Chapter 116
Chapter 116
at her and said "well,tashi kiyi alwala" ta harari inda yake tana murgud'a masa baki tace "To ka tafi ai zan tashi" He laughed clearly and said "Do u need to help?" It was as if she would explode dan haushin daya cika ta a fusace ta sauke k'afafunta tana mik'ewa zugin daya ratsata yasa ta fad'in "Argh! Wayyo Abbanah!" K'arasowa yayi inda take zai kamata ta matsa tana cewa "u shouldn't touch me" ya danne dariyar dake son taho masa ya koma baya yana kallonta,slowly getting herself up ta fara tafiya barely,har ta shiga bathroom idanunsa suna kanta da tausayawa,he nodded his head as she passed by ya furta "Rigimammiya" and then ya wuce saman pray mat da ya shimfid'a ya kabbara sallah. Nusrah kuwa tana shiga toilet she starts to heat up her body,as she bites her lips trying to warmth her body kamar yadda yayi mata,after she has finished so as not to get out of the water,ta yi wanka ta d'aura alwala and then she came out,slowly continue to lift her legs ta wuce shi yana zaman tahiya,cikin closet ta wuce ta d'auko wani long sleeveless mai dan fad'i and then ta kawo hijab ta saka,ta fito tana tafiya a hankali,cikin dauriya ta yi sallah ta idar because of the apetite that she was loos and her face was pale sai yamutse fuska take duk tana jinta wani iri,ta idar bayan ta yi azkar tana d'agowa suka had'a ido da shi,tayi saurin kawar da kanta tace "good morning" he smiled and asked how was she feeling,she was silent and didn't say anything ga wani sabuwar kunyarsa da take ji,yayi murmushi with his eyes closed yace "come here" as if she were going to sink in the place ta kasa motsawa,ya bud'e idonsa yana kallon yadda ta duk'unk'une kanta yace "didn't u hear me?" Tayi shiru ta kasa amsawa ta kuma kasa motsawa,yayi murmushi yace "If u let me get down i will take u and repeat what happened at night" she pressed her head again between her thighs,ganin ba ta da niyyar zuwa slowly ya sauko and coming to where she was yana sakin murmushi,tana jin ya d'aga ta sama ta saki siririyar k'ara tana cewa "Please let me go myself" yayi dariya yace "is that really u girl making me a toy?" Ta girgiza kai idanunta a rufe,yayi mata rad'a a kunne da sauri ta girgiza kai tana cewa "No,i'm sick fa" yayi murmushi yace "Ok let's see if it's really true" ta marairaice fuska har lokacin idanunta a rufe ta k'i yarda ta bud'e tace "Ni dai ba sai ka gani ba" tsokanarta ya ci gaba da yi tana masa rigima har ya kwantar da ita a saman bed yana kallon yadda tayi cike da zolaya ya had'a tip noise d'insu,ta sake firgicewa jin saukar numfashinsa a saman fuskarta,nan ta fara kokarin guduwa ya d'ora mata rabin jikinsa,yana kallon yadda tayi tsumu² teasingly,then he softly sucked her lips and went back to lay down yana fad'in "Sleep tight wife" she silently sighed,shortly kuma she began to feel some coldness come into her silently ta furta "Ina jin sanyi" yayi murmushi yana had'a jikinsu ya furta "u will be fine since i'm around" tayi luf a kan k'irjinsa tana sauke ajiyar zuciya and daga nan she doesn't know where she is anymore until 10am,tana farkawa lokacin ya shigo bedroom d'in ya k'araso kusa da ita fuskarsa sai haske take ga wani annurin da take fitarwa na musamman,yayi mata murmushinsa mai sanyi yace "are u awake?" Ta gyad'a masa kai tana yamutsa fuska a hankali saboda bakinta har lokacin tana jinsa babu dad'i,ta sauke k'afafunta a hankali sannan ta tashi ta nufi bathroom,bai jima da zama ba Angelyn ta nufo bedroom d'in,though daga inda yake ta san yana hango lokacin da take tahowa but da ta k'araso sai da tayi knocking ya ba ta izinin shigowa,she comes in with a basket full of dishes togather with flowers da aka ajiye agefe sai k'amshi suke fitarwa,bayan ta ajiye ta d'an risina and asked him if there was anything she could bring yace taje kawai,tayi masa godiya ta fita,yana zaune rik'e da d'aya a cikin wayoyinsa he decide to call Annie,wayar ta d'an d'auki lokaci tana ring kafin ta d'auka,tana yin sallama yayi murmushi ya gaisar da ita ta amsa tana tambayar lafiyarsu,bayan sun gama gaisawa take tambayarsa Lolly yace yanzun ya barsu suna break tare da su Hajiya,har ranta taji dad'i sosai because tunaninta ya bata zuwa yanzun Lollyn was relieved by the fact,they took much time to speak while more than half of their conversation tana sake yi masa nasiha ne until Nusrah came out of the bathroom,a nan ta tarar da shi yana waya,duk da yake ba a gabanta ya fara wayar ba but the only circumstance da ta kalla ya sanar mata Annie ce,ta wuce bata ce masa komai ba,tunda ta fito yake kallonta har ta wuce ta nufi closet,he was talking to Annie but his whole mind was on her,ta fara saka kaya and then she slowly walked up and sat on the stool and began to rubbing her lotion,bata jima da zama ba taga ya taso da wayar a kunnensa,yana zuwa ya tsaya daf da ita muryarsa a low idan ba kana kusa da shi bama ba lallai ka gane waya yake yi ba taji yace "Annie ga ta bari na bata wayar" gefen Annie tace "To ba ta muyi magana" wayar ya mik'a mata yana mata murmushi da fad'in "Ga Annie za ku yi magana" ta gyad'a kai kad'an ta karb'i wayar,while shi kuma ya d'auki lotion da take shafawa da niyyar ci gaba da shafa mata,tayi still tana kallon ikon Allah,bata gama yin sallama ba taga ya janyo couch and sit in front of her had'e da d'ago k'afarta ta dama ya fara shafa mata,ta bud'e baki cike da mamakinsa a ranta tana fad'in "is that the way he is or am i just not aware of him until now?",a thought that came to her mind on the matter of the day before they had dinner,tayi shiru tana son gano wani abu but she can't remember anything until they finished talking to Annie and gave him the phone,he doesn't receive it until a sign da yayi mata ta sa masa a kunne,tayi kamar yadda yace tana kallonsa taji ya furta "Annie i'll call u" Annie tayi murmushi tace "to habibiiy but Daddy'nka ya dawo?" D'agowa yayi ya kalli Nusrah dake kallonsa ya d'aga mata gira da sauri ta rufe idonta k'asa² yace "No Annie,but i heard Hajiya saying that he would soon come back" tace "Ok! Allah dawo da shi lafiya,sai an jiman?" ya amsa yana cewa sai ya kira,tace "ya gaida mata da kowa" yace zai fad'a musu. He smiled and looked at her ganin har lokacin bata d'ago kanta ba,k'asa yace "Mr's Noor" kasa motsawa tayi ya sake yin murmushi yana fad'in "Let's go" she suddenly said "I'm not going anywhere" yana kallonta yace "why?" Tayi shiru bata ce komai ba,ya gyad'a kai cikin tsokana yace "ko na d'auke ki ne?" Tace "ina ne za ka kaini?" Yace "thought it was a trip u couldn't do urself?" Ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180