Skip to content

Chapter 130

Chapter 130

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,266 words 0 views Progress saved
Download Book

a rufe,ya zubawa fuskarta ido yana kallo especially lips d'inta dake glittering,as if she knew what he was about to do ta motsa lips d'inta had'e da ziro harshenta ta lashi lips d'inta,Rafeek da yayi mutuwar tsaye he didn't know when ya kai fuskarsa dai² na ta,slowly yana kallonta ya kai lips d'insa saman na ta,a d'an tsorace ya tsotsi lips d'intan because yana tunanin kamar za ta hana shi,but then she doesn't try to stop him,a sukwane yana sauke ajiyar zuciya eagerly ya had'e bakinsu,a tare suka yi ajiyar zuciya had'e da sake rik'e juna,yanayin da suke sending sak'onnin wa junansu kad'ai ya isa ya nuna lallai sun jima suna cutar da kawunansu,tsohuwar soyayya ta motsa here suka sake bud'e sabon page,da tsaiwa ya fara k'ok'arin ya gagare su babu shiri suka dangana bed,a zafafe suka ci gaba da exchanging sak'onni that was difficult to forget,not only Rafeek even Lolly as soon as she heard him yana murzata ta tabbatar she was completely healthy,they forgot everything except their own heads,lokacin da Rafeek yayi nufin ya shigeta da kyar yayi finding way through her,tsabar d'imaucewar da yayi har gani yake kamar bata tab'a sanin d'a namiji ba,even though a wancan lokacin shi da kansa ya huda abarsa but this time around gaba d'aya ya kasa gane komai,banda sambatun da yake zuba mata da addu'o'i yana sake sanya mata albarka babu abunda yake,lokacin da nutsuwa ta zo masa Lolly was lying tana fitar da numfashi a hankali,while idanunta a rufe ta kasa bud'e su because abunda ya faru ya tuna mata first night d'insu,a hankali taji ya kwanta jikinta,something she had never imagined from him shi ne sound d'in kukansa,a tsorace tayi saurin bud'e idanunta tana rufe jikinta da spreadsheet ta rik'o kansa taga da gaske yake kukan,maganarta har hard'ewa take wajen tambayarsa what was going on?? He was silent and unable to respond saboda kunyarta da yake ji,ta d'ago kansa da sauri tana kallon cikin idanunsa tace "Tell me what's going wrong?" Ya girgiza kai a hankali yana sake komawa jikinta ya kwanta,a hankali ta d'ora hannunta a saman kansa tana shafawa,later on yayi shiru but ya kasa d'agowa ya kalleta and to tell her what was happening. ***** On the other hand lokacin da Nuraz ya bar mahaifan nasa,cikin wani irin farin cikin da bai tab'a tsintar kansa a ciki ba ya shigo bedroom d'in,here ya tarar da Nusrah zaune a saman armchair ta mik'e k'afafu daga ita sai towel whose height was not above her knees,da sauri ya k'araso ya rungume ta,tayi murmushi tana k'ank'ame shi so tightly,sun d'auki lokaci a haka kafin ya saketa ya dawo next to her ya kwanta and placing his head over her thighs and playing with his finger,ta lumshe ido tana jin tsigar jikinta tana yi mata wani iri,idanunsa a rufe yana sakin murmushi yace "Rooh!" Taja numfashi very hardly kafin ta amsa "Na'am" yana yin murmushi yace "Kyakykyawan labari na kawo miki" murmushi tayi tace "every time i get good news from u,thank u so much Hayat" yace "Kina so na fad'a miki?" Ta gyad'a kai da sauri cikin d'oki,yace "Labarin guda biyu ne,which is ur favorite?" Quickly tace "Duka ina so" yayi murmushi yace "Sai dai na fad'a miki d'aya" ta b'ata rai tace "Ka fad'a min duka pleaseee!" Idanunsa ya bud'e fuskarsa ta kasa b'oye farin cikin da yake ciki,yace "Well labari na farko,za kije Nigeria" quickly ta kalleshi bakinta ya kasa rufuwa saboda mamaki,yace "the second one is.!" Kafin ya fad'a tace "What are we going to do there?" Ya d'ago kansa yana kallon fuskarta,yadda tayi alamun like she didn't want yasa shi cewa "Ke kad'ai za ki tafi" ta zaro ido gabanta yana bugawa tace "Ni kad'aifa kace?" Yayi nodding mata kansa yana lumshe ido,tace "Uhn!" Quickly ya bud'e idonsa yace "Ba za ki je bane?" Ta gyad'a kai da sauri,yace "why not?" Tace "I just don't want" yayi shiru yana kallon mood d'inta daya canja,tashi yayi ya zauna yana fuskantarta yace "look into my eyes Rooh!" Girgiza masa kai tayi zai yi magana tace "I've no where to go" muryarta kamar za ta yi kuka,yayi shiru ya zuba mata ido,a hankali ya rik'o chin d'inta but tak'i yarda su had'a ido,yayi ajiyar zuciya a hankali yace "shi kenan yanzu haka kike so na fad'awa Dad? Or do u want me to tell him kince ba za kije kiran da Abba'n yake miki ba?" Tayi saurin d'ago idonta tace "Abbah? Wane Abba'n?" Ya d'aga mata gira cikin sigar tambaya yace "Abbah nawa kika sani?" Tayi shiru kamar mai tunani can tace "Ai nima ban gane wanne kake nufi ba" yayi ajiyar zuciya yace "Abbanmu nake nufi" ta yi shiru tana kallonsa,yace "Ina tunanin kamar za kuje Gombe idan kin isa Nigeria" here she began to understand where his words intend to go,quickly tace "To kuma ni kad'ai zan tafi?" Yana nodding mata kai yace "Haka nake tunani" tace "why don't u go?" Yayi saurin katseta "u know ina da aiki ko?" Tayi jim a hankali tace "Kwana nawa zan yi to?" Ya d'aga shoulders yace "Ban tambaya ba" tayi shiru tana kallonsa can da aka jima tace "Allah ya kaimu lokacin" ya kalleta kad'an yace "Oh! Yanzun kuma za kije?" Ta gyad'a kai a hankali tace "Ba dan ina so zan jeba" yace "Me yasa haka?" Tace "Da can ina son zuwa,but yanzun ne gaskiya ba na so" yace "Ko a kira Abbah ace ya tafi shi kad'ai?" Tayi saurin d'aga masa kai,ya tsaya kallonta cike da mamaki yace "what happened to u?" Tana kallonsa tace "nothing" ya girgiza kai yace "I don't think so" ta zuba masa ido kamar bata sanshi ba,ya kalleta yace "Za ki fad'a min abunda yake damunki ko a'a??" Tace "Ni fa babu komai" yace "Ban yarda ba" tayi shiru tana kallonsa,yace "Lokacin da kike da lafiya ke da kanki kike cewa kina son zuwa,me yasa yanzun kika canja?" Ta bud'e baki za tayi magana,yace "Idan Allah ya amince jibi za ki tafi,ko yanzun ma saboda dare yayi ne,da a gobe za ki tafi" kuka ta fashe masa da shi tana fad'in "Ni Allah ba na son zuwa" yayi still yana kallonta da mamakinta,sai da tayi mai isarta ta bari sannan yace "Tunda ba za kije ba,sai ki kira Abba'n da kanki ki sanar masa",bata kula shi ba sai da ta gama share hawayen then ta d'auki wayarta da tun bayan shigowarsa ta ajiye,ya wuce arean closet ya barta a nan cike da takaici,after ya rage kayan jikinsa yana fitowa ya jiyo tana magana a waya,he didn't say anything ya wuce zai shige bathroom dai² lokacin da take cewa "Abbah ni gaskiya ba zan bika ba" yayi saurin juyowa yana kallonta,ransa b'ace ya dawo ya karb'e wayar,tana kallonsa tace "Give me my phone please,zan fad'a masa yaje shi kad'ai ba na son zuwa" ya had'e rai yace "Wai me yasa kike son lallai sai kin b'ata min rai?" Tace "I'm sorry,but i just don't want to go" yace "for what purpose?" Tace "Haka kawai" ya girgiza kai yace "Ba zan yarda da wannan amsar ba" tace "Allah ni dai haka kawai naji ba na son zuwa" sosai yake mamaki saboda wasu lokacin

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180