "u are very stupid,ina magana ka kulle min ido,ni sa'ar kace ko meye ne wannan sabon iskancin kuma?" Saurin tashi yayi ya zauna zai yi magana Mommy taci gaba da fad'a "irin wannan abubuwan da kake yi su suke sawa Daddy yake ganin kamar ni nake cewa kayi,kana d'aukan alhakina da yawa fa Aatif,but ban sani ba ko soyayyar da nake nuna maka yasa kake min haka ko kuma abokiyar wasanka ka mayar da ni,ka shiga hankalinka da ni ina fad'a maka,otherwise kuma za'a ji kanmu da kai a gidan nan" tunda ta fara fad'a ya sunkuyar da kai,bai yarda ya d'ago ba sai da yaji ta yi shiru sannan ya d'ago a hankali cikin cool voice yace "I'm sorry Mom,ni ba wani abu yake damuna ba,i'm just trying naga cousin sis da Noor sun daina fushin da suke yi,i know i didn't give a damn about what had happened,wannan shi ne kawai damuwa na,after that babu komai and i'm not hiding anything from u" wani kallo Mommy tayi masa mai cike da tsantsar tausayi,kafin tayi magana aka bud'e entrance aka shigo,duka suka waiwaya suka kalli Daddy dake shigowa fuskarsa d'auke da wani irin murmushi suka yi masa barka da dawowa,ya amsa yana zaunawa next to Mommy dake saman armchair,no one expected yaji maganar da suke yi sai da yayi murmushi ya kira Aatif "Aatif" da sauri Aatif ya sauke kansa k'asa yace "Na'am Daddy" Daddy yace "sure yanzun na yarda hankali ya shiga cikin kanka,tunda har kake realizing u have made a mistake,but abunda zan fad'a maka shi ne ka samu time kaje ku zauna da su sai ka basu hak'uri,ina tunanin idan ka yi haka za su fi d'aukan lamarin da muhimmanci" nasiha sosai Daddy yayi masa and gave him more explanation of how to apologize,yayi wa Daddy godiya then ya tashi ya wuce bedroom d'insa,da ya shigo zama ya fara yi bakin bed yayi shiru remembering of their relationship with Nusrah har yadda suka rabu,lokaci d'aya wasu irin hawaye suka kawo idanunsa because he never thought that after their separation zai shiga damuwa,sai daga bayan lokacin yana Amsterdam wani irin soyayyarta yayi ta d'awainiya da ruhinsa by then lokacin da ya shirya yiwa Mummy'nsa bayanin komai har ya gama tsara yadda zai nemi Nusrah su
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180