Chapter 41
Chapter 41
aure bace yau da babu abunda zaisa bai koya mata hankali ba,yana can duniyar tunanin abunda zai mata ya huce haushi yaji tana gunguni da fad'in "Wa ya sani ma ko garin yawon ta kwaso wani mugun ciwon shi yasa ta lallab'a ta dawo gida,shi kenan bamu sani ba tazo d'aya bayan d'aya ta goga mana.! Na tabbatar ruwa baya tsami banza,dole akwai sharrin data k'ullo shi yasa ta dawo.. An yi gadon bak'in hali.." Yana kallonta with his colored eyes yace "Hajiya kiji tsoron Allah,,sannan ki tuna akwai ranar lahira.. What will u gain idan kin raba y'a da mahaifi.!? Is it not fun to be born.!? Ko kuma dai ba'a haihuwar d'a a nuna masa so mahaifanki suka haifeki suka so ki.!? What will u gain idan kin mata sharri gurin mahaifinta ya raba ta da gidansa.!? Kina zaton ubangiji zai kyaleki bisa hak'k'in wad'annan bayin nasa.!? What good is it to a person who says polytheism (SHIRKA) is his job.!? Don't ever think of all what u have done will be saved from his judgment,today or tomorrow,now or in the future duka sai mun je gare shi,bcos we are always like those who go to summer,we all have one God who is there waiting for our arriving,duka za mu mutu,we all find our works,and we all reap what we sow with our own hands,,but ina sake tabbatar miki idan baki ji tsoron Allah kin daina abunda kike yi ba ki tabbata ubangiji ma ba zai kyale ki ba.." Kallonsa tayi tana girgiza kai cike da hayaniya tace "Kaiii! K'aramin mara kunya,kada ka fad'amin maganar banza,waye ya fad'a maka ni na raba su.!? Thought shi ya fad'a da bakinsa cewar ya zare ta a gidansa.!? ga shi nan tsaye a gaban ku u can ask him who suggested him to get rid of her.!?" Bai jira jin wani cikinsu ya sake magana ba Alh yace "Ni naga damar cire ta daga jikina babu ruwan Hajiya,saboda haka idan iya wannan maganar ta kawo ku,heard my words,,,wish u could go and leave my house.." Nuraz ya kalleshi takaici fal ransa yace "Alh ya kamata kayi tunani dai gudun wata rana kada ka zo kana nadamar abunda ka aikata.!" Abba'n Nusrah yayi saurin katse shi "There is no thought to waste my time on it,it is a final decision banga dalilin da zaisa nayi nadama ba kuma." Nuraz ya gyad'a kai cike da damuwa yace "Shi kenan Allah ya ba mu tsayin rai,,in sha Allah one day u most have to regret what u've done,i assure u.!" Hajiya ta sake hayayyak'o masa "Wannan ranar ba zai tab'a zuwa ba" Ya banka mata harara yace "Idan ke kike juya duniyar ko ikon a hannunki yake sai ki hanasa faruwa" Ta juya ta kalli mijinta cikin b'acin rai "Wai Alh haka zaka tsaya kana kallonsa yana fad'awa mutane magana.!?" Ya girgiza kai yace "Rabu da ni da shi,ya gama rashin kunyar ina saurarensa" tace "wane irin kana saurarensa,baza ka sa ayi maganin sa ba,sai kace a rabu da shi.!? Idan kai ba zaka iya ba to ni zan yi da kaina.." Tana fad'a ta fizgo telephone dake gefe kamar shi yayi mata laifin za ta fara kiran security,,Nuraz cikin b'acin rai ya kama wayar ya tsinke,ta d'ago a fusace zata mareshi ya rik'e hannun idanunsa da b'acin rai yace "don't ever think u beach will slap my face,and kiyi tunanin zan kyaleki.. Ba aure kike tak'ama da shi ba ko tattabara kike,wollahi sai na sa kun gane cewa a tea is just a water sinadaran da aka sa masa su suka canza masa colour.. Ki yi tunanin me zai faru first kafin kiyi k'ok'arin aikatawa.." Yana fad'a ya watsar da hannayenta gefe Alh yace "Kai d'an marasa tarbiyya..!" Bai k'arasa ba yace "Stop.! Alh ina ganin girmanka bcos of ur daughter,ba don haka ba..!" Ya girgiza kai ba tare da ya k'arasa ba,ya juya yana kallon Nusrah dake ta risgar kuka duk badak'alar da ake yi ta kasa cewa komai a tsawace yace "get up",sai kuma ya juya yana kallon Alh yace "Ohh.! Alh i've one wish ko za ka yi mana abunda zan fad'a.!?" Alh ya kalle shi a wani iri yace "What.!!?" Bai damu ba yace "Just.! I want ur permission to pick up her school documents.." Ya tab'e baki yace ku jira a waje zan aiko muku." Nuraz yayi tak'aitaccen murmushi yace "Good" sannan ya sake juyawa inda take ya mik'a mata hannu "Get up,,let's wait outside.." Ta d'ago kumburarrun idanunta ta kalle shi,shi kansa fuskarsa tayi wani iri,ko ita data kalle shi sai da idanunsa suka so bata tsoro,ta daure ta mik'a masa hannu ya taimaka ya mik'ar da ita tsaye,yana rik'e da ita ya kalli Hajiya yace "Za mu tafi,but in sha Allah kamar yadda na fad'a zaki ga sakamakon abunda kika aikata.." Tace "Idan na gani ina fata ba tare da kai za mu gani ba.!?" Yace "Sure" tayi tsaki zata sake magana Alh ya sakko da takardu a hannunsa,ganinsu suna ci gaba da musayar zance yayi tsaki ya mik'a masa takardun yace "Allah ya bamu alkhairi." Yana nuna masa k'ofar fita Nuraz yace "Ameen" a madadin yayi masa godiya yana karb'a ya juya ya kama hannunta,Hajiya ta kallesu k'asa² yadda bata tab'a zaton za su ji ba tace "Alh ka ga irinta ko.!? Ni anya ma ba yaron nan ya hure mata kunne suke lalata ba.!? Abun dai da mamaki,kuma dai a gaban idonka kalli yadda ya rik'e ta,mutumin da ba muharramin ta ba,ba mijinta ba ya rik'e ta babu damuwar komai a tare da su,kenan sun saba shigewa juna,kai wollahi gara daka kore su,suje can su ci gaba da lalatar." Nuraz ya ji ciwon maganar sosai,afusace har wani huci yake shi kad'ansa yana k'ok'arin juyawa Nusrah tayi saurin sake damk'e hannunsa,ya kalleta with his coloured eyes zai yi magana tayi saurin girgiza masa kai,ba don ya so ba yayi k'wafa suka fice daga gidan. Bayan sun baro gidan su Nusrah,zuciyoyinsu duka babu dad'i Nusrah har lokacin kuka take,mamaki da damuwar yadda Abba'nta mahaifi yayi furucin shi ba y'arsa bace ita ya hana zuciyarta samun sukuni,,Nuraz ya kalleta yace "U should be sorry for that,and u have to stop shedding ur tears,one day a history will repeat it self,what ever happened,will happen long before we were created and that already written in the book of destiny,,ki godewa Allah da irin ta ki k'addarar,u have a mother,father and other relatives,someone who sits next to u after his mother and a mother's sister,he has no one apart of relatives,,bai san dad'in kasancewa tare da mahaifi ba ko wasu dangi,even da za ki tambaye shi wani abu daga mahaifinsa.!? Zai ce miki ne he don't know,bcos bai sani d'in ba.. But he is always grateful da irin k'addarar da ubangiji ya zana masa,,ki daina kuka ubangiji ya tsara abunda zai faru and komai na rayuwa mai wucewa ne in sha Allah.." Wani irin sanyi taji kalamansa sun saukar mata,a hankali ta goge hawayen dake sauka saman fuskarta uncontrollable,silently bata yi tunanin zai ji ba tace "Thank u" ya jinjina kai yace "Babu komai,,but kici gaba da addu'ah in sha Allah zan yi miki nima.." Ta d'an juya kanta ta
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180