Skip to content

Chapter 140

Chapter 140

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,296 words 0 views Progress saved
Download Book

kasancewar kowa ya gaji zaman awanni 7 babu kad'an,Nusrah ta riga kowa tafiya,lokacin da Nuraz ya shigo he find her tana fitowa daga wanka,he just look at her ba tare da ya ce komai ba ya wuce arean closet ya rage kayan jikinsa and then ya wuce bathroom,har yayi wanka ya fito tana zaune a saman stool a bakin mirror,yadda tayi shiru shi zai bayyana cewa tunani take yi,he still didn't talk to her ya wuce yana sanye da bathrobe,sai k'aramin towel da yake rage ruwan dake jikin gashinsa,inda take ya k'araso ya d'auka hand dryer,k'arar kunnawa ya taimaka wajen dawo da ita cikin nutsuwarta,ta kalleshi bata yi magana ba a hankali ta tashi ta bar wajen,ta cikin mirror ya bita da kallo har taje tasa nightwears ta koma saman bed ta kwanta,yana gama tattala sumar kansa ya wuce closet,wani slim sleeveless fari ya d'auko da ta ainihin kama jikinsa da pant,yana gama shiryawa ya fesawa jikinsa night perfume masu sanyi,fuskarsa babu fara'a sosai ya nufo inda take,yana zuwa ya haura saman bed d'in ya zauna,muryar serious yasa saboda kada ta kawo masa raini,yana had'e rai yace "Get up,i want to talk to u" tana jin yanayin da yayi maganar gabanta ya fad'i,ta daure not to let her fears appear ta tashi ta zauna,idanunta suna ganin irin shigar da yayi taji gabanta ya sake fad'uwa because of the sudden fear of looking at him,he didn't mind irin kallon da take masa yace "What's going on? Did i made something bad to u before u left the country?" She was silent and said nothing but bowing her head,ya kad'a kai yaci gaba da magana, "A iya sanina da tunani na,i did nothing to u,rihgt?" a hankali ya sake cewa "Why all these things?" She was silent and said nothing,cikin d'agawar sauti yace "I'm asking,what have i done to u?" Hawaye ne suka fara biyo fuskarta da sauri ta sa hannunta ta goge,looking at her in amazement yace "saboda na yi miki magana kike kuka? Well,tunda haka kike so zan barki ki ci gaba" yana gama fad'ar hakan ya juya ya kwanta,tayi shiru tana tunani,da aka jima ko me ta tuna she quickly fell into his arms and burst into tears,yayi ajiyar zuciya idanunsa a rufe yace "kinfi kowa sanin na tsani kuka right?" Ta kad'a kai da sauri yace "well be quite" babu shiri ta had'iye kukan,ya d'agota a hankali ya zaunar,ya tashi daga kwanciyar ya zauna,yana kallonta har lokacin fuskarsa babu walwala yace "will u explain what is happening now?" Ta kad'a masa kai da sauri,ya lumshe idanunsa ba tare da ya ce komai ba,a hankali ta jingina a jikinsa muryarta k'asa² tace "I'm sorry,but nothing happened" yayi saurin kallonta yace "Do u want me to believe that?" Ta sake kad'a masa kai,ya tab'e baki yace "ki sanar da ni laifin da nayi miki kike fushi,bakya son ki yi magana da ni" tace "Ka yi hak'uri" yace "babu hujja haka kawai kika ga dacewar ki yi min haka?" Ta sake sunkuyar da kai,ya kad'a kai yace "shi kenan,but ya kamata ki fahimci wani abu,idan har tafiyar da nasa kika yi bakya so ne,i'll give u my words,in Allah ya yarda ba zan sake saka ki yin abunda bakya so ba,i'm really² sorry! Shi kenan?" tayi ajiyar zuciya bata ce komai ba,shiru suka yi duka bayan wani lokaci a hankali ta fara magana "Please forgive me for what i did,nima ba a son raina nake yi maka haka ba,i just felt bad for losing my baby,amma ba zan sake ba,forgive me Hayat!" Shiru yayi bai ce komai ba yana juya words d'in a ransa,silently yace "why don't u initially believe that ubangijin da ya bamu shi ya karb'i abunsa? Do u not believe that shi yake bayarwa kuma ya hana ba?" Tace "na yi" yace "if u really do,da muka rasa ya kamata ace kin bi hanyar da kika bi,to whom have u shown ur displeased?" Tayi shiru bata ce komai ba,ya sake cewa "Be quick to repent,and kisa yak'inin ki akan ko wane lokaci Allah zai sake bamu wani,idan kin samu ki gode masa,and if u fail to thank him,these are all of his favors,he gives u when he wants and yana hanawa a lokacin da ya so" jikinta yayi sanyi saboda nasihar da yayi mata,a nan ta sake ba shi hak'uri tare da alk'awarin baza ta sake aikata kwatankwacin abunda tayi ba. Da yaga ta fara dawowa cikin nutsuwarta a nan yasa ta a cikin jikinsa suka kwanta,tayi luf a k'irjinsa tana shak'ar k'amshin scent's d'insa,yayi murmushi a hankali duk da ba hira suke yi ba,in a provocative tone yace "Roohii!" Tayi murmushi saboda jin dad'in yadda suke ta amsa,yace "hope kin samu lafiya?" ta kad'a kai tace "Ehh! I felt relieved" yayi murmushi yace "za ki iya d'aukana?" Ta zaro ido tace "I don't understand" yace "i mean za ki iya karb'ar buk'atuna?" Tayi luf ta kasa cewa komai,ya lumshe ido yana ci gaba da shafa ta,ta d'ago kanta tana kallon sa tace "As long as i'm healthy enough i'm ready to accept any of ur needs" yayi murmushi yace "thank u wife,Allah yayi miki albarka" tace "ameen husby",dariya suka yi tare daga nan wasan ya canja salo. Almost five days da dawowarsu,but every day Nuraz is on the network,completely ya daina d'aga mata k'afa,and at night suna kwance yana wasa da jikinta a niyyarsa na ya bata gwale² tana sauke numfashi da kyar,tace "Hayat! I'm really tired of always having same thing,abu sai kace cin kwan makauniya" ya d'ago rinannun idanunsa ya sauke a kanta muryarsa ba ta fita dai² yace "Please Roohii kada kice haka" tace "Allah kawai don baka ji yadda k'irjina suke zafi ba,kullum tunda muka dawo sai ka yi,ba ka bari na huta,ni dai gaskiya na gaji" tana fad'an haka ta fara k'ok'arin komawa gefe,da sauri ya rik'o ta,ta had'e rai tace "to gaskiya sai dai idan za ka barni na dunga hutawa" ya kad'a kai yace "Yeah! Sure i'll let u rest,but before then sai na yi miki ciki" ido ta zaro za tayi magana ya sake had'e bakinsu cikin salon da ya san ba zata iya jurewa ba yaci gaba da aika mata y'an sak'onsa,da yake ya san ta kan abarsa nan yasa tayi luf and continue to take his lesson..... #Share pls. #Asli Smasher. 💠💠💠💠💠 *©®2020.* *'DAN MACE..* (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥 *WATTPAD:REAL-SMASHER898.* https://my.w.tt/29u2S26SG2 *Tak'abalalla minna wa-minkum...* *Happy Eid-el'fid'r to u and ur family may Allah accept our du'a and may he forgive our sin's,may we live to witness more with sound health and wealth.Ameen 🤲* Pᴀɢᴇ 47. #єяσтємє? Washe gari da safen gidan gwanin burgewa,rayuwarsu suke yi cikin farin ciki,a ranar su Veronica suka zo duba Nusrah because tun suna Nigeria ganin bata shiga skul ba two day's da yake ta sanar da su za taje Nigeria,da suka ga kwanakin da tace da su sun wuce Sarah ta kirata a waya suji lafiya bata dawo ba,here take sanar dasu ba ta da lafiya and saboda an yi admitting d'inta into hospital ne bata dawo ba,ko da suka ji labarin abunda ya faru sun yi mata jaje,and suka yi alk'awarin zuwa duba ta idan sun dawo,da suka zo sun yi mata wuni

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180