Chapter 120
Chapter 120
zama alkhairi" ta share hawaye tace "Kuma Adda Maryam ke kin fi kowa sanin abunda ya faru because kece kika yi wahala damu,tsakani da Allah me yasa Baba ya rasa wanda zai sake aura min sai shi? Gaskiya ni ba'a yi min adalci ba" Annie ta zuba mata ido cike da mamaki tace "The injustice u are saying ba'a yi miki ba shi yasa nima naga dacewar idan na koma tunda ba kya sonsa zan sanarwa Baba halin da ake ciki,amma ki sani idan har ba kina son yiwa Allah butulci ba,even though he is the cause of everything but ya taimaka muku and ba don dalilin sa ba da yanzun kuna can cikin wahala da rashin gata,but u've to think if this is the way u choose i'll take my hand away from u,Allah (S.W.T) has seen that i have done all i can to u,amma tunda ba ni da muhimmancin da zan ba ki shawara ki yi amfani da ita shi kenan ki yi duk yadda kike so zan zuba miki ido" hawaye ne suka sake zubo mata ta goge tana jin damuwa tana neman fin k'arfin zuciyarta,a hankali tace "Ki yi hak'uri Adda ni ba ina cewa haka da wani nufin ba,amma dai maganar gaskiya ni ba zan iya zama da shi ba" Annie tayi k'wafa mai ciwo bata sake cewa komai ba ta juya ta bar mata d'akin,kwanansu biyu a UK suka yi sallama da su suka kama hanyar Nigeria,and har a time d'in Annie is still angry with her sister,while on Lolly's side tun bayan da suka tafi da taga Annie bata sake kiranta ba,and even if she called her most of the time Annie was talking to her some how,so she became very worried,cikin k'ank'anin lokaci ta yi rama while a gefe guda kuma she lost someone to talk about damuwar da take ciki ko dan ya ba ta shawara. *Three months later..* The days are long gone,while during this time the number of events have taken place,including Lolly's sudden outburst of anger,but it is still far from over,while a gefen Nuraz zuwa lokacin he has been able to alter the relationship between him and his father in accordance with his duties and respect and treat him as Allah (S.W.T) commands,but it is also zaman hira da shak'uwa ne babu in their midst har yanzun,while on Rafeek's side he is constantly in prayer for Allah to settle his affairs and his family though yanzun ba sosai yake samun zama ba,yau yana wannan k'asar gobe yana waccan,but he has no hope except to get everything back to normal. Yau ma d'in ya kama cikin irin ranakun da zai dawo daga tafiya,but still babu wani special tarba da aka preparing saboda shi,bcos a mafi yawan lokaci ma shi yake hanawa ayi,kasancewar yau tafiyar da wuri suka taso daga India shi yasa suka samu damar sauka a k'asar da yamma,directly after their departure from the airport suka nufo gida,ba tare da ya yi waya ya sanar da kowa yana hanya ba,when he finally got out of the car ya wuce cikin apartment,he didn't meet no one in parlor because it is the time of asr prayer ne a gurin mu musulmi,he goes past to his bedroom door ya ji kansa yana masa wani irin azababben ciwo,cikin satin gaba d'aya tunda yayi tafiyar yake fama da shi ga shi ya k'i sauka sai dai idan ya sha magani ya lafa,ya ci gaba da tafiya cikin nutsuwarsa zai wuce bedroom jiri ya fara d'aukansa,ya daure da kyar ya dafa ya zauna saman armchair yana rik'e kansa da yake tsananta yi masa ciwo,after everything has gone ya tashi jikinsa babu k'arfi here yayi baya zai fad'i da sauri Nuraz da yake shigowa ya k'araso ya rik'e shi yana masa sannu,he lift his eyes that their color changed and thanked him,Nuraz felt something in his mind da yaga yanayinsa,ya mayar da shi ya zaunar yace "sit down please and have some rest" he nodded and gestured,Nuraz continued to look at him then yace "Are u sick?" Har ransa yaji dad'in kulawar da ya bayar a kansa,ya girgiza masa kai a hankali yace "No it was just a headache" he sighed again and then yace ya jira shi zai je ya dawo,ya amsa masa Nuraz ya fice da sauri,it didn't take long ya dawo gidan da medications,while har time d'in Rafeek yana gurin bai tashi ba,Nuraz ya k'araso yana sake yi masa sannu ya amsa yana ta kallonsa,ya janyo table ya ajiye medications d'in and went past himself to bring him some water,bayan ya dawo he helped him ya bashi maganin,yana kallonsa yace "Za ka iya tafiya ko na taimaka maka?" Rafeek yayi masa murmushi and said he could,Nuraz yace to suje tare ya raka shi,ya mik'e a hankali yana tafiya Nuraz yana binsa suka wuce bedroom d'insa,after making sure he was fine yayi masa sallama zai fita Rafeek yace *"NOOR!"* Nuraz paused kafin a hankali ya waiwaya ya kalli Rafeek dake zaune gefe gadonsa,yace "Thank u" as Nuraz began to felt sensation cold in his heart ya girgiza kansa yace "It's my pleasure,but please if there is nothing u can do ka kwanta and to get enough rest.." Yana fad'a ya juya ya fita,Rafeek ya bishi da kallo yana jin wani irin nadama a ransa game da abunda ya aikata a baya,he slowly closed his eyes hawayen nadama suka zubo masa,he sat down for a long time before ya tashi ya shiga bathroom to take bath. No one knew he was coming home after Nuraz,dan haka ko da ya fito babu wanda ya sanarwa ya dawo ya wuce kitchen for the first time tun zuwansu gidan ya bada order a had'a masa healthy food akai masa,daga nan ya dawo parlor ya zauna yana tunanin al'amuran duniya,a haka mutanen gidan suka fara had'uwa a cikin parlor'n,bayan d'an lokaci Angelyn ta zo wucewa da kwandon kayan abinci za ta je bedroom d'insa Hajiya tana kallonta tace "Angelyn where are u going to take the food?" Tace "Ma'am zan kaiwa boss ne" Hajiya ta kalleta da mamaki tace "When does he come back?" Angelyn says that she doesn't know,but young master ordered her in the meantime,Hajiya turned and looks at Nuraz dake kwance tace "Noor when did Rafeek come back?" Bai d'ago kansa ba yana ci gaba da clicking waya yace "yanzu ne ba jimawa" tace "Amma shi ne baka fad'a ba?" Yace "Hajiya saboda kada kuje ku dame shi ne" Hajiya was silent and looked at him with surprise tace "daga sannu da zuwa sai ya zama mun dame shi?" Yace "Hajiya ku kyaleshi ya huta to baya jin dad'i" tayi shiru tana kallonsa da mamaki tace "Ya akai ka sani?" Ya d'ago idonsa yace "Hajiya na ga lokacin da ya dawo fa" ta jinjina kai and said nothing more. Da dare after maghreb prayers they were sitting in the parlor'n Rafeek came out sanye da jallabiya mai gajeran hannu brown color,Hajiya watched his condition that prove to be unhealthy as Nuraz said,ya k'araso cikin parlor'n suka gaisa da Hajiya,gaba d'aya yaran suka gaida shi suna yi masa sannu da jiki,gefen da Lolly take ya d'an kalla kanta a k'asa ta k'i yarda
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180