Skip to content

Chapter 2

Chapter 2

Dan Mace Book One Complete Hausa Novel 1,279 words 0 views Progress saved
Download Book

irin soft lips masu jan hankali,,still matar tana a yadda take ba tare da tayi ko gezau ba bare yasa ran zata amsa shi,da yaga bazata kula ba cikin fushi² da a ko wane lokaci ya tambayeta tak'i amsa masa suke k'arewa babu dad'i ya juyo yana kallonta idanunsa d'auke da wasu irin hawayen takaici yace "It's ok Lolly! Its ok.!! Tunda har bakya so na sani,,,i promised to my self nd u too,as from today till my last breathe i won't ask u,,ever..!" A fusace ya juya zai fita a d'akin zuciyarsa da ransa duk a mugun b'ace ya ganta tsaye tana kallonsu ta hard'e hannaye a k'irji fuskarta d'auke da damuwa,haka idanunta banda tsantsar tausayawa mai girma babu abunda suke bayyanarwa,jikinsa yayi mugun sanyi bcos yasan ta hana shi zuwa gurinta shi kad'ai da irin wad'annan tambayoyin,duk da yaji fad'uwar gaba lokacin da ya ganta tsayen,but hakan bai hana shi sunkuyar da kansa k'asa ba,slowly kamar wanda tafiya kewa wahala yaci gaba da takawa har ya k'araso gefenta yana niyyar rab'awa ya fice,,ita kanta ko da take tsayen tana kallonsu tun bayan da taga shigowarsa gidan bata iya ce da shi komai ba still tana kallonsa yana tafe yana matse idanunsa,har lokacin da yayi shirin fita ya bar musu d'akin,sannan tayi k'arfin halin rik'o hannunsa,waiwayowa yayi saurin yi yana kallonta a lokaci guda hawayensa suka samu damar fara sauka saman kyakykyawar fuskarsa,yadda yake jin zuciyarsa damuwar da yake ciki a yanzun na rashin hope ya wuce yace zai iya had'iyeta a cikinsa,dole ya bawa hawayensa damar sauka ko zai samu sassauci *"NURAZ..!* Habibiiy.! Kada kayi kuka,kada kayi Yarona..! Idan ina ganin hawayenka suna k'ona ni,,bana iya jurewa ganinka ko wane lokaci kana kuka,,shin har tsayin wane zamani zanyi ta ganinka a haka..? Bazan iya jura ba,,ka kwantar da hankalinka yarona,in sha Allah ni kuma a yau nayi *ALK'AWARI* zan sanar da kai *ASALIN KA!* Labarin ka da mahaifiyarka tare da duk k'alubalen da muka fuskanta,na amince yau zan fad'a maka..!" Tun kafin yayi magana suka ji ta fasa wani irin razanannen ihu da dole yasa su duka biyun juyawa suka kalleta fuskokinsu bayyane da damuwa,,Nuraz da jin ihunta da yanayinta daya sauya lokaci guda babu shiri yayi saurin matsawa bayan d'aya matar yana fad'in "Annie..! Ki ce ta bari bana so.. Pleasee.. Am scared,,tana min irin kallon nan zan dunga jin tsoro,kuma zan daina zuwa gurinta..!" Rik'o shi Annie tayi saurin yi zuwa jikinta,a hankali ta mayar da kanta gefen da take zaune tana kallonta rai a b'ace "Haba *HAUWA.!* ke kuwa me yasa zaki dunga tsoratar da da shi..?? Kina son rayuwarsa ta sake shiga garari ne,bayan tarin matsalolin da yake kan fuskanta na rashin sanin goben sa..??" A hankali hawaye suka fara gangaro mata,kafin tayi saurin sunkuyar da kanta k'asa tana girgizawa ba tare da tayi magana ba "Mene matsalar ki kike kuka.?" Annie ta tambaya tana sake kallonta,ci gaba tayi da girgiza mata kai kamar wacce dama can abunda tafi iyawa kenan still bata ce komai ba,Annie da take tsaye fuskarta da damuwa tace "Ba kya so yasan asalinsa ko..? Kinfi so mu bar rayuwarsa a haka cikin wahala da duhu..?? Mene ne amfanin boy'ewar..? Kina tunanin hakan zaisa jama'ar dake masa gorin rashin mahaifi su daina.? Mene ne laifinsa dan ya kasance a haka..!? shi kenan dan yana amfani da sunan mahaifiya sai a tsangwami rayuwarsa..Haka kike so duniya taci gaba da kiransa *MARA ASALI,,,MARA TUSHE..?* yaci gaba da rayuwa cikin damuwa da bakin ciki all the time aka kira shi *MARA ASALI.. D'AN MACE.?"* Shiru d'akin ya d'auka na wani lokaci,a hankali Annie ta waiwaya ta kalleshi sannan ta kuma kallonta tace "Kamar yadda muke rayuwa tun bayan haihuwarsa a cikin k'unci da bak'in cikin wannan al'amarin,,fatana har kullum shi ne daga wannan ranar komai ya zama tarihi,,na gaji da ganin rayuwarmu cikin damuwa,ke cikin wahala mu a cikin garari,,har tsayin wane lokaci zamu d'auka a hakan..? Shi kenan!³ Idan wancan lokacin kin hana na sanar da shi,wannan kam baki isaba.! Har ga Allah na gaji,,dan haka a yau zanyi k'ok'arin fitar da zuciyoyinmu daga k'angi,,zan fad'awa *NURAZ* asalinsa,ba don komai ba sai don ya zama dole yasan wane ne mahaifinsa... Ko kina so,ko bakya so,kin amince,ko baki amince ba,ni nan zan shaida masa komai bisa ga umarnin zuciyata,na amince zan fad'a masa..!" K'ara ta sake saki mai tsananin firgitarwa har fiye da ta farko tana wata irin girgiza da fizga kamar zata tashi,Nuraz dake gefen Annie cikin damuwa yayi saurin juyawa zai fita daga d'akin dan a yadda yaga al'amarin ya san babba ne,sai dai tun kafin ya kai kofa Annie tayi maza ta kamo shi,k'ank'ame hannun Annien yayi cikin tsoro² ya juyo yana kallonta da marairaicewa yace "Annie.! Ki ce mata to ta bari,kin san bana son ihu.! Yana sa ni shiga damuwa.! Yana tada min hankali.." Saurin rungume shi tayi saboda ganin yana neman d'imaucewa tace "Am so sorry Yarona.. Babu abunda zai faru in sha Allah,,kayi shiru haka nan,zanyi mata magana,za ta bari ka ji,kada ka damu..!" Yana daga jikin Annie yake sakin ajiyar zuciya da lumshe idanu,jin shiru bayan wani lokaci ya d'ago ya lek'o ta,yana kallon fuskarta ya sake saurin ja baya dan yadda fuskar gaba d'aya ta rine da wani irin firgitaccen b'acin rai,idanunta sun soye sunyi jajir tamkar garwashin wuta,tsananta rik'on da ya yiwa Annie yayi cikin tsananin damuwa yake kiran ta "Annie.. Kin ganta ko.. Kice mata ta bari,,bana so..!" Itama wani irin razanannen kallo take jifansa da shi mai cike da tsantsar tsoratarwa,a karon farko tunda suke magana bata tanka ba ta fara magana da wani irin murya da yake amo "Ka fita daga nan..! Bana son ganinka.. Kada ka sake dawowa inda nake,,ku fita bana son ku zo inda nake.. Bana son ji,,na tsaneshi,bazan tab'a yafe masa ba.. Na tsane shi.!³" Yanayin yadda take magana da ihu har tana datse harshenta tana taunawa yasa nan da nan jini ya fara fita daga bakin kamar wanda aka sa sabuwar razor aka tsarga,tsananin zafin azaba ya ratsa kwakwalwarta ta sake kurma gigitaccen k'ara had'e da tattara k'arfinta guri guda,wani irin tak'ark'arewa take tamkar k'aton gardi maji k'arfi cikin mummunan ihunta ta shiga fincike duka hannayenta,sasarin dake mak'ale jikin hannunta yayi tsalle gefe,kafin k'iftawar ido har ta kama na k'afar ta fizge,Annie dake ta tsaye suna kallonta ganin abunda yake faruwa kafin tayi yunk'urin yin wani tunani taga har ta b'alle shi ta k'arfin tsiya,a zabure kuma ta diro daga saman gadon tana kurma ihu tana girgiza,hankalin Annie a tashe ta fara nemar masa hanyar barin d'akin dan a yadda taga lamarin yazo controlling d'inta ita kad'ai ko su biyu ba zai musu wahala,,kamar wad'anda aka dannawa pause suka k'ame guri guda a lokacin guda suna binta da kallo,yayin da ita ma take ci gaba da nufo su kamar guguwar dake shirin yin b'arna,karantar nufinta da yadda take kallonsu yasa daga Annie har shi Nuraz d'in suka fara yin baya² da inda suke tsaye,lokaci guda ta tsaya tana sake kallonsu,ganin tafi maida hankalinta akan Nuraz yasa Annie dake cikin tashin hankali da kyar ta tattara kalmomin bakinta cikin k'arfin hali tace "Habibiiy..! Yi maza ka fita daga nan,ina nan zuwa yanzun zanyi following d'inka,,sauri ka

Table of Contents

Chapters

180 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156
  157. 157 Chapter 157
  158. 158 Chapter 158
  159. 159 Chapter 159
  160. 160 Chapter 160
  161. 161 Chapter 161
  162. 162 Chapter 162
  163. 163 Chapter 163
  164. 164 Chapter 164
  165. 165 Chapter 165
  166. 166 Chapter 166
  167. 167 Chapter 167
  168. 168 Chapter 168
  169. 169 Chapter 169
  170. 170 Chapter 170
  171. 171 Chapter 171
  172. 172 Chapter 172
  173. 173 Chapter 173
  174. 174 Chapter 174
  175. 175 Chapter 175
  176. 176 Chapter 176
  177. 177 Chapter 177
  178. 178 Chapter 178
  179. 179 Chapter 179
  180. 180 Chapter 180