Skip to content

Chapter 44

Chapter 44

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,269 words 0 views Progress saved
Download Book

gyare a muhallinsa,gidan ta ko ina ya tsaru babu abunda za ace bai yi ba,sallolin da ake binsu suka fara yi,suka sake gyara gidan Nuraz zai fita ya kalli Nusrah da tayi shiru alamar tana duniyar tunani yace "will u go with me.!?" D'agowa tayi ta kalleshi da manyan idanunta,a hankali ta juya ta saci kallon Annie,har ranta ta ji tana son zuwa amma bata san me zata ce Annie ta barta ba,Annie bata kalli inda suke ba amma duk abunda suke yi tana sauraren su,tab'e baki yayi ya wuce zai tafi yana fad'in "Annie.! I'll be back soon" tace "Allah ya tsare",Nusrah ta sunkuyar da kai tana wasa da middle finger d'inta,Annie ta kalleta tayi murmushi ta san tana son fitar,har ya fita sannan Annie ta kirata "Daughter.!" Da sauri ta d'ago kanta,Annie tayi mata murmushi tace "Would u like to go out.!?" Murmushi ne ya sub'uce mata da taga Annie ta gano ta,Annie tace "U can go with him,he's ur elder brother,don't worry ur self,maza yi sauri kada ya tafi kema kya ga gari.!" Tace "Thank u Annie" da sauri ta mik'e tana murmushi ta bishi,ta fito daga cikin apartment d'in tana kallon tsarin unguwar taji sanyi a ranta komai taji yayi mata,tayi twitching breathe a hankali,sannan ta waiga tana nemansa,ta hango shi har ya d'anyi nisa,ta tsaya a gurin cos bata san yaya za tayi ta tarar da shi ba,tafiya yake cikin nutsuwa sanye da kayansa na yau da kullum waistcoat mai launin royal blue sai long sleeve white,kamar ance ya waiwaya ya juya kad'an,tsaye ya hango ta a dai² apartment d'insu,mamakin yaushe ta fito yasa shi kasa ci gaba da tafiya,kasa d'aga k'afa tayi ta bishi sai da ya d'ago mata hannu daga inda yake alamar ta taho,a hankali ta fara tafiya yana tsaye yana jiranta har ta k'araso inda yake,suka ci gaba da tafiya tare,babu wani hira daya had'a su har suka je eatry d'in dake cikin arean street d'in sun suka yi takeaway,a hanyar dawowa suna tafiya shiru Nusrah tayi breaking silence d'in da fad'in "can i ask u something.!?" Ya kalleta kad'an yace "U can.!" Tayi murmushi tace "That day u told me something but i couldn't understand what doe's that mean." Yaja numfashi yana kallon sararin samaniya da yayi fayau babu alamun clouds yace "what did i say.!?" Bata kalle shi ba tace "i mean ur dad's story" sai daya juya ya kalleta sannan ya d'auke kansa gefe guda yace "What is it that u want to know about his story.!?" Tayi shiru bata ce komai ba saboda tana tunanin abunda za tace kuma,suka ci gaba da tafiya yaji bata ce komai ba ya sake kallonta ya d'auke kai,itama shi ta kalla kamar yadda yayi ta jiyo shi yana cewa "I just don't know why he was so deprived of the gift of Allah,he said he don't want me,but abu na k'arshe da ya fad'awa mamana tunda she's my mom it's better to face any challenge in life saboda ta inganta nawa rayuwar,that is why i was alone and then na kasance one of the children called *MARA ASALI.."* Kallonsa tayi da tausayawa ganin shi kansa a damuwa yake tace "I really apologize if my question makes u feel bad." Yace "Don't worry about it,that's how Allah planned it to be" ta gyad'a kai tace "sure but thanks",shiru ya ratsa tsakani na wani lokaci a hankali tace "Ahmn! But where are ur Mom's family,are they not alive.!?" Yace "No.! they are alive,but what happened that day in ur home,is the same thing happened after she gave birth.." Tayi saurin kallonsa,ya gyad'a mata kai a tsorace taci gaba da kallonsa tace "Is her father chased her away.!?" Yace "Of course,but she's not the only one with Annie too." Ta tsaya cak a hanya hawaye suna shirin fara zubowa daga idonta,ya kalleta yana tsayawa yace "What happen.!?" Ta fashe da kuka tace "why should our parents do this to us?!? what have we done to them that will drive them to expel us from their homes.!?" Yayi shiru yana kallonta a hankali ya matsa dai² da ita yace "Ohh no.! Let's go home,the story is enough since it starts making u cry.." Tace "No.! I would like to hear" ya kalleta yace "A'a! Ba sai kin ji ba" tace "Please.! tell me i want to know ur story,is it the same as me or is it different.!?" Yace "No,but they are just about to be the same." Ta marairaice fuska tace "Na sani ai,what our parents did for us shi ne matsalar ko.!?" Ya gyad'a mata kai,ta sake fashewa da kuka,ya sake matsawa kusa da ita k'amshin scent's d'insa suka sa ta d'ago fuskarta hawaye duk ya wanke mata saman fuska,ya girgiza mata kai idanunsa sun canza launi,ji yake shi kansa idan ya bud'e baki zai yi magana hawayen ne zasu taho masa,da kyar ya iya kama hannunta ganin ta mak'ale a guri d'aya ya fara janta suka ci gaba da tafiya sai da suka kusa bakin apartment d'insu ya tsayar da ita ya d'auko bottle water ya mik'a mata yace "wash ur face." Ta karb'a a sanyaye ta bud'e ta fara sha sannan ta wanke fuskarta,matsowa yayi kusa da ita yace "put ur hand here and pick it up" tayi saurin kallonsa,ya d'auke kai yace "D'auko mana" tace "what shall i bring.!?" Ya yi saurin cewa "my handkey" bata kalleshi ba tace "A'a barshi kawai" yace "saboda me.!?" Tace "it will dry itself" ya tab'e baki yace "Okay.!" Yana fad'a ya wuce ya barta a tsaye,ta bishi da kallo har ya shige yana k'ok'arin knocking entrance d'in apartment d'insun,da sauri ta biyo shi tace "When do u end the story.!?" Ya waiwayo ya kalleta ya juya ya danna doorbell yace "do u like hearing.!?" Ta gyad'a kai tace "Yes of course" ya tab'e baki yace "Okay.! I'll tell u,but then u promise not to cry" da sauri tace "Promise i won't do it,but when za ka ci gaba.!?" ya jinjina kai yace "until we have time again." Tayi murmushi tace "shortly if we come out again.!?" Yayi saurin kallonta,itama shi take kallo ya girgiza mata kai yace "No.! Not today" tayi saurin cewa "tomorrow to.!" Ya kalleta lokacin da Bareerah ta bud'e musu k'ofa tana musu sannu,ya amsa yana shigewa ta biyo bayansa da sauri tace "u still haven't said anything.!" Ya tsaya yana kallonta ta matso inda yake tsaye da sauri tana marairaicewa,a hankali yace "okay.!" Tayi masa murmushi tace "Thanks" ya gyad'a mata kai ya wuce zai nufi hanyar kitchen tace ya bata ta kai,ya ajiye ledojin hannunsan sannan ya wuce bedroom d'insa,wucewa tayi itama ta nufi hanyar d'akinsu ita da Annie bayan sun gama shirya komai,wanka ta fara yi ta d'auro alwala,sai da ta fara shafa mai a jikinta sannan ta saka kaya ta fita,a parlor ta tarar da su shi da Bareerah tayi musu sallama Bareerah ta fara amsawa sannan shi da hankalinsa fiye da rabi yake kan computer,ta nemi guri ta zauna tana kalle² can ta daure ta kalli Bareerah tace "Ina Annie.!?" Cikin muryar damuwa,ya d'ago a hankali ya kalleta yaga fuskarta ta bayyana damuwa ya ci gaba da kallonta,Bareerah tayi murmushi tace ta shiga duba Aunty,ta

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180