Chapter 60
Chapter 60
him a message all the time she looked out da tunanin ko ya gani,sai taga bai bud'e ba,har after maghreb ranar he didn't come home,tayi deciding ta goge sai kuma ta fasa,saying that "maybe it is all bcos of work",ta tashi bayan ta idar da sallah ta fita parlor,zamanta a parlor not for twenty minutes ya shigo,duka suka masa sannu da dawowa,he answered in difficulty sannan ya wuce bedroom,kai tsaye yana zuwa ya rage kayan jikinsa ya fad'a bathroom yayi wanka,ya d'auro alwala ya fito yana shiryawa yaga alamun sak'o a kan wayansa,sai daya gama duk abunda zai yi sannan ya d'auka yana dubawa,short text ne ta tura masa ta inbox tana fad'a masa akwai sak'on data tura masa ya duba IG ta yi masa DM,yana gama karantawa ya bud'e network d'in wayar,carefully ya dunga following content d'in har ya gama karantawa,yayi sanyayar ajiyar zuciya yana lumshe idanunsa,kiranta yayi yasa wayan a yadda zai jita sosai,lokacin da taga kiran tayi ajiyar zuciya a hankali ta furta "Ya ga sak'o na" ta d'auka da sallama,da ya amsa duka sai suka yi shiru,bayan d'an lokaci yayi breaking silence d'in,the same words da Bareerah ta fad'a ya maimaita,taji jikinta duk yayi sanyi,har tana jin kawai gara ta hak'ura da Aatif d'in,as her heart informs her that there is no good a cikin alak'arsu,she thanks him bcos tana d'aukan shawaransa da muhimmanci sosai a rayuwarta,suna gama waya tayi tunanin kiran Aatif suyi duk ma wacce za suyi,bata gama yanke hukunci ba ta danna masa kira,kamar mai jira ta kira ya d'auka taji gabanta sai fad'uwa yake tasa record tana karanto duk addu'ar da yazo bakinta duk dan ta samawa kanta courage,yaji ta yi shiru bata ce komai ba,a tunaninsa ko ta yanke shawaran za suyi auren ne take ta wannan shirun,ya daure yace "How is it.!? U call and keep quiet" she whispers in her soft voice tace "Aatif" yaji wani iri data kira sunansa bcos she doesn't make any mention of it idan suna magana,yaja fasali yana sake sauraronta tace "I've made my own judgment" ya tab'e baki kamar tana zaune a gabansa yace "okay" tace "Amma naji baka tambaye ni ba.?" A dake yace "I don't need to ask since u call and let me know" how he was responding to her da izza ta tab'e baki itama a zuciyarta tace "Foolishness,ji mutum sai kace jinin sarauta sai wani izza yake min" ta daure tace "haka ne baka fad'a ba daidai ba,amma kasan mene ne.!?" Yace "Sai kin fad'a zan sani" tace "u and i would never be able to live under the same shadow" yayi murmushi yace "Me yasa.!?" Kai tsaye tace "ur mother does not love me,if i agree to follow and marry u.. I'm a woman next i am the one who going to have a hard time living,so i asked for my parents advice,and they figured out a way to realize the mistakes i was about to make in my life.." yayi dariya mai sauti yace "Ok good" ta furta "So that,may Allah united us with our share of goodwill" bata jira yace wani abu ba ta katse wayarta tana runtse idonta,ta jima a zaune shiru tana ta sak'e² kafin ta mik'e ta koma parlor cos dama sallar isha'a ta shigo yi. On the side of Aatif lokacin data gama fad'a masa sak'on ta,after she turning off the phone haka nan yayi ta juya kalamanta,while the devil kuma began to bite him in his sermon and spit on her words again,har ya ajiye wayar gefe yaji bazai iya hak'ura ba lallai ya kamata ya kirata ya fad'a mata abunda ke ransa. Tana sa k'afarta cikin parlor'n her phone begin to rings,ta kalla taga Aatif,taja siririn tsaki before she sets the phone in the speaker,yaja fasali yace "Nusrah u made a mistake" ta tab'e baki tace "Da aka yi mene ne.!?" Yace "Da kika d'auka ba zan iya rabuwa dake ba" tayi siririn tsaki "kai ne dai kayi kuskure da kayi tunanin Nusrah ba zata iya rayuwa babu kai ba" ya kyalkyale da dariya yace "Sure!" Ta tab'e baki tace "What is that.??" Yace "But u know something.!?" Tayi shiru bata amsa ba yace "u were wrong by informing the people u are with,ni Aatif nace muyi auren sirri,shin ke baki yi tunanin taimakon ki zan yi ba.?? Even though Mommy has expressed her disapproval of ur marriage na rufe ido nace naji na gani zan aure ki a haka,did i wrong da nace haka.!? I quickly realized why Mommy said she would not approve of our marriage,cos ke d'in tsintacciyar mage ce,mahaifan ki sun kasa zama dake wane namiji zai yarda ya zauna dake.!? Shin baki tab'a tunanin me yasa ko su da suke tare da ke basu yi tunanin had'a ki da d'ansu ba.!? Saboda suna gudun gurb'ata zuri'ar su ne,but think of my words and try to return to your parents' home bcos duk duniya su ne kad'ai za su yi miki rik'on amana ba wad'anda kika tsinta rana a tsaka ba.. Saboda haka ni Aatif Sajid nake cewa ki huta.." Yana gama fad'a ya katse wayar,tunda Nusrah tayi shiru bata sake iya yin magana ba sai wani irin k'aik'ayi da zuciyarta take mata before her tear begins to flow,wayar hannunta ce ta fara subucewa kafin ta bita ta durk'ushe ta saki kuka mai sauti,Annie,Bareerah da lolly da suke zaune komai ya faru a kunnen su,duk sun yi shiru sun kasa kwakwaran motsi saboda mamaki,Nuraz ya sawo kai ya fito daga bedroom d'insa dai² lokacin,Annie ta d'ago da niyyar yi masa magana taga mood d'insa ya sauya,tayi shiru tana ci gaba da kallonsa without saying anything until he returns to sit next to her. Nusrah tana kuka babu wanda ya kulata until Nuraz was tired of hearing her cry ya d'ago rai a b'ace yace "hey.! Can u keep ur mouth shut.?" Duka suka kalleshi Annie za tayi magana aka danna door bell,Bareerah tayi k'arfin hali ta wuce tana tambayar waye,since she knows no one goes out,ba'a yi magana ba har ta bud'e,tayi arba da kyakykyawar matar fara sol standing in the doorway,murmushi matar tayi mata ta mik'a mata hannu tana tambayarta masu gidan,"they are here" tace as she passed the way,she came in tana k'arewa apartment d'in kallo Bareerah ta k'araso tana fad'in "Annie u have a guest" they turned around da nufin ganin wace ce.!? Mik'ewa lolly tayi saurin yi bakinta yana b'ari tana nuna ta da hannu,but her name didn't came out,Annie tayi tsaye looking at her with surprise on her face tace..... *#Before she arrived...* #Share pls. #Real Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 *Jinjina gare ku masoya,mabiya littafin 'Dan Mace,a kullum ina yabawa comment d'inku fan's,bahot² shukhuriya.* Pᴀɢᴇ 24. #Aʀʙɪᴛʀᴀʀʏ Since Rafeek yace Clark ya dawo gida ya baro arean,but he didn't come into the mansion until 7pm,yana shigowa ya wuce apartment d'insa with the intention of telling him the report game da Nusrah da suke fita tare da Nuraz duk safiya,yana shigowa parlor'nsa ya tarar da mai gidan nasa tare da mahaifiyarsa da k'anwarsa zaune suna hira sai yaranta uku da suke zaune sak y'ay'an turawa,daya gaishe su Hajiya kad'ai ta amsa Rafeek ya masa hannu alamar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148
- 149 Chapter 149
- 150 Chapter 150
- 151 Chapter 151
- 152 Chapter 152
- 153 Chapter 153
- 154 Chapter 154
- 155 Chapter 155
- 156 Chapter 156
- 157 Chapter 157
- 158 Chapter 158
- 159 Chapter 159
- 160 Chapter 160
- 161 Chapter 161
- 162 Chapter 162
- 163 Chapter 163
- 164 Chapter 164
- 165 Chapter 165
- 166 Chapter 166
- 167 Chapter 167
- 168 Chapter 168
- 169 Chapter 169
- 170 Chapter 170
- 171 Chapter 171
- 172 Chapter 172
- 173 Chapter 173
- 174 Chapter 174
- 175 Chapter 175
- 176 Chapter 176
- 177 Chapter 177
- 178 Chapter 178
- 179 Chapter 179
- 180 Chapter 180